NIMA MATAR SA CE BOOK 1Free

ArewaPen original

RandomFreeCompleted

NIMA MATAR SA CE BOOK 1

  • 1views
  • 25chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · FREE PAGE

SHAFIN FARKOFalo ne Kato Wanda yake dauke da duk wani nau'i na kayan alatu Wanda falon hamshakan masu kudi ne kadai ake iya samunsu, falon ya kawatu kwarai matuka. Kan kujera me zaman mutum daya Taufiq ne zaune cikin shiga ta Kamala kyakkyawan matashi ne ajin farko baki ne amma bakinsa me kyaune.An cika teburin glass din gabansa da Kayan ciye ciye da lemo Kala -kala Amma babu abinda Taufiq ya iya dauka ya ci saboda zuciyarsa cike take da sake-sake na dalilin Kiran da Haj. Murjanatu tayi masa na gaggawa Wanda KO kadan Bai son duk wani dalili da zaisa ta Kira Shi domin yayi Imani da cewa bakinta bazai taba furta abinda zaisa ransa yayi masa dadi ba ,tunda bikin nan ya kusa kullum cikin fito da sabbin abubuwa take Wanda suke barazana ga Samun nutsuwarsa."wai har yanzu babu abinda kaci",muryar mujaheeda ta katse masa tunaninsa ya waiwayo Yana kallonta Fara CE Amma irin farin da akance Bai ru...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters25
premium0
19

BABI NA GOMA SHA BIYAR

Free sample
Updated 18 hours agoAvailable now
20

BABI NA GOMA SHA SHIDA

Free sample
Updated 18 hours agoAvailable now
21

BABI NA GOMA SHA BAKWAI

Free sample
Updated 18 hours agoAvailable now
22

BABI NA GOMA SHA TAKWAS

Free sample
Updated 18 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play