FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Episode 2
*GANGANCI*©️ZAHRA ROYAL STAR*TALLAH TALLAH TALLAH*LADY'S BEAUTY PALACE MACE SAIDA GYARA SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU? KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,Shin kinason ki koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?ko kina neman inda za,a gyara maki Kai ne wato saloon To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane, MAZA KI ZIYARCI LADYS BEAUTY PALACE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,LADY'S BEAUTY PALACE ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA 👇🏻Zumar kibaZumar breast Zumar hips Zumar infection Zumar sliming Zumar sabon budurci Back to virgin Abayas Atamfa LaceHijabs SupplementsKayan yara da dai sauran Su kuma muna bada sari yadda zaki siya Ki samu riba kema Location Katsina state *** or call ***TikTok Hajara Rabiu ( Ladys beauty place)PAGE 2“Ummi please ki daina dukanta sai kiyi mata illa fa”Tashi daga kanta Ummi tayi tana huci tana nunata da yatsa ta ce.“Barni kawai na huce haushin b’ata min parlo da tayi”Hancin Hamda a toshe take magana tana cewa.“Ummi ni nayi nan idan ban dawo yau ba sai gobe”D’aga mata kai Ummi tayi tana dawo da dubanta inda Shamsiyya take har wani bacci ya sureta a wajan ga aman da tai a gefe.“Wallahi kinma tashi ki gyara wajan dan ba ubanda zai gyara miki shi Mtsww”Ummi na shigewa bedroom ba jimawa taji ana kwala mata kira.“Wai miye ne Bilkisu? Yada kira haka kamar wacce na ci bashi?”“Mtsww haba Ummi dubi parlon nan fa”“To sai mine? Ga wacce ta b’ata nan idan abunda tasha ya sake ta, ai ta tashi ta gyara shi”“Yanzu har sai ta tashi kenan za’a gyara? Duk irin warin da parlon nan ya d’auka”Ta idasa maganar tana toshe hancinta da sauri jin warin aman daya bugo mata.“Wallahi bazan aikin wahala ba”“Shi yasa fa bana son dawowa gidan nan na kwana wallahi, inaga komawa zanyi bari na kira Shamsu tunkan yayi nisa dama mun fara magana dashi Akan tafiyar da zaiyi dani kasar wajen nan ZARVANIA”“Kika ce Zarvania zai tafi dake? K’asar nan da nake gani a Tv mai Kyan gaske ta turawan nan ita kike nufi?”“Itafa Ummi, ai babu k’asar a ake jin dad’in yawon bud’e ido sai can, sai wadda ya cika ya batse ke iya shiga k’asar nan”“To ko ita ce Hamda itama zasu tafi da Hon D’anjuma?”“Wata k’ila, dan naji y’an siyasa da dama zasu shiga k’asar saboda kasuwancin dake tsakaninsu da Dawara d’in da Zarvania”Ta sake ce...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.