MATAR MUSAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MATAR MUSA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Marubuciya ce mai son rubuta labaran soyayya da darussa. Ina ba da labarin zuciya, hawaye, da farin ciki. Maraba da ku duniyata

More from @maryamusman144

Sample · Chapter 1: Ranar Da Komai Ya Canja

Bismillahir Rahmanir Rahim Ranar Da Komai Ya Canja S Chapter 1: Da farko ina godiya ga Allah, mai kaddara, mai kome Sunana Maryam. 'Yar  gida ce mai daraja a birnin Kano dake unguwar hotoro Rayuwata ta kasance mai sauki. Makaranta, gida, ibada. Har sai ranar da kaddara ta rubuta wani abu daban a gare ni. Wata safiyar, juma'a Ina kwance a gida saiga kiran babbar yayar mu safiya ta kirani take tambayata kina gida kuma nace mata eh ina gida mai ya faru tace please Kizo gidana Yanxu su yaya fahad ne sukazo shida abokinsa shine nakeso zan turo miki kudi a account dinki ki siyi musu ruwa me sanyi dan Allah nace okay ganin zuwa gidan zan siyo na kawo miki ban jima da gama wayar ba na tashi naje na siyo na tafi unguwar makasa a kofar gidan me napef ya sauke ni na bashi kudinsa na shiga gidan shigowa ta palo na tarar dasu yaya fahad a zaune sunata shira da maman khalil muka gaisa dazu y...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0
01

Chapter 1: Ranar Da Komai Ya Canja

Free sample
Updated 16 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play