ZALLAR SHA'AWA...Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

ZALLAR SHA'AWA...

  • 1views
  • 34chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

marubuciya me amfani da salo na musamman dan ƙawata zuciyar maabota karatu,su nishaɗantu,su wa'azantu,kuma su koyi abubuwan da zasu amfanesu duniya da lahira

More from @zahrasurbajo

Sample · 1-2

.........Ko ina in ka duba duhun hadarine in banda rugugi da tsawa,da walƙiya ba abinda kake iya ji.Ga wata iska me ƙarfi haɗe da feshin ruwan sama,dake yawo asararin samaniya tana barazanar rushe gidajen yaku bayi,gefen wani ruɓaɓɓen gida wanda ke gab da zubewa wata matashiyace rakuɓe agurin wace shekarunta bazasu wuce ashirin da biyarba.Gefenta ilahirin kayan ɗakintane watse aƙofar gidan,tana nan tsugune in banda kuka ba abinda takeyi,sabida me gidan dasuke hayane yazo yasa aka watso musu kayansu ƙofar gidan ya kulle gidansa,ga shi mijinta be riga ya dawo daga gun aykin da yake zuwa samo musu na abinciba.Tana nan zaune tana kukan mijinta ya ƙaraso gurin da gudunshi an yasamu labarin an watsar musu da kaya matarshi ma nanan zaune aƙofar gidan shine ya rugo da gudu.Tana ganinshi ta miƙe da ƙyar sakamakon tsohon cikin da ke jikinta tana kuka suka rungume juna."yaya jameelu kaga abinda Alhaji ɗanharu yay mana ko"cewar matar cikin kuka."na gani Aisha kuma Allah na tare damu insha Allahu bazamu wulaƙantaba,kanshi yayiwa"cewar mijin nata yana ƙara rungumeta ajikinshi.Suna nan tsaye ruwan ya tsuge kamar da bakinnkwarya akansu abun gwanin ban tausayi yana rungume da ita.Hasken motane ya haske su,basu damuba dan sun ɗauka masu wucewane,motar na zuwa kusa dasu ta faka,muryar na cikin motar ne ya doki kunnuwansu,da sauri suka waiga,doctor munir ne zaune cikin motar.Jameelu ne ya iya amsa sallamar doctor monir ɗin,amma ita aisha ƙara shigewa jikin mijinta tayi dan bata san me yazo yimusuba."jameel inba damuwa ka kamo aisha ku shigo mota kar zazzaɓi ya kamata kuma kaga tsohn cikine da ita"cewar doctor monir yana kallonsu."mungode kaje kawai"cewar aisha tana rawar sanyi."kuna buƙatar taimako aisha,shine yasa nazo dan in taimaka ɗin be dace ki maida niyyata me kyauba,pls ki shigo mota ruwan yawa yake ƙarawa"cewar doctor monir cikin sigar tausayawa."aisha tabbas doctor monir gaskiya ya faɗi muna buƙatar taimako duba da halin da kike ciki,kuma shine ya kamata ace yaji haushinmu duba da abinda ya faru amma duk da haka ya iya zuwa taimaka mana dan haka mu amince kinji"cewar jameelu cikin sigar rarrashi.Haka badan ranta yasoba ta yarda ta shiga motar,shima jameelu ya shiga doctor,ya kunna motar zasu bar gurin."kayanmufa awaje suke"cewar aisha tana nuna kayan."karki damu zaa zo akwashe muku"cewar doctor monir.Tafiyar minti talatinne ta kawosu unguwar GRA,nda tabkeken gidan doctor moneer yake wanda ya gaji da haɗuwa,megadine ya buɗe musu ƙofar suka shiga,inda yaje yay parking aƙodar shiga boyquater ɗin gidan sannan yay musu umarnin su sauko.Ba musu suka sauko yay musu jagoranci zuwa cikin part ɗin.Sosai ɓangaren ya haɗu sosai,me ɗauke da falo da ɗakuna guda biyu,se kitchen da toilet kuma akowanne ɗaki.Bayan sun shigane doctor ya dubesu yace"zaku iya zama anan har iya ƙar...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters34
premium11
24

47-48

Premium
Updated a day agoAvailable now
25

49-50

Premium
Updated a day agoAvailable now
26

51-52

Premium
Updated a day agoAvailable now
27

53-54

Premium
Updated a day agoAvailable now
28

55-56

Premium
Updated a day agoAvailable now
29

57-58

Premium
Updated a day agoAvailable now
30

59-60

Premium
Updated a day agoAvailable now
31

61-62

Premium
Updated a month agoAvailable now
32

63-64

Premium
Updated a month agoAvailable now
33

65-66 HOT SEX

Premium
Updated 7 days agoAvailable now
34

THE END

Premium
Updated 10 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play