FreeArewaPen original
GA SANI GA SHAGALA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
marubuciya me amfani da salo na musamman dan ƙawata zuciyar maabota karatu,su nishaɗantu,su wa'azantu,kuma su koyi abubuwan da zasu amfanesu duniya da lahira
Sample · 1-2
⚠️ READ THIS WARNING BEFORE YOU START!This book is strictly for married readers!🔞 💍Not married yet? Please, close this book. 😄Is your husband far away from you? Hmm… you might want to wait until he’s back. 😉This story is not for everyone—you’ve been warned! 🔥📖........lumshe ido yayi ahankali ya buɗe yazube shaiɗanun idanunsa akanta,ya ɗaga glass cup ɗin dake gabansa cike da giya me sanyi ya ɗan kurɓa sannan yace"ay banyi tsammanin ganinkibane adaidai wannan lokacin,,banma san kin san na shigo gari ba ay"ya faɗi yana komawa ya zauna kan kujeraa hankali ta taka ta isa kan cinyar shi ta zauna ba tare da tunanin komaiba tace tana cije leɓe,"Ayan irinku ay nemoku ake da kuɗima baa samuba se ni nai saa aka kawoka Nysc camp ɗinmu yin waazi,kuma har kake iya gane fuskata cikin dubban matan dake gurin kaga ay akwai buƙatar inzo har gida mu gaisa tunda nasan ka shigo,kuma tun zuwana na farko...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.