IDO DA ƘASAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

IDO DA ƘASA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

*IDO DA ƘASA*________________________________*** USMAN.*      (Ummu Nasmah)Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai, tsira da amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad (SAW) shugaban manzanni.  Kamar yadda na ɗaura alƙalamina lafiya cikin aminci akan littafin nan ina roƙon Allah ya bani ikon gama shi cikin aminci da lafiya.  Tsokaci.     Wannan labarin ƙirƙirarren labari ne banyi shi dan cin zarafi ga kowa ba, duk wanda ta ga ko ya ga yayi dai-dai da rayuwar shi ta zahiri yayi haƙuri arashi ne.  Gargaɗi.    Ban yadda a juya min labari ta ko wacce siga ba tare da izini na ba a kiyaye.Shafi na. 1Tsaye ta ke jikin window tayi shuru tana kallon Najnal da ke zaune tana wasa da ƴar tsanar ta a tsakiyar falon, idanunta ta runtse tana jin...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play