FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Ina alfahari da kasancewata marubuciya
Sample · Chapter 1-2
✨✨✨✨✨✨*WATA FUSKA*✨✨✨✨✨✨ _Mom Islam_Page 1-2Ƙauyen Kwaso dake wajen birnin Tamale a arewacin ƙasar Gana.Ƙauyen ya haɗa da addinai daban-daban, addinin Musulunci da addinin Kirista, Akwai wani babban gida wanda ya kasance kaf ƙauyen babu kamarsa, Gidan David kenan, ya kasance ba musulmi ba, matarsa sunanta Deborah, ƴarsu ɗaya Mary, suna raguwa ne irin na mazauna ƙauyen, sannan sun yiwa addininsu kyayyawan ruƙo, duk da cewa su ɗin ba musulmai bane, amma lokacin zuwa yin bautarsu yana yi duk wani abu da sukeyi, suna barinsa su tafi gurin bauta, David dattijo ne sosai, zai kai shekaru sittin a duniya, m matarsa Deborah itama dattijuwa ce, dan zatakai shekaru arba'in da biyar, sai ƴarsu Mary wacce ita kaɗai Allah ya basu, tanada shekaru Ashirin da biyu, Mary ba fara bace, zamu iya kiranta da chocolate color, sai dai Allah yayi mata kyau sosai, wanda kaf faɗin kauyen idan ka...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.