FreeArewaPen original
SOYAYYAR ZAMANI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · ƊANƊANO
ƊANDANO🔜“ Yeah, ba auren ta zanyi ba, kawai dai a sha nishad’i ne a wuce wajen, by the way she’s not my type, kawai dai burgeni take yi, and gidansu akwai kudi, kuma beb din classic ce; idan na tashi aure zan bar maka ita sai ka k’arasa” Lumshe ido nayi wasu hawaye masu zafi suka zubomin, ko da wasa ban yi tunanin waɗan nan kalaman zasu fito daga bakin Reyyan ba, ko da wata ce take fad’amin hakan zan karyata ta, sai gashi da kunnena naji yana cewa ni ba type nashi ba ce, na dafe zuciyata da nakejin kamar zata tarwatse dan yanda take harbawa da sauri.Nayi saurin saka hannu na goge fuskata, na aro murmushin karfin hali na shimfid’a, sannan nayi nocking motar tasa ya bud’e na shiga.Wayan hannunsa yayi saurin kashewa ya ce, “ Beb, ashe kin iso, kin barni da kewarki tun dazu nake jiranki”Ɗagowa nayi tare da zuba masa ido, hawaye naji sun soma sauƙowa ba tare da na shirya musu ba, tabbas...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.