FreeArewaPen original
AMATULLAH
- 1views
- 13chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample 路 Chapter One
Mai keke napep din da ya dauko wata budurwa black beauty matsakaiciya yake tambayar su dai dai inda zaya sauke su ita da matar da ya daukosu atare. "corner ta dama zaka shiga damu" matar da take tare da yarinyar ce tabashi amsa . yashiga dasu corner ta daman . unguwace mai kyau , layinda suka shiga babu wata hayaniya .ga gidaje masu kyau , ga dogon titin da akaima layin tare da jera mashi security lights da akayi . tunda suka shiga layin mutum ukku ne kawai suka gani wata matace tare da yarinyar da ta kamama hannu suna tafiya sai kuma wani mutum da yake tafiya shi kadai .suna cikin tafiyane yarinyar taji matar da suke tare ta cema mai keke napep din "nan yayi" nan take yatsaya da tukin suka sauka ta fiddo dari shidda tabashi ya amsa yayi godiya yajuya ya tafi. Wani gida mai kyau ne tagansu a gaban shi wanda duk kauda kan mutum da nuna baidamu ba idan ya ganshi s...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.