FreeArewaPen original
MUMMY'S CLIPS
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
FAUZIYYA TASI'U UMAR Marubuciya mai Amfani da hikima da basira wajen fadakar da AL'UMMA
Sample · 1-2
Katafaren parlour ne na Alfarma, cikin parlourn Wasu mata ne guda shida zaune kowacce tana danna waya da alama abinda suke yi a wayar yafi abinda ya zaunar dasu muhimmanci, a hankali cikin salon taku me ɗaukar hankali wata kyakkyawar mace ta fara saukowa daga Step na benen dake can gefe wanda in baka San dashi ba Bama zaka taɓa kawowa wani guri na daban zai kaika ba sanye take da wani baƙin less na alfarma tana taku cikin isa waya a kunnenta tana cewa “Ok hubby bakada matsala cikin satin nan zan shigo" tana maganar tana zama saman wata kujerar da take nuna ita ta musamman ce ta sauke wayar a kunnenta tayi gyaran murya tace “Kowa yayi aikinsa na wancan satin? ɗagowa kowa yayi ya kalleta suka gaisheta cikin girmamawa kowacce ta jinjina kai, tayi dariya tace “Akwai wata shawara da nake da ita sabuwa, maganar gaskiya sabbin abubuwa sunyi ƙaranci a wannan ƙungiya tamu Ina ganin ya kamata muyi...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.