FreeArewaPen original
MY BEST FRIEND'S DAD
- 1views
- 5chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
MY BEST FRIEND'S DAD
Sample · Episode 1&2
✨✨MY BEST FRIEND'S DAD ✨✨By Khadijah Umar Muhammad (DEEYAMERH)Page 1&2Yarinya ce da bazata wuce 15years ba take tsala uban Gudu cikin Hasken Asuba da yake ketowa Allah ya bata ikon guduwa daga hannun wanda suka dauketa.Take daya daga cikin su yagano ta cikin daga muraya yace"guys ta gudu kuzo mu bita kafin Oga jagwa yazo"Ai kafin kace me sun rufa mata baya.Jin sun biyota yasa ta kara Gudu take iya karfin ta dan ko gabanta bata kalla burinta kawai tasami inda zata boya a cikin dajin da ba gida gaba ba gida baya, irin gudun da take na tseratar da rayuwarta da mutuncin ta ne.Sosai take gudu tun tana waiwayawa har ta daina Domin suma bilhaki gudu suke irin nasu na mazajan da suke ji da tashan karfi...Numfashinta da kyar ake fita dan gudu bata duba da kawayoyin da take takawa ko raunin da yake kafar ita kai wai tasamu ma fita.Cikin uban gudun dake tayi tuntube da wani katan itace na bish...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.