YANAYIN RAYUWAFree

ArewaPen original

Non-fictionFreeOngoing

YANAYIN RAYUWA

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chaptef 1️⃣

👽YANAYIN RAYUWA 👽Oumm Ashraf Page 1️⃣Bismillahir rahmanir raheem Gudu take  tana Juyawa don ganin bayan Ta Ko har Yanzu Suna binta , gudu take yi Suna bin ta a baya , je fa kafarta Kawai take yi ko ina dan ceton  ranta , tun tana  gudu da kuzari har Ta soma gajiyawa , karfin Ta ya kare , gudu Ta cigaba Dayi cikin gajiya wa, bata Ankara ba Ta ji ta gangara , wani ƙaton wuri ne ta fada , wanda  suke binta kuma ganin ta faɗa wannan wajen  ya saka suka tsaya , babban cikin sune  wayar sa tayi ringing ɗagawa yayi ya kara a kunne  yace: “ uwar ɗakina aiki yayi wannan yarinya sai  dai uwarta ta haifi wata amma ita dai ta sheƙa” bushewa akayi da wata mahaukaciyar dariya daga cikin wayar kafin muryar  wata mace ta ratsa ta cikin wayar tace : “Jaga nasan ai baka wasa , dan haka ka duba account dinka na tura maka ragowar kudin ka “, ihu ya sa...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium4
03

Chapter 3️⃣

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
04

Chapter4️⃣

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
05

Chapter 5️⃣

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now
06

Chapter6️⃣

Premium
Updated 3 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play