KAƊAN YA HANA ZUCIYA TA BA TA BUGA BA, SATAR DA AKAYI MANIFree

ArewaPen original

Short StoryFreeCompleted

KAƊAN YA HANA ZUCIYA TA BA TA BUGA BA, SATAR DA AKAYI MANI

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

About the author

Littafan marubuciyar 1-RU'DANI 2-BABBAR HUJJA 3-KWATAR KAI 4-RAYUWAR SUBAI'AH 5-MISTER MASHI 6-WATA SAKAYYAR.... 7-KUN TA'BA JIN AN KAMA MAYYA A GRA? 8-ZUWA LEGOS BA KAJIN TURANCI WATA LUKUTAR MASIFA CR 9-A GASKIYA WASU 'YAN UWAN SUKE BAYAR DA KAI. 10-YO WA YA'KI BANZA ...

More from @fatimadahirufuntuwa

Sample · KAƊAN YA HANA ZUCIYA TA BA TA BUGA BA, SATAR DA AKAYI MANI

KAƊAN YA HANA ZUCIYA TA BATA BUGA BA SATAR DA AKAYI MANI     Shekarun baya kaɗan da suka wuce.    Na fara tara ƴan kuɗi na, kwatsam! Wani yaro ya kawo waya yace ta sayarwa ce gata idan zan siya.   Na ce "Nawa?     Ya ce "Idan kin siya dubu biyar."     Na ce "Kash! Gashi wayar kuwa tayi kyau, amma banda dubu biyar, idan dai ka bar min dubu uku."    Ya ce "Ba zata saidu haka ba, indai ƙara wani abu, kaka-kaka dai mukayi ciniki  a dubu uku da ɗari biyar, ga wayar nan kuwa tocin mai kyau, na ba shi kuɗin shi, na kaɓi waya na saka layi na, naci gaba da sha'ani na.   Zanyi kusan wata huɗu da wayar nan ina amfani da ita ina jin daɗi, ko matsala ba ta ba ni, inyi Facebook inyi Tiktok inyi *** in shiga YouTube, wayar nan ba abinda ba tayi.   Rannan dai zan fita, tsautsayi yasa na bar wayar nan...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0
01

KAƊAN YA HANA ZUCIYA TA BA TA BUGA BA, SATAR DA AKAYI MANI

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now
02

PART 2 KAƊAN YA HANA ZUCIYA TA BUGA, SATAR DA AKAYI MANI

Free sample
Updated 2 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play