FreeArewaPen original
TSAURI
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · TSAURI COMPLETE
Introduction TSAURI COMPLETEBYFATIMA USMANSHA LELEN TERAWA.......GABATARWA.....Bismillahir Rahmanir Rahim 'Wannan littafin na TSAURI qir qirarren labari ne kuma banyishi da niyyar cin zarafin wani a raye ko a mace ba ,Idan kaci karo da wani abu da yake kama da rayuwar ka to arashi ne kuma ina me bada haquri ba nayine da niyyar 'batanci ko walaqanci ba .GAR GA'DIWannan littafin na TSAURI mallaki nane kuma ban yarda wani ko wata yayi amfani da shi ta wata hanya ko ya juyashi zuwa video ba tare da izini na ba ,Idan Kuma kayi amfani da shi ba tare da izini na ba to tabbas zaka fiskanci fushi na a dokance....Yadda muka fara littafin nan lafiya ina roqon Allah yasa mu gamashi lafiya ..Family ne masu matiqar ban sha, awa" gabaki da'yansu a zaune suke a dining, d'in da yakecikin wani qaton parlor wanda yasha kyau har ya gaji,fentin parlorn fari ne me ratsin gold, sai wasu manyan kujeru Golding ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.