FreeArewaPen original
JINKIRIN AURE
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
JINKIRIN AURE BY RashmaAREWA WRITER'S ASSOCIATION💦بسم الله الرحمن الرحيم{Iyaye kusani ƴaƴa amana ne a garemu kuma sai Allah ya tambaye mu akan amanar da ya bamu idan Ubangiji ya jarraɓi ƴaƴan ku kamata yayi kuja su a jiki ku nuna musu ƙauna ba wai ku haɗe kai da jahilan cikin al'umma ba idan ku kuka ƙyamace su hakan zai sa zuciyar su ta ƙara bushewa ta fanɗare Ubangiji ya shirya mana zuri'a.}Page 1 Ruwan wanka ta saka a cikin bokiti sai sauri take domin kuwa ta makara dan dai bazata iya zuwa gurin aiki a haka bane har ta kai ƙofar ban ɗaki ta tuna bata ɗauko kwandon wankan nata ba haka ya saka ta ajiye ruwan a ƙofar ban ɗaki ta koma ɗakin ta ɗaukowa tayi ta fito ɗaga idon da zatayi taga anrufe ƙofar bandaki da karfi da sauri ta nufi gurin ganin bata ga bokitin ruwan wankan ta ba cikin ɓacin rai tace "wane ɗan rainin hankalin ne ya daukar min ruwa?" J...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.