MAKAUNIYYAR SOYAYYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MAKAUNIYYAR SOYAYYA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Page 1

Wannan labarin kerariya ne,kama daga suna,waje,da guri.Idan labarin nan yayi kama ceceniya da labarin ka/ki a yafe min,kafin alkalami ne.BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM   “MAKAUNIYYAR SOYAYYA”     WrittenBy       Mukaramat YusufPage 1INTER_NATIONAL MEDICINE AND SURGERY UNIVERSITY(LAGO'S)Male hostelKarfe 12 na dare, tele phone ne ya soma kada wa,da alamu kira ake,da sauri wani matashi ya tashi daga kan katifa'r da yake kwance ya nufi wajan da ya ji tele phone din na kara,sawa a kuni yayi,a dayan bangaren kuma yaji ance:way…wayy …..wayyo allah,aka qwarma ihu, sannan aka cigaba da magana,kazo ka taimaka min kaji,sir Kashim na san ya ci min zarafi,yash ka zo ka ceceni.    Mutumin da aka kira da yash ya aje tele phone din a ma'ajiyar sa,fitowa yayi da gudu ya nufi female hostel dake makarantar.  FEMALE HOSTELKai,kai waye ya ce ka taba t...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play