FreeArewaPen original
GARIN KALLON RUWA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Introduction
GARIN KALLON RUWA BOOK 1Tun dare ake hada hadari yana washewa. A garin Kanon Dabo, har gari ya waye bai sakko ba. Amma gaf, da fara sallar juma'a gaba daya sai hadarin ya taso gadan-gadan da iska mai karfi. Tamkar ana jiran a idar da sallar juma'ar ne. Gaba daya sai ruwan ya sakko da karfi ba sassautawa, kamar da bakin kwarya, wanda hakan ya tilasta ma jama'ar dake tafiya a kasa samun mafaka, wadanda suke kan abin hawa kuma, sai kara ma kansu gudu suke. Domin su tsira daga dukan ruwan saman. A daidai wannan lokacin ne Mallam Habibu da matarsa Salaha da ƴarsu Khaleesa, suke kokarin tsallake titi, domin su ma su samu mafaka, kamar yadda sauran jama'a ke yi. Duk da kasancewar sun fi awanni hudu da sauka a garin Kanon a matsayinsu na baki, wadanda Basu san kowa ba a garin. Amma har zuwa wannan lokacin da ruwan ya tsuge kamar da bakin kwarya, basu sami wanda ya dubesu da idon ra...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.