Forever favorite book 2Free

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Forever favorite book 2

  • 1views
  • 51chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 51

Forever favorite 51  Baby na kwance around 10:00 ta fara bacci wayan ta yayi ringing, a kira na biyu ta farka a hankali ta daga jin muryar al’amen yasa ta dan bude ido a hankali tace good evening cikin muryar bacci, babyyyy, ummmmm, kin fara bacci ne, ehhh, ohhh sorry, a hankali tace ya al’amen, babyy, i’m mad at you.   Da akai me, mai yasa kake yimin fada kuma bayan bani da laifin komai, babyy but I told you bana son alkarar ki da maza, but ya al’amen he’s my brother babu yadda zai yuwu na rabu dashi, shiru yayi sai kuma yace kunyi magana da mami, ahah what happened.  Okk shikenan, mai ya faru, za kuyi magana da itaa, shiru tayi yace kiyi bacci gobe zanzo zamu je school, tam bye, bye love you ya kashe wayar.   Kamar Kwai haka sultan ya ringa lailaya shahida, a ranar babu kunya ya kira mom ya fada mata sosai sukai farin ciki ya fadawa ammi da daddy shi su mimi sabir babu wanda bai fadawa ba, kayan ta ta hada da shima ya tatara nashi suka koma gidan ammi dan itama ammi yana fada mata tace su dawo gida.  Al’amen around 10 yazo gidan lakacin bata dade da gama breakfast ba suna zaune da mami ya shigo, gaida mami yayi sannan yace ta tashi su tafi sukaiwa mami salama suka, suna cikin tafiya tace wana school zamu je, inda su meerah sukai. Kai ta daga mishi hannun ta ya riko yace babee, ummm, mami bata miki magana ba har yanzu, kai ta daga mishi yayi murmushi tace please ka fada min, kai ya girgiza mata tace pleasessssss, kallan ta yayi sai kuma yace su abbah sunyi magana, magana kuma ta mai.  About us, kallan shi tayi yace an saka ranar aure mu, ban gane ba, meye baki gane ba nace an saka ranar aure mu, shiru tayi ya matsa hannun ta yace are you not happy, kai ta girgiza mishi yace zaki zauna dani nan ma ta daga mishi kai yace thank you.  Shiru sukai for moment sannan tace yaushe, next year, kallan shi tayi ya daga mata kai, amma ya al’amen school fahh, hararar ta yayi yace maiya faru da school din, taya zan hada aure da school, murmushi yayi yace zaki iya, shiru tayi yace toh yanzu keda karatun da za kiyi na shekara 7 ne sai kin gama za kiyi aure.  Kai ta daga mishi yace you’re not serious, yaya, ummm, promise me something, what za kayi blocking din coworker dinnan taka, murmushi yayi yace why should I, please ni bana so tana kiran ka, nothing between us, but har gidan su kake zuwa.  Dan naje gidan su aiki ne ya kaini, tohh ni gaskiya yaya bana sonta, tohh aure tama fa za ayiii, but her sister don’t tell me, ki tambaye ta kiji we’re just friends, shiru tayi yace that is all, kai ta girgiza mishi tace baza ka kara aure baaaaa, zaro ido yayi yace dalili, one side looks tayi mishi ta dauke kai.  Magana yake ta mata amma taki kula shi har suka je, yana parking ya juyo ya kalle ta yace da wasa nak...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters51
premium50
01

Chapter 1

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
02

Chapter 2

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
03

Chapter 3

Premium
Updated 4 days agoAvailable now
04

Chapter 4

Premium
Updated 25 days agoAvailable now
05

Chapter 5

Premium
Updated 25 days agoAvailable now
06

Chapter 6

Premium
Updated 25 days agoAvailable now
07

Chapter 7

Premium
Updated 25 days agoAvailable now
08

Chapter 8

Premium
Updated 25 days agoAvailable now
09

Chapter 9

Premium
Updated 24 days agoAvailable now
10

Chapter 10

Premium
Updated 24 days agoAvailable now
11

Chapter 11

Premium
Updated 24 days agoAvailable now
12

Chapter 12

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
13

Chapter 13,

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
14

Chapter 14

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
15

Chapter 15

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
16

Chapter 16

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
17

Chapter 17

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
18

Chapter 18

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
19

Chapter 19

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
20

Chapter 20

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
21

Chapter 21

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
22

Chapter 22

Premium
Updated 23 days agoAvailable now
23

Chapter 23

Premium
Updated 22 days agoAvailable now
24

Chapter 24

Premium
Updated 22 days agoAvailable now
25

Chapter 25

Premium
Updated 21 days agoAvailable now
26

Chapter 26

Premium
Updated 20 days agoAvailable now
27

Chapter 27

Premium
Updated 20 days agoAvailable now
28

Chapter 28

Premium
Updated 20 days agoAvailable now
29

Chapter 29

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
30

Chapter 30

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
31

Chapter 31

Premium
Updated 19 days agoAvailable now
32

Chapter 32

Premium
Updated 18 days agoAvailable now
33

Chapter 33

Premium
Updated 18 days agoAvailable now
34

Chapter 34

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
35

Chapter 35

Premium
Updated 17 days agoAvailable now
36

Chapter 36

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
37

Chapter 37

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
38

Chapter 38

Premium
Updated 15 days agoAvailable now
39

Chapter 39

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
40

Chapter 40

Premium
Updated 14 days agoAvailable now
41

Chapter 41

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
42

Chapter 42

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
43

Chapter 43

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
44

Chapter 44

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
45

Chapter 45

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
46

Chapter 46

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
47

Chapter 27

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
48

Chapter 48

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
49

Chapter 49

Premium
Updated 9 days agoAvailable now
50

Chapter 50

Premium
Updated 7 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play