FreeArewaPen original
MAKAUNIYYAR SOYAYYA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · MAKAUNIYYAR SOYAYYA
Wannan labarin kerariya ne, kama daga suna, waje da kuma GuriIdan labarin nan yayi kama da labarin ka/ki toa a yafe min kafin alkalami ne. BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM MAKAUNIYYAR SOYAYYAWritten ByMukaramat YusufPage 3Dariya sofeeya tayi sannan tace: a'a,ba fyade yake kokarin ya min ba,Ni da kaina na jima kaina ciwo ,sannan na daura masa lai'fin ,yana so ya ci min zarafi ,kuma haka dukkanin ku kuka yarda da gaske nike, ilham tace: amma mesa kike masa haka? sofeeya tace:saboda ke,na aikata hakan,na sa ya haukace sosai a kaina,kuma ban daba yin nadama a rayuwa ta ba.tana kai wa nan ta mike ta fice daga dakin.FLASH BACKABUJAAmeer Bude mana files din da mama ta bamu,fadin Yash,Ameer ya tashi ya dauko files bag da mahaifiyar su ta basu lokaci guda yana buɗe bag din, hoton mahaifin su ya gani tsakale a wani diary da alamu wannan littafin si...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.