FreeArewaPen original
RAYUWAR DAN ADAM
- 1views
- 22chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Just someone with a passion to write Bringing exciting stories
Sample · 1
BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM INDEED ALLAH IS THE BEST OF PLANNERS Yinin yau na ranar juma'a ya zo da yanayi mai dadi da weather mai sanya nutsuwa a jihar Kaduna. Yini ne da ya zo da tarin farin ciki da exceptional moments a Gidan Alh Sanusi Chiroma, wanda ya ke cike da dan mutum, ba maza ba, ba mata ba, ba yara kanana ba, Ana ta kai kawo a harabar gidan, sai ko manya manyan luxurious motoci da ke saukewa da daukar guests, da kuma daidaiku da suke a kafa. Duk fadi da girman harabar gidan an cinye sa da decoration mai daukar hankali da burgewa in traditional setting, wanda aka yi in preparation for hidimar da za'ayi ta lunch. A yau aka daura auren yar sa Kareema a katon masallacin da ke gaban gidan sa hakanan kuma a yau din mata ke ta kai da kawon yini da ake yi da kuma lunch da za'ayi zuwa anjima kadan. Dec...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.