Makauniyyar SOYAYAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Makauniyyar SOYAYA

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · MAKAUNIYYAR SOYAYYA

Wannan labarin kerariya ne, kama daga suna, waje da guri.Idan labarin nan yayi kama da labarin ka/ki toa a yafe min kafin alkalami ne.  BISMILLAHI RAHMANI RAHEEMMAKAUNIYYAR SOYAYYAWritten     By                 Mukaramat YusufPage 4FLASH BACKAbujaA lokacin da Yash ya gama karanta wannan labarin mahaifiyar su, Ameer ya tashi daga kan gadon ya nufi kitchen gadan_gadan , wuka ya dau ya nufi dakin mahaifin su,Chaka masa wuka Ameer ya yi, har sanda ya ga mahaifinsu baya numfashi, sannan ya gargadi Yash dacewa ya amsa lai'fin , idan ba haka ba toa zai kashe mansura watoa matar mahaifin su,haka Yash ya amshi laifin hannu bibbiyu,bayan wasu watanni ya ji labarin cewa mansura ta rasu ,shi kuma commissioner yana da yaro daya , shine wanda zai yi gadon kuɗaɗen sa,abun yayi matukar girgiza Yash , ba kaɗan ba.ganin Dan uwansa ya ci am...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play