FreeArewaPen original
Gidan Aurena By Oum sharifat
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Gidan Aurena Chapter 1 By Oum sharifat
*GIDAN AURE NA**EP1**By Oum Sharifat ce* بسم الله الرحمن الرحيمSoyayya ta itace mabuɗin ƙaddara ta, dabara ta da kuma yawo na sune suka zamo mabuɗin shafukan baƙin ciki na.Shin laifi ne idan na ɗauki ragamar rayuwa ta na damkawa mijina? Laifi ne idan na ɗauka cewa miji na shine ƙarshen sirrina fa kuma fata na?Yau wata rana ce wacce ta zama tamkar ranar tunawa da zuwa na duniya ranar idin ƙaramar sallah.Unguwar Daɓai wata unguwa ci a cikin garin Kano Gwale local government. unguwa ce wacce ta haɗa mutane daban daban, masu ƙaramin ƙarfi da masu rufin asiri kamar mu.Allah ya rufa mana asiri munfi ƙarfin buƙatun mu, muna cikin farin ciki da kwanciyar hankali idan aka cire ƙalubalen rayuwa na yau da gobe.Wannan shekarar tazo min da laulayin ciki wanda take matuƙar bani wahala wannan yasa na kasa aikin sallah, inajin maƙota suna ta karaf karaf ana ta soye soye nidai Ina kwance...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.