FreeArewaPen original
MAKAUNIYYAR SOYAYA
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · MAKAUNIYYAR SOYAYYA
Wannan labarin kerariya ne,kama daga suna,waje da Kuma guri.Idan labarin Nan yayi kaman ceceniya da labarin ka/ki, toa a yafemin kafin alkalami ne.DAMAI BUKATAR TALLATA HAJARSHI A CIKIN LITTAFI NA , CIKIN FARASHI ME SAUKI, TOA YA KIRA KO *** A WANNAN NUMBER***BISMILLAHI RAHMANI RAHEEmMAKAUNIYYAR SOYAYA Page 5 Written By Mukaramat YusufLONDONFree townAssalamualaikum 🤝Fading Yash Yana shigowa mini _ house ,da yake da tabashin Nan ilham take,barka da zuwa,fading dada,lokaci daya yana mikewa daga kan kujerar daining da ya zauna,idanuwa Yash ya firfito waje,yana mamakin me ya kawo mahaifin ta nan, a'a ku kariso ciki,Dada ya fadi ganin yadda suka yi cirko_cirko a bakin kofa,daker Yash da Musa tare da isa suka shigo palon , kujera suka samu suka zauna,aka kara gaisawa,Dada yace:meke tafe ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.