FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Chapter 1
ABU A DUHUADABI WRITER’S ASSOCIATIONPAGE 1Bismillahir Rahamanir Rahim.Manyan motocine guda guma zafafa ke shigowa cikin unguwar, banda kyalli babu abun da motocin ke yi, yayin da suke tafe cikin nutsuwa.Sannu a hankali take tafiya cikin babban hijjabinta tare nikaf dinta, yayin da hijabinta ya kasancen kalar sararin samaniya, karan motocin da ta ke ji ne yai masifar gigitata, yayin da yai sanadin gushewar hankalinta, diriricewa ne da dimuwa ya same ta lokaci guda wadda ya haifar mata da rawan jiki tare da gushewan hankali harya kaita da curewa guri guda.Hayaniya ne ke tashi bisa kanta, cikin yanayin firgici ta ke jin muryan maza saman kanta suna fadin, "Sannu ba ki ji ciwo ba dai ko?"Wata muryan ta ji cikin fada a na fadin, "Ai gara ta ji ciwon ko yaya ne, tun da musamman ta shigo ta tsuguna saboda tana son tajawa mutane bala'i to Allah ya fiki, idan mutuwa kike nema dan ubanki ki ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.