BIN ALIFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

BIN ALI

  • 1views
  • 8chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Lost in stories, found in words. A passionate writer crafting emotions into unforgettable tales. 📚 Reading | ✍️ Writing | 🎮 Gaming | 🍫 Chocolate Lover Creating stories that speak to the heart, spark the imagination, and leave a lasting impression. Welcome to my world—...

More from @eshamuhd

Sample · Chapter-01 (A Desperate Choice)💔

Sanyin na'urar sanyaya ɗaki, na central air conditioner ɗin da ke fita a saman rufin penthouse office dake bene na ashirin da huɗu, na Bin Ali Holdings ko kaɗan bai iya ɗauke zafin gajiyar da ke tare da shi ba.Yana tsaye gaban wata babbar katangar gilashi, dake office ɗin nasa, yana hangen gine-ginen birnin Abuja daga saman office ɗin nashi, sanye yake da riga mai dogon hannu wadda aka ɗinka daga masana'antar Ermenegildo Zegna mai kalar navy blue. Hannayensa na a cikin aljihun wandonsa mai kalar charcoal grey. "Kwarjininsa, tsayinsa, da cikar kamalarsa, irin na namijin da ya kwashe shekaru 40 a duniya ne yana gina daular kasuwanci dan kare dukiyarsa, shiyasa duk wanda ya kalle shi dole yaji ya burge shi a kallon farko.Aliyu Bin Ali kenan shi ba mutum ba ne mai yawan magana ba. Mutum ne mai zurfin tunani, zurfin nazari, da kwarjini a harkar kasuwanci, wanda kalma guda daga bakinsa ke...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters8
premium0
01

Chapter-01 (A Desperate Choice)💔

Free sample
Updated 5 days agoAvailable now
02

Chapter-02 (When Fate Intervenes)🥀

Free sample
Updated 5 days agoAvailable now
03

Chapter-03 (A Deal With Destiny)✨

Free sample
Updated 4 days agoAvailable now
04

Chapter-04 (Her Dignity, Her Sacrifice)🥀

Free sample
Updated 2 days agoAvailable now
05

Chapter-05 (A Secret She Can’t Reveal)🤐🥀

Free sample
Updated 2 days agoAvailable now
06

Chapter-06 (The Fisrt Step)💉✨

Free sample
Updated 20 hours agoAvailable now
07

Chapter-07 (The First Clue)👀🔥

Free sample
Updated 20 hours agoAvailable now
08

Chapter-08 (The Secret That May Be Expose)😳🔥

Free sample
Updated 20 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play