SirrinmuFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Sirrinmu

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1 title: HALIMA

“Halimaaaa!”Muryar Hajiya Hauwa ta ratsa gidan gaba ɗaya.Halima, wadda take kwance ƙarƙashin bishiyar mangwaro tana taɓa mangwaron da hannunta, ta ɗago kai a hankali.“Na’am, Umma?”“Ke kina ina?”Halima ta kalli mangwaron da ke hannunta, sannan ta amsa cikin nutsuwa.“Ina nan.”“Ina nan ina?”“Ƙarƙashin bishiya.”Hajiya Hauwa ta fito daga ɗakin tana riƙe da ƙaramin tsintsiya.“Na ce ki je ki yi wanka tun da safe. Har yanzu kina nan kina cin mangwaro?”Halima ta kalli jikinta, ta ɗan yi shiru.“Umma, ai ba guduwa zan yi ba.”“Ba guduwa za ki yi ba, amma kullum sai kin jira rana ta kai tsakiyar sama kafin ki tuna cewa mutum yana da wanka!”Halima ta yi murmushi.“Zan je yanzu.”“Tun yaushe kike cewa yanzu?”Halima ta sake cije mangwaron.“Tun yanzu.”Hajiya Hauwa ta kalle ta na ɗan lokaci kafin ta girgiza kai.“Allah Ya shirye ki, Halima.”Halima ta yi dariya.“Amin.”“Ki tashi ki je ki yi wanka.”“Na tashi.”A...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium0
03

Chapter 2 Title : KAKANNIN HALIMA

Free sample
Updated 6 days agoAvailable now
04

Chapter 2 Title : KAKANNIN HALIMA

Free sample
Updated 6 days agoAvailable now
05

Chapter 3 — RIGIMAR HALIMA

Free sample
Updated 5 days agoAvailable now
06

CHAPTERS 4–10 — SIRRIN DA YA GIRMA DA MU

Free sample
Updated 5 days agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play