KUSKUREN WAYE?Free

ArewaPen original

ActionFreeCompleted

KUSKUREN WAYE?

  • 1views
  • 6chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

completed

No synopsis yet.

Sample · Chapter 1

'Yan mata biyu ne kyawawa da ba za su haura shekara 20 zuwa 22 ba, kansu ɗaya. Idan ka gan su kai tsaye, ba za ka iya bambanta su da 'yan biyu ba. Suna sanye da kayan makaranta na boko, ɗayar na tafiya haɗe da 'yan tsalle-tsalle, ɗayar kuma tafiya kawai take, fuskarta ɗauke da murmushi. Mai yin tsalle-tsalle ta ce, "Zhara, yau sosai nake jin kaina cikin farin ciki, gaskiya dole ne yau na haɗa 'yar ƙwarya-ƙwaryar party." Ta dire gaban Zhara, dukan su suka tsaya kafin ta ci gaba da faɗin, "Ya kika ga fuskar Uncle Munir a gaban shugaban makaranta?" Zhara ta tuntsire da dariya. "Wallahi Halima, baki da dama, wallahi tausayi ya bani. Ya yi wani tsuru-tsuru da shi, ga uban gumi kamar an ciro shi daga cikin tafkin ruwa." "Ya ma daina baki tausayi wallahi. Mutum duk ya bi ya uzurawa rayuwar mu, abu na laifi da ba na laifi ba ya hau duka da zaginmu. Shi ya sa kawai na je na masa sharri, yana nema...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters6
premium1
06

Chapter 6

Premium
Updated 14 hours agoAvailable now

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play