KADDARAR MASOYAFree

ArewaPen original

MysteryFreeOngoing

KADDARAR MASOYA

  • 1views
  • 3chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Maryam Muhammad Shalele ✍️ Hausa Novelist | Romance & Drama 📖❤️ I write stories inspired by love, life & emotions. ✨ Turning emotions into stories, one chapter at a time. 🌹 Stories that speak to the heart. 📚 Follow my journey, one story at a time.

More from @maryammuhammad230

Sample · Chapter 1

KADDARAR MASOYAWritten by Maryam Muhammad (Shalele)**** *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️*(J.W.A)*_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️PAGE 1*************KANORIJIYAR ZAKIDa sanyin safiyar ranar, unguwar ta fara farkawa a hankali. Kukan kaji daga gidaje daban-daban, hayaniyar yara da ke shirin zuwa makaranta, da ƙamshin kunun da ake dafawa a wasu gidaje sun cika iska.A cikin wani ƙaramin gida da ke gefen wata ƙaramar hanya, wata yarinya ce tsaye a gaban wani ƙaramin madubi da aka rataya a jikin bango.Yarinya ce mai shekara goma sha takwas. Fara ce, kyakkyawa, ba ta da kiba, siririya ce mai matsakaicin tsayi. Tana da siririn hanci da ɗan ƙaramin baki wanda ke ƙara w...

Continue reading

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters3
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play