FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample ยท 1
NOOR ๐ค Book 1.By maryam nababa(Writer of Tawa rayuwar)Page 1.The beginning #A love story #Brokenheart#villains #cultism #AdventureBetrayal Bismillahir rahmanir rahim Wani irin daki ne daya kasance mai tsananin duhu da ko tafin hannunka ba lallai ka iya gani ba, musamman idan yanxu ka shigo ciki, wani tsoho ne saman kujerar bakin karfe wanda yake lullube da bakin kaya, hatta da fuskarsa bata fito ba gabansa wani teburin bakin karfe ne dogo dayake dauke da wani tsohon littafi, wanda bayan littafin ya kasance anyi shi ne da fatar zaki, daga gefe kuwa mutane ne guda hudu wanda duk kwakwar mutum bazai shaida su ba suma irin kayan da suke jikin tsohon sune a jikinsu, batare dayayi magana ba ya daga hannunsa tare da nuna jikin bango inda wani gunkin zaki yake a rataye sai kuma daga jikin idon zakin wata haske ce take fitowa kadan ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.