FreeArewaPen original
MY LADY BOSS
- 1views
- 14chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writter advertiser
Sample · 31-32
_Littafin my lady boss na kuɗi ne , Regular payment₦300 vip payment₦500 special₦1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number *** ban yarda kika karan ta mun idan baki biyani ba , haka kema don Allah kar ki fitar mun ,duk wanda ya karanta bai biyani ba shida Allah._Ina kuke masoya makaranta ga wani littafi sabo mai ɗumbim basira tare da faɗakarwa da kuma zallar madarar soyayya mai tafiyar da zuƙata daga hannun Mmn nusaiba kunsan mene sunan littafin kuwa ? A'a nasan shine Amsan ku....ABBBA NE! kar ku sake ayi baku . Complete ₦300 kacal ,zaku iya magana ta wannan number +966599791573 domun ƙarin bayani mun gode!*AUNTY AISHA MMN TEDDY* ***Ganin yanda idon Baba Barau ya fito waje ,yana ganin kisa babu daman gudu ko kirar agaji . Wuƙar Bilkisu ta ɗaura akan Maƙogoron kaciyar nasa , Diyana na riƙewa babu imani ... Ganin haka yasa Sumayya saurin...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.