FreeThe story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
Writter advertiser
Sample · Introduction
*🕊️TAƁARAH🕊️*001 _Mmn teddy_SAKAMAKON GASAR WAƘOƘI DA MA'ANONI ,DA GINANNUN JUMLOLI NA LITTAFIN *WARRR* DAKUMA LITTAFIN *TAƁARA*MashaAllah kamar yanda muka sani an saka gasar ne don murnar sallah , people to rejoice and jubilate ,To Alhmdllh ba Wanda zai saurari waƙoƙin da participants ɗin suka gudanar ka gamaji baka tsinci kanka a nishadi ba tabbas munyi dariya kuma kunyi ƙoƙari tabbasDuk wanda sunanshi da Number wayarsa ya fito cikin masu nasarar wannan gasar zai turo da Account detail ɗin sa ta Numbobin mu don Amsar Kyautar ku *** ***Wanda yazo /Tazo na ɗaya a gasar Namijine *ABBA DJ ****Wanda tazo na biyu *HADIZA MOHAMMAD ****Wanda tazo na uku *أم جعفر ****Allah ya ƙara basira congratulations Note: Duk wacce ta fito gasar amma batayi nasara ba ,Akwai kyautar littafai guda 3 cikin littafan marubutan domin ƙarfafa gwuiwa ,damarkine ki ...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.