FreeArewaPen original
TSOHON ƊAN BARIKI...
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
marubuciya me amfani da salo na musamman dan ƙawata zuciyar maabota karatu,su nishaɗantu,su wa'azantu,kuma su koyi abubuwan da zasu amfanesu duniya da lahira
Sample · 1-2
............"Da izinin wa Fareeda ta fita agidan nan?"cewar daddy ranshi a ɓace yana kallon matar tashi.A ɗan tsorace tace"wallahi Alhaji cewa tayi suna da evening class shine yasa na barta ta fita"ta faɗi jikinta na rawa sabida yadda ranshi ke ɓacen nan in tace zatayi missbehave komai ze iya faruwa dan tasan halinshi."evening class ɗinne zaa kai har bakwai na dare baa tashiba?,ya da iliminki kike son maida kanki jahilane,!?"cewar daddyn cikin fushi.Shuru tayi batace komaiba tai ƙasa da kanta aranta kuma tana tunanin inda farida ta tsaya har wannan lokacin ba ta dawo gidanba."wallahi duk ranar da kika kuma barin farida ta fita agidannan in ba makarantaba wallahi sena ɗauki mummunan mataki akanki"yana kaiwa nan ya fice afalon ransa na masa zafi,dan ya tsani ya duba bega ƴar tashi agidaba hankalinshi baya kwanciya gashi duk sun kira wayarta baya shiga abinda ya ƙara ɗaga masa hankalin kenan.Wayarshice tai ƙara,yasa hannu ya zarota a aljihunsa,ya ɗaga ya kara akunne,dan ganin amininsa ne ke kiranshi."Alhaji buba tun ɗazu nake son kiranka kuma se wani uzurin yasha kaina ban kiraba,"cewar daddy.Wani nishi Alhaji buba ya sauke a hankali yace"ay gwandama da baka kiraniba dan wallahi wani babban injinine tsidugu yamin tallansa wancan satin karkaso kajishi,ƙaramar yarinyace amma wallahi tana da riƙe caji,tun ɗazu ka ganni nan se hawa kawai nake ina sauka,da kai yay niyyar kaiwa so yace ya nemeka be samu wayarkaba."cewar Alhaji buban akasalance.Duk da halin tashin hankalin da daddy ke ciki amma hakan be hana burarshi motsawaba acikin wando,jin kalaman alhaji buban.Jiki asanyaye yace"har yanzu kuna tare ko ta tatafi?"cewar daddy."muna tare gatanan wallahi tana shanyemin ruwan ***,kai alhaji yarinyar duniyace,bazan sallameta yauba sede ko zuwa gobe,in kuma kanaso se in ajiye mana ita"cewar alhaji buba."ka ajiyeta zuwa dare zan nemeka se inji ya zaayi yanzu inada wani issue ne,zamuyi waya anjima"cewar daddy yana kamo burarshi da hannunsa yana murzawa.Tunanin inda fareeda taje yafi komai dagula masa lissafi,numbar wani abokinsa kuma lecturer ne a makarantar su fareedan ya kira,ayko bayan sun gaisane daddy yace."prof dan Allah ɓangaren hausa/english Nd2 suna da class yau da yamma?""eh sunyi class yau,da yamma amma me ya faru alhaji kake tambaya?""akwai wata yarinya fareeda D makama nakeso ka dubamin in tana cikin attendance yau"cewar daddy"ay students ɗin da suka zo yau su gomane kawai,kuma cikinsu mace guda ɗayace,lecturan nasu guna ya turosu na basu numbar sabida an masa kiran gaggawa ya fita so ananne nasan ma sunyi class ɗin,so tunda ba suna na ɗaukaba bazan iya sanin ko itace ba"Shuru daddy yayi na ɗan lokaci yana nazarin abunyi kafin ya nisa yace"bari in turo maka hotonta ka dubamin kagani in itace""to badanuwa turomin"Kashe way...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.