FreeArewaPen original
HAFSAT (HUDA)
- 1views
- 8chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
Sample · Page 1 (Casts)
Bismillahir rahmanir rahim💗💗1. Nabeel Sadiq — Attajirin ɗan kasuwa Shekarunsa 43. Nabeel mutum ne mai tarin dukiya sosai. Yana da kamfanoni, shagunan kayan masarufi, gidaje da manyan motocin hawa. A cikin Kano, sunansa sananne ne a wajen manyan ’yan kasuwa. Duk da dukiyar da yake da ita, ba mutum ne mai girman kai ba. Yana da nutsuwa, hikima da son iyalinsa. Ya yi aure tun yana matashi, kuma har yanzu yana son matarsa da ƙauna ta gaskiya. 2. Dr. Maryam Nabeel — Matar attajirin Shekarunta 29. Maryam likita ce mai hazaka. Ta yi karatu sosai, kuma ta sha wahala kafin ta kai matsayin da take ciki. Ba ta fito daga gidan masu dukiya ba. Tun tana yarinya take mafarkin zama likita, kuma bayan ta yi aure ma, ba ta son ta bar wannan burin. Tana da yara uku tare da Nabeel. Zainab, mai shekara 7. Ahmad, mai shekara 53. Hafsat(Huda) — Yarinyar mai sayar da abinci Shekarunta 18 Hafsat kyakkyawar yarinya ce black beauty ita ba fara ba kuma ba baka ba ta kasance tsakatsaki, me. matsakaicin hanci da manyan idanu mai fara’a da nutsuwa. Ba ta da wani abu na alatu a rayuwarta, amma tana da tarbiyya da tausayi. 4. Mama rabi — Mahaifiyar Hafsat Mace ce mai haƙuri, amma wahalar rayuwa ta sa ta zama mai yawan damuwa.5. Faisal — Abokin Nabeel Shekarunsa 42. Faisal abokin Nabeel ne tun shekaru da dama. 6. Hajiya Amina Maman Nabeelwadannan ne manya manyan cast dinmu🥰
App exclusive
Continue “HAFSAT (HUDA)” in the app
The author limited this story to mobile. Open the app to read, listen, and keep your place.