FreeArewaPen original
Yar mai gadi
- 1views
- 1chapters
- 0audios
- words
- 0likes
Share:
The story
Synopsis
No synopsis yet.
About the author
TikTok : Riya writes Instagram : Riya Snap : Aziz Riya saidou My phone Number +227 78 36 44 95
Sample · Yar mai gadi
Bismillāhi Rahmāni Rahī kano - Nigeria rigiyar zaki , Layin dorawar yan kifi….Misalin karfe 4 na yam macin ranar wata Juma’a …. gidan Alhaji usman….Gidan alhadji Usman na daya daga cikin gidan da sukafi kowane kyau a ungowar , dan gidaneh na alfarma ya jiku da ruwan Naira ….. Gidaneh wanda girmanshi yake akirashi da state … idan kuma nace zan tsaya baku labarin toh bah abu bane me sawki , Alhadji Usman Shine mamalakin wanan gidan … su buyu kacal Allah yabawa Mahaifinsu Mallan mai almajirai baban su dan kasuwa ne kuma baban malami a garin Maiduguri kafin zaman kasuwanci ya kaishi garin kano da zama , Matar shi daya Hadjia bakura yar Maiduguri ce itama… auren soyeya sukayi da Mallan mai almajirai.. .. Har ya komo garin kano baibar koyarwar addini bah. Dan duk da cewa yana zuwa kasuwa dan kasuwanci saye da sayar wa na motocin irin manyan nan yake irin wanda ake fitar da kayan abinci koh treler… yana ware lokacin da yake koyar da litatafen addini kuma har zuwa wanan lokacin Allah be bawa matarshi Hadjia bakura Haifuwa bah haka kuma mallan bai damu bah duk da cewa abun na daminshi a rai , Danshi irin mutanan nan ne masu son yara… Duk ahalin su biyu babu wanda ya tsawallah mudu dan lokacin babu irin wanan abun .. Saida auren su yayi shekarar 15 sanan Allah ya zurta da samin cikin sunyi murna marar musaltuwa bawan lalayinda rashin lafiya da cikin , ya sakata ta haihu cikin koshin lafiya , Ta dan abinda ba’a rasa bah , kyakyawan da namiji ta samun Fari sosai dan da fara da aka mika mata yaran saida ta dan kwara bude ido da malaki dan ita dai bata da wani fari sosai , haka ma mallan .. Yaro yaci sunan Usman…. Bayan haihuwar yaronya da sheka daya ta kuma haifuwar wani dan namiji saida wanan din kamar mallan yayi kaki ne sak komai kama suke … yarin yaci sunan Habib … BAYAN WASU SHEKARU …..Allah yayi wa Mallan Rasuwa suwar da tataba ahalin mallan dama na Bakura sosai . … lokacin Usman nada shekara 20 shikuma Habib 19 Hadjia Bakura ta tsaya kan yaranta suyin karatu sosai sanan ta dakatar daya daga kasuwansci mijin ta ah cewar ta yayan ta zasuyi karatu ne Amma saida yaran mata dun ringa sun dawku a jini … Dan cewa sukayi su kasuwanci zasuyi ba’a ji shekaru masu yawa bah matasan yaran duka fada kawuwanci saye da sayar wa ta jinariya wato gold…. Allah ya dafa musu kuma kasuwancin ya karbe su sosai …sai lokacin hankalin su ya karkata kan yin aure … anan cikin unguwar da suke da zama ta rigiyar lemu tun bayan rasuwar mahaifin su usman ya samu mata, suka dedeta … Binta shineh sunanta haifarfiyar yar kano ce mutanan gidan yan mutunci da datako.. whima Habib y...
Contents
Table of contents
Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.