MENE RIBATAFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

MENE RIBATA

  • 1views
  • 2chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Novelist

More from @pendingamarya223

Sample · 1

Zaune ta ke a takure waje ɗaya ta na backing ƙofar shigowa cikin ɗakin, waƙar Tantiana manaois na tashi a hankali wanda a kowani lokaci ta kan ji  shi dan ta ƙara tuno da pain ɗin da ta ke ciki.Waƙar ta ke bi da iya ƙarfinta wanda ke tattare da shashsheƙar kuka ta na kuka ta na ƙara buga kanta akan gwiwarta, she's just imagining few years back in her life. Tana danasanin ina ma ba ta ba shi second chance ya yi ruining life ɗinta ba.Ya yi mata alƙawarin cewa zai aure ta bayan ya keta mata haddinta buh unfortunately ga pictures ɗinsa na yawo a social media last week aka yi bikinsa.Dai-dai wurin da Tantiana ke faɗin _ See this could be us in a few years, but just tell me you like to play, it's like every day , am kicking rocks I could fly away buh you got me at a complete stop, how do you manage to keep me going buh somehow you keep me from going, see you distract me boy I'm distracted with out you...._.Kuka ne ya ci ƙarfinta ta kasa ƙarasa wurin ta na sake janyo wayarta da screen ɗin sa ya farfashe ta na kallon pictures ɗin bikin nasa da aka yi posting a Facebook.Dafatan da aka yi ne shi ya yi sanadiyar juyowanta  sannan ta yi saurin kashe screen ɗin wayar tare da kallon wadda ta dafata ɗin. "Maami"  shi ne abin da Tawalkaltu ta iya furtawa, muryarta ta yi tsananin dashewa a wannan lokacin she is totally confused. Tarasa yadda za ta faɗawa mahaifiyyarta she's no longer a virgin ta tabbatar mahaifiyyarta duk ƙaunar da ta ke mata za ta kaita ne ayi sercrifice da ita a wajen ATA, barimma in ta ji hausa guy ta ɗamƙawa budurcinta, ai tata ta sameta ne kawai."Tawa! Saboda Exam ɗin da kika faɗi shine kike wannan kukan? Allahn da ya ba ni kuɗin da na biya miki neco shi zai ba ni wani kuɗin na biya miki next year Ebó(kinji).”Gyaɗa kai kawai ta yi sannan cikin sanyin muryarta ta ce " Maami gobe zamu fita kasuwar kwarin??". "Mai zai hana mu zuwa in har ba mutuwa na yi ba, ai nan ne kaɗai hanyar samun mu in rufawa kanmu asiri, kina gani dai mahaifinki daga gidan giyan sabon gari sai kwanciyya a ɗaki kamar kasa, ɗauki kuɗi na ajiye a saman sif, ki ɗauko ki siya min kayan miya, na ajiye shi acan ne dan nasan halinsa da karyamin jari." "Toh Maami na biya ta gidansu Nafisat mu je tare, ɗazu ma Farida ta ce za ta je Babban layi siyan kayan miyya, Maami dan Allah karki ce A'a.'' ta faɗa tare da mariraice fuska.''Iyemi  (Mamana) kinsan dai ba alaƙarki na ke so da yaran gidan uncles ɗinki ba stay away from them, ke ma kin sani no need na tsaya gaya miki kin zama budurwa yanzu ba ko ina zan ɗin ga barinki ki na zuwa ba, ko yawon siyar da abinci da ki ke bina ba ason raina bane ba, ajiye hijab ɗin nan Lemme tell you something da baki sani ba my daughter.''Hijab ɗin hannunta ta ajiye a sanyaye sannan ta zauna kusa da bencin da mahaifiyyarta...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters2
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play