Baban MijinaFree

ArewaPen original

RomanceFreeOngoing

Baban Mijina

  • 1views
  • 1chapters
  • 0audios
  • words
  • 0likes
Start reading

Share:

The story

Synopsis

ongoing

No synopsis yet.

About the author

Here for fun

More from @herrr

Sample · Chapter 1

Masallacin Sultan Bello da ke cigin babban garin Kaduna, ya kama a cike da mutane daga wurare daban daban. Kowa na farin ciki da sanya alkhairi a zuwa daurin auren ikram da usman. ranar da aka dade ana jira ya qaraso. A cikin masallacin, yayyan ikram neh suke zauna da farin cikin aurar da yar autar su, kuma mace kadai a cikin su. Ta dayan bangaren kuma dangin usman neh a zaune, kowa na jiran karasowan ango da cikan lokacin da aka yarda a kai. "Your excellency kenan. Ai dole mu taya ka murna. Auran babban yaro ya taho.""Aikuwa dai, maman ango na can gida ta kasa zama wuri daya." Mubarak Danjiddah, da aka fi sani da baba baba koh kuma his excellency ma wasu, yana zaune yana ansa gaisuwan mutane a cikin murmushi da natsuna. Usman ya kasance babban yaro a wurinsa, kuma duk da cewa ba shi ne mahaifinsa na jini ba, babu wani abu da ya rage tsakaninsu na uba da da.A duk lokacin da aka ambaci Usman, Mubarak yakan yi murmushi. Ya sha fada cewa tarbiyyar yaro ba wai sai ka haife shi ba. Mutane da dama sun san irin gudunmawar da ya bayar wajen ganin Usman ya zama mutumin da yake a yau. Haqiqan mutane ma basu san cewa bashi neh ya haifi usman bah, sabida tun usman na shekarun da basu wuce goma bah, ya koma gidan Mubarak, a lokacin da mubarak ya aura babban yar usman. Duk wani ciyarwa, kayan sawa, karatu, tarbiyya, da jin dadi, babu wanda usman beh samu a wurin Mubarak bah. Sabida haka neh yasa ya tabbata uba a wurin usman. Babban yayan ikram, wato yaya ismail, shine ya qarasa wurin baba babba domin yi mishi magana. Tare su biyu suka fita wajen masallacin domin gaisawa da wasu dattijai. Sukayi gaisuwa a cikin natsuwa da kamala, kafin sauran mutane suka shiga ciki bayan yin addua ga sabon maauratan. Baba babba da yaya ismail neh suka juya shirin komawa cikin masallacin, amma abokin usman da ya taho aguje neh ya tsayar dasu. Ganin halin da yake ciki neh yasa suka fara tambayan koh dai lafiya. da sauri ya girgiza musu kai alamun a'a. "baba babba ka taimaka ka kira mana usman, we've been trying him not reachable, yanzu kuma he just texted wai ya fasa." zuciyoyin dasu girjinsu neh gabadaya ya fado zuwa kafafuwansu. wani dogon salati neh ya fito daga bakin yaya ismail. shi kuwa baba babba beyi wani jinkiri bah, da sauri ya dakko waya da danna ma usman kira. suna tsaye yayi ringing na farko, na biyu, har ya tsinke. ba aje wayen ba ya kara dialing dinsa dan ko wani hali ake ciki usman beh taba ganin kiran baba babba ba yaqi dauka. tabba kuwa wayan na qara shiga, usman ya dauka. a matsayin sallama, baba babba ya dauke shi da ashar. "you're very stupid. kaci kutumar burauban ka. wani irin wasan banza neh da rashin hankali kake qoqarin yi. banason wasan jahilci." muryar usman ce da saqi wata qaramar dariya kafin yayi magana. "babana. ...

Continue reading free chapter

Contents

Table of contents

Preview every chapter, see what is free, and continue reading when you join ArewaPen.

chapters1
premium0

Continue in the ArewaPen app

Unlock offline reading, audio mode, and sync your bookmarks instantly.

Download on the App StoreGet it on Google Play