Free chapter Β· Read without an account
EPISODE 08
by Abdull Alhaji Musa Β· RUHI BIYU!
π§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈ
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
π§ββοΈπ§ββοΈπ§ββοΈ π§ββοΈ β
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πποΈ*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._
*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
***
*REPORTS*
*FREE BOOKπ―β *
*EPISODE_0οΈβ£8οΈβ£*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*π·π·STAY SAFE... STAY AT HOMEπ·π·*
*UPDATE*
*_June_1st_2020_*
*RECAP*
Jini sai kwararowa take a goshin faruq....dakyar yake iyya dago idanu,inda ya saike arba da aljanin acen nesa...sama sama yake nunfashin kaikace shekewa zayyi.
Nanfa sayya soma ganin Ana yimasa rubutu da jini a gaban glass din motan...kamar haka.
*TSAY OUT OF THIS CASE......MR FARUQ*
*DOMIN BAZAKA TABA YIN NASARA BA,SANNAN BAZAKA TABA DAKATAR DA NI BA......BABU MAHALUKIN DAYA ISSA YA HANANI DAUKAR FANSA*
ππππ
"This is not true.......maybe mafarki nake"
Suburbudawa kansa Mari yayi yana kuma ambatar cewa "mu'azz ka farka daga wannan mummunar mafarkin da kake....."
But then ya ganofa a duniyar gaske yake....Hmmm
Yakuwa rikice domin bai zaci hakan zata faruba....
Wannan shikar da safras yayi,yayi tane a gaban idanun *mu'azz....
Domin ko yabi bayan sa a labe....yayin dayaga yana kokarin fita daga gidan nasu...
A Lullube da wata katotuwar barko, ta yadda ko ka karasa wajensa ba ganesa zakayi ba....
*TASHIN HANKALI*
Labe *mu'azz* din yake a bayan wata katotuwar bishiya....
Nanfa sai ya yanke shawarar mai zai hana ya riga safras din komawa gida domin ya tambatar da zargin da yake yimasa......
Acikin kankanin lokaci ya koma gidan.....inda ya wuce kai tsaye izuwa dakin safras...
Tarar da dakin yayi babu kowa....
"I'm really confused......amma mai yasaka shi yake hakan???toh
Sannan wace laifi ne faruq yayi masa??? Dazai saka masa da.......hakan"
Cikin muryar nazari yafurta hakan
Amma Kafin ya karashe fadar haka sai yajiyo muryar *safras* na cewa....
"Mai ya faru da Yaya faruq din.....?"π²π²
Cikin sauri ya waiga inda yayi arba da safras din na tsaye a bakin toilet....
Alamar dai daga ciki ya fito...........kura masa ido mu'azz yayi ya gagara cewa komi.
Danko yakasance ba kaya jikinsa illa tawal daya daura a kugunsa.
"I'm asking men what happens to him???" Haka ya sake tambayansa a karau na biyu.
Mu'azz ko rikicewa yayi ya soma in'ina.......
Nan sai yajiyo muryar Harun na cewa.....
"Kai tunfa 6:00am na tashe ka daga bacci but har yanzu baka watsa ruwa ba?haba coolboy.......
Aww Yaya Mu'az..barka da safiya,wani abun ne kazo dubawa???"
π€π€
*"Maike shirin faruwa da nine.....? Hakan na nuna cewar gamo nayi kenan....daman bayan aljanna nabi bawai safras ba....π² but who is she? I have to find out...."*
Haka ya furta cikin kasar zuciyar sa kafinnan yace da Harun....
"Actually nazo ne na duba lafiyar safras.....amma tunda naga alamar sauki tattare dashi zan koma kawai"
"But kamar....."
Haka safras din ya soma cewa amma ya tari nunfashin sa da cewa.
"Don't worry he's fine......"
Nanfa ya taka ya fice daga dakin....haka zalika Harun shima....suka kyale safras alone......
*30minutes later*
Safras,harun,mu'azz,Raihana da kuma sauran family sukayi breakfast alokaci...guda
Inda *Raihana* tace da mu'azz...
"Hope zaka kaisu school kafin ka wuce wajen aikin naka....."
"Actually Hanyar mu ba dayane ba....sabida zanje.....
Haka Mu'azz din ya soma fada...but Raihana tace "Noway" cikin kara sannan ta sake da cewa
"Zamuje dakai dole......"
Cikin raha suka karashe tattaunawar tasu.....but fah duk wannan lokaci da suka dauka suna wannan tattaunawar idanun mu'azz nakan safras.
Amincewa yayi yakaisu school din....kafin nan ya wuce wajen aikin nasa....Suko suka wuce lecture.....
Yaudai ba kamar kullum ba,safras ya kasance always yana kai Rihana ta shige mota kafin ya koma hostel but yau...tun 4:30 ya wuce ya kyaleta da sauran students a lap suna gwaje gwaje chemicals....Cewarsa bayajin dadin jikin sa....
Raihana tayi dashi daya amince su wuce asibiti amma yaki yawuce hostel.....
Bayan 5:37pm students suka soma tafiya .....nan Raihana take har students suka kare baki daya ta saura daga ita sai malamin dake koyar dasu din sannan kuma Harun....
Nan suke sai teacher din ya tattara takandun dake gaban sa ya tashi tafiya....bayan kuma sanar dasu cewar idan sun kammala aiki su aikamasa da sakamako gobe.....
Bayan tafiyan malamin da awanni uku suka kammala binciken....
Nan sai Harun yayi ajiyar zuci yace da Raihana.....
"Wow Congrats masha Allah.....kinga tun dazu muke wannan aiki ko sararawa bamuyi mai zai hana mu sami abin tabawa kafin ki koma gida......?"
"Ummm nagode Bros kasan dare yayi sosai....zaifi kyau ace ina gida yanzu a madadin restaurant...I'm sorry maybe next time I'dan mun sake haduwa..."
Hakan ta bashi ansa shiko ya mayar mata da cewa
"Okay no problem......muje toh na ajeki a *bosstop* maybe kya sami adaidaita a gurin danko anguwar mu nada dan nisa...."
"Okay tom nagode Sosai"
Murmushi sukayi karo guda *Harun* ya soma takawa itako tana biye dashi a baya...
*Bad news* haka Harun ya furta bayan sunkai ga kofar fita....
Da sauri *Raihana* ta tambaye shi "meke faruwa???*
"Wallahi kofarce ta kulle kanta ta waje....."
Haka Harun din ya bata ansa...cikin kidimewa Raihana tayi furucin...."What??? Babban magana"
*BANGAREN GIDAN SU HARUN*
ramlah ce ta fito daga dakin ta, hannun ta rike da robar *ice cream* kanta kuma ko dan kwali Babu....
A hakan ta zauna a falo tana lasar kayan ta......
Nan take sai ta soma jiyo takun sawun mutun nazuwa ta kofar falon...
Nan da nan tayi shiru ta daina motsi....ta rike nunfashin ta kem
Jitayi an kwankwasa kofa da karfin tsiya....
"Ramlah ki bude kofar Yayan kine Harun....."
Dajiyo hakan tayi ajiyar zuci....ta tashi cikin sauri ta bude kofar.......
Tashin hankali bude kofar keda wuya ta kwarma bagidajiyar ihu danko babu wanda ta tarar a tsakar gidan....
Wannan ihunne yasaka mutanen dake cikin gidan suka fito a guje izuwa falon inda suka tarar da Raihana a sume.....
A hakan suka dauketa izuwa dakin umma suka kwartar da ita suka kira malamin rukiya yazo ya soma yimata magani......
*IDAN MUKA LEKA BANGAREN MU'AZZ KO*
a yau dai kwata kwata bai sami nutsuwa ba ta sanadiyar tunanin abinda ya gani jiya da daddare....
Driving yake shi daya tilo a motar sannan kuma side din dayake takasance babu cinkusun mutane da yawa.....
Da haka yasa... ya sami damar fakin....ya ciro wata sarka a wiya golden color....
Sarkan ta kasance an tsaratane kamar ma'ajirar abu sannan kuma yanayin ta irin suffar zuciya β€
Budewa yayi saiga hoto biyu cikin wannan abin....
Kurawa hoton ido yayi nadan wasu dakiku kafin nan yace....
"Ance fatalwa karyace but amma....mai yasaka akewa wayenda suka kasheka dauki d'ayi d'ayi???"
π€π€π€π€
Shiru yayi na wasu dakiku....kafin nan yace
"Gaskiya ya kamata nayi wani abu akan haka......"
Bayan ya furta hakan ne yaja mota ya wuce......
*Safras* ko ya kasance tsayake a tsakiyar dakinsa sa'annan Kuma kansa na lullube da wata mayafi wacce ta rufe fuskar sa.
*readers wait wai shin meye safras ke boyewa ne??? Ansar wannan tambaya tanaga readers ina bukatar ansishin ku a comment.*
*CIGABAN LABARI*
Hannun sa kuma rike take da wata katotuwar Hoto.....
Wacce a jikin wannan Hoto dai mutane sunkai sama da hamsin......ajikin wannan photo dai wayenda nake iyya ganewa su uku ne kacel.
Daga ciki akwai *Ramlah* yar uwar *Harun* sa'annan *mu'azz* wan *Raihana* sannan kuma the last one bakowa bane dayan illa wannan mutumin da *mu'azz* yake maganganu a kansa.....Wanda yake da hoton sa a ma'ajiyar sarka.
*bayan yakai hannu izuwa fuskar wannan mutumin sai kwalla ta soma d'iguwa a jikin hoton....
Da sauri ya mayar da hoton cikin jaka ya mike cikin sauri ya fice daga dakin,inda ya Soma taku cikin rol nasu..
Ji kawai yayi ya goshi kafadar wani inda abincin dayake rike dashi a hannu ya zube.....
"What the hell....wai bakya ganine ko kaka??? Tashi da Allah ki kyale min kayana."
Cikin fushi ya furta hakan,yayinda Safras ke kokarin tayashi tsintar kayan daya zube.....safras ko dajin haka ya mike jikinsa a mace yana taku a hankali....
"Dube ta wani simi simi da ita....." Da furta hakan ya soma kwasar abincin yana mayarwa cikin kwanun..... nanfa sai wani tunani ta zomar aka.....
"Wai daman wannan Hostel din a cakude take maza da mata ne ko kuma kaka?"
π²π²π²π²
Haka ya furta cikin rudewa bayan kuma ya gama furta hakan ya sake da
*"kut babbar magana......"*
Cikin sauri ya yunkura yabi bayan safras......da shike baima bar cikin hostel din ba......
Shiko yana ganin keyar safras yaje da sauri yaja wannan mayafin.....ya yaye ta.
π―π―π―πππ
Da ganin fuskar safras ko ya zura idanu.....π²π²alamar mamaki.
*BANGAREN HARUN DA RIHANA*
Da sauri *Raihana* ta tambaye shi "meke faruwa???*
"Wallahi kofarce ta kulle kanta ta waje....."
Haka Harun din ya bata ansa...cikin kidimewa Raihana tayi furucin...."What??? Babban magana"
"Don't worry Rai..aiko munada wayar hannu zamu naimi agaji.....*
Bayan ya bata ansar haka *Raihana* tace dashi....
"Bad news sauramini 19% kuma tunda muka shige wannan lap network ta dauke....
Hanyan daya muke dashi.....shine tunda kofar dakin glass ne mu zauna anan gurin duk wanda yazo wuce wa mu dagamar hannu"
Dajin haka Harun yace da ita.....
"Gaskiya hakan fa bazatayu ba.....mai kike tunanin za'a fada a gida....
Shin baki tunanin war haka hankalin su ta tashi....
Yakamata muyi ta kwarma ihu muna naiman tallafi."
Dajiyo haka Raihana ta amince da batun sa.......suka soma buga jikin kofar suna cewar
"Dan Allah da wani a kusa......da wani a nan gurin ne"
Haka sukayi ta maimaitawa......
*BANGAREN RAMLAH KUMA*
kwance take a gado... mahaifiyarta kuma na zaune a gefe tana ta kallon mai maganin....
Bayan mutumin ya kammala sai ya dubata yace da iyyayen ramla......
"Ta dawo hayyacin ta......yanzu sannna inason na sanar daku cewa ku raba wannan yarinya da kid'e kid'e da raye raye...
Idan har kuna bukatar ta sami sauki.....idan ba haka ba kumaa toh faaaaaa bana ceba.."
Haka ya basu waasu maganin hayaki ya kara gaba....
*Safras*
Cikin sauri ya yunkura yabi bayan safras......da shike baima bar cikin hostel din ba......
Shiko yana ganin keyar safras yaje da sauri yaja wannan mayafin.....ya yaye ta.
π―π―π―πππ
Da ganin fuskar safras ko ya zura idanu.....π²π²alamar mamaki.
*kutttttttt mace a wannan Hostel.....*π²π²π²π²π²
*MACE KUMA HMMM DA WALAKIN GORO A MIYA KEEP READING*
Ba kowa bace wannan macen illa *Nainah* wacce nake da tabbacin itace wanda ta fito daga dakin safras amma meye hakan ke nufi....
Sai kun bini a sannu a hankali domin gano bakin zaren.....
Nainah bayan sun hada idanu da wannan yaro tace dashi.....
"Aiko hakan ba abin mamaki bane danka ga mace a hostel din maza"
Cikin muryar *safras* tafurta hakan wannan saurayin ko da jiyo haka ya kirawo sunan safras cikin rudewa......
*"safras Kaine"*
Yana furta hakan ne yayin da duk jikinsa ke 'bari....sannan kuma ya kasance ya tsula fitsari dan tsabagen tsoro......
*RUHI BIYU A GANGAR JIKI GUDA KENAN KEEP READING NASAN MUST OF YOU ZAKUSO KU SAMI CIGABARSA OK NO PROBLEM KEEP COMMENTS NEW PAGE UPDATED ON TOMORROW INSHA ALLAH*