Free chapter · Read without an account

YADDA AKE GANE ABOKIN BANZA A SOSHIYAL MIDIYA

by AREWA MEDIA WRITERS · RAYUWAR SAMARI DA YANMATA A SOCIAL MEDIA

Idan ka ga mutum kullum burinsa zagin mutane, cin mutuncin mutane da aibanta mutane shi ne aikinshi a soshiyal midiya, ko kuma fostin din maganganun Banza, Batsa, Labarun Karya, Hassada, da sauransu to ka kaura ce mishi

Kafin ka kaura ce mishi, idan za ka iya jawo shi kan hanya ta hanyar yi masa nasiha da tsoratar da shi a kan munin abin da ya ke yi na banza matukar zai daina, da hakan shi ya fi alheri fiye da rabuwar dashi, amma idan ya ki ya daina ka yi "Blocking" dinshi ka rabu dashi.

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.