Free chapter 路 Read without an account
CHAPTER 3
by Asmau-nana 路 BAMBANCI A茦IDA
馃帎馃帎BAMBANCIN A茦IDA 馃帎馃帎
( 茩addarar Soyayya )
Based on true life story
Ha茩in Mallaka
Queen Nasmerh
&
Nana M Sha'aban
*PRESENTED BY KING AIMAR PALACE*
_NOTE: Wannan labarin anyi shi a gaske, zai ta蓳a a茩idu daban-daban, dan haka duk wanda ya karanta littafin ya ji bai ji da蓷i ba, ko kuma ya yi dai-dai da halin da ya ta蓳a tsintar kansa yayi ha茩uri, ba mu yi shi dan cin zarafi ba, true life story ne. Akan a茩idun da za ku ci karo da su kuma ba mun yi ba ne dan nuna matsalolin a茩idun ba, mun yi ne da bayyana asalin labarin, dan haka ba mun ce lallai haka halayyar su ke ba._
*_GODIYA TA TABBATA GA UBANGIJIN SAMMAI DA 茦ASSAI, YA ALLAH MUNA RO茦ANKA YADDA MUKA FARA LITTAFIN NAN LAFIYA MU GAMASHI LAFIYA, ALLAHU, ARRAHMAN, ARRAHIM._*
WANNAN LITTAFIN DAGA FARKONSHI HAR 茦ARSHE SADAUKARWA NE GARE KU MASOYAN LITTAFIN NAN.
*Wannan Littafin na ku蓷i ne. Book one naira 茒ari ne kacal 100#.Domin biyan Wannan ku蓷in, ka tura katin mtn na 茒ari zuwa ga wannan number*
*****
*Domin nuna shaidar turawa ka tuntu蓳i akwatin sirrinmu na whatsapp ta wannan number, ****.
*Ko kuma wannan number*
*****, *ku fara biya domin free pages ba mai yawa za mu yi ba gsky, a fara payment.*
_FREE PAGE_
*_CHAPTER 03_*
Zaune yake cikin studio yana lallatsa wayarsa, da alama chatting yake yi, sallamar da aka yi ce yasa ya 蓷ago kai yana kallon mai sallamar, murmushi yayi tare da cewa "Rukky manyan gari, kamar kuwa kin san nemanki nake ido rufe" Harararsa tayi cikin wasa tace "baka da numberta ne, da zakace min nemana ka ke yi Malam Aimar" Aimar yace "maganar bata waya bace shiyasa, ban kiraki ba, dan da baki zo ba, abokina zan ja muje gidanku" Rukky ta samu guri ta zauna tare da cewa "Lallai kam na fuskanci abin da zaka fa蓷a min yana da muhimmanci, to gani sharta min na ji" Aimar ya gyara zama yace "Wannan yarinyar da ku ka zo studio nan da ita, na shiga wani matsanancin hali wanda ita ka蓷ai zata fitar dani, ina fatan za'a taimaka min da 拼ar murya" Rukky tayi shuru, dan ta fuskanci Zainab yake nufi, a zuciyarta tace "chabbb Aimar baka san wacece ita ba shiyasa ka ke wannan maganar" a fili kuma ta bu蓷e bakinta za ta yi magana, saurayinta Mukhtar ya rigata da cewar "Zainab ka ke nufi? ko wa?" Aimar yace "Ai ita ta san wacce nake nufi, dan a waje ta tsaya lokacin da suka zo" Mukhtar yace "Zainab ce, dan ita ka蓷ai ce 茩awar Rukky da suke yawo, kayi gaggawar dawowa cikin hankalinka idan ma ka samu ta蓳in hankali, ka san kuma 拼ar wace A茩ida ce?" Aimar ya ta蓳e baki yace "to meye ruwana da Aki蓷arta, ni dai na ganta kuma na ji ina sonta" Mukhtar yace "Ai kuwa dai sai yanzu na tabbatar ka samu matsala, to idan ba ka sani ba, ina so ka sani, ko da kun fara soyayya da ita BAMBANCIN A茦IDA, shi zai rabaku da ita" Aimar yace "wai dan Allah da ka ke ta wani hayagaga akan A茩idarta yanzu ina so ka fa蓷a min mecece A茩idar da ka ke tunanin ba zan iya soyayya da ita ba" Mukhtar yace "瞥ar shi'a ce" Aimar yayi jim kamar wanda aka dorawa wani 茩aton dutse a kai maimaita abinda Mukhtar yayi yace "拼ar shi'a ce" Mukhtar yace "tabbas ba ka ganta da ba茩a茩en kaya ba, ai kaf danginsu 拼an shi'a ne" Aimar yace "Ina sonta a haka, domin idan har na aureta zan iya da ita hanya madaidaiciya" Mukhtar ya zaro ido tare da cewa "lallai makantar soyayya ta kamaka, Allah ya bada sa'a'' Aimar yace "Amin" Ya mayar da kallonsa gurin Rukky yace "Amaryarmu da fatan zaki taimaka min" Rukky tace "tunda ka ji ka gani, ai shikenan, zan taimaka maka" Aimar ya mi茩a mata wayarsa yace "gashi saka min numberta" Rukky ta kar蓳a ta saka masa, ta bashi yayi saving da my luv, suka cigaba da yin hirarsu ta duniya daga karshe Rukky tayi musu sallama ta tafi gida.
""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""
苼angaren Zainab
Tsaye take gaban wani 茩aron hoton Zakzaky ya ha蓷a hannayenta biyu, tana kallon hoton tana magana muryarta cike da rauni saboda ta kasa samun sukuni saboda son Aimar, bata dan yadda zatayi ta samu soyayyarsa ba, bata ta蓳a yin soyayya ba, bata ma san menene so ba, sai da ta fa蓷a son Aimar, "Ka taimaka min, dan darajar Nana Fa蓷ima ka fitar dani daga cikin wannan mawiyacin halin, na kamu da son wanda A茩idarmu ba 蓷aya ce dashi ba, duk da cewa dai ban ta蓳a soyayya ba, Rukky tasha fa蓷a min yadda ake gane ka fa蓷a soyayya kuma dukkanin alamomin da ta fa蓷a gashi a yau na tsinci kai na a cikinsa, ka nuna min hanyar mafita abin alfaharina" Haka tayi ta surutanta tana xubar da 茩walla, daga haka ta koma kan katifarta ta zauna, wayarta ta saka a chaji kasancewar babu chaji a wayar ta mutu, ba'a kawo musu wuta ba tun jiya sai yanzu aka kawo wutar.
__________________
Wata dattijuwa mata ce da ba za ta wuce shekara hamsin ba, sanye take cikin wasu 茩ananan kaya, ta 蓷aura kanta da wani ba茩in 蓷an kwali, hannunta ri茩e da wata 茩atuwar muciya ta ri茩e wuyan wata kyakkyawar yarinya kallo 蓷aya za ka yi mata ka fahimci 拼arta ce saboda tsananin kamar da suke da ita, cikin 茩a茩茩ausar murya take tambayarta fuskarta babu alamun zata rangwanta mata tace "Angela idan har baki fa蓷a min gaskiya ba, zan manta da cewa ke 拼ata ce, zan saka wannan muciyar na raba kanki biyu, meye ha蓷inki da wanchan musulmin, ki fa蓷a min gaskiya ko na tarwatsa ki" Angele da ta sha sha茩a ta san halin mahaifiyarta idan har ta茩i fa蓷a mata gaskiyar zata iya kasheta dan ko ka蓷an bata son musulmai cikin rawar murya tace "Mama he is my husband (Mama shi mijina ne)" Sakinta tayi tare da ja da baya ta dora hannu a kai tana zaro ido "What did you say Angela? (Me kika ce Angela?)" Angela ta fara zubar da hawaye cikin harshen hausa ta fara yi mata bayani "Mama ina sonshi sosai, wannan dalilin ne yasa na bu茩aci da a 蓷aura mana aure dashi, Mama kiyi ha茩uri, please forgive me Mummy" Mama cikin 蓷acin rai tace "Ba zai ta蓳a yiyuwa ba, nace miki ba za ta sa蓳u ba, ni zaki kalli cikin idona ki ce kin auri banzan musulmin chan, kina so ki koma gurinsu ko? to bari kiji na fa蓷a miki, ba ki isa ba, auren nan da ku ka yi a banza ne, domin kuwa daga ke har shi sai na koya muku hankali" Mayafinta ta 蓷auka ta nufi hanyar waje, Angela ta bi bayanta tana kuka tana ro茩onta akan ta tsaya "Mama karki je gidansu Abbakar iyayansa basu san mun yi aure ba, muna son junanmu shiyasa mukayi haka" Mama ganin Angela ta 茩an茩ameta ta baya tana kuka tana yi mata surutan da take jinsu take yi tamkar zafin wuta, juyowa tayi ta zabga mata mari tare da maka mata wata doguwar sanda a kai, zubewa tayi a 茩asa tare da fasa 茩ara, Mama bata bi ta kanta ba tayi waje jikinta har 蓳ari yake, ji take kamar ta rufe ido ta ganta a cikin gidansu Abbakar.
****
A 蓳angare Sani da Zeenart kuwa wajen 茩arfe bakwai na safe ya kirata da yake 蓷akin daban ne ta 蓷aga wayar "Assalamu alaikum" tayi masa sallama, ya amsa masa cikin dadda蓷ar muryarsa "wa'alaikissalam da fatan kin tashi lafiya?" Zeenart tace "lafiya 茩alau masoyina da fatan kai ma lafiya ka tashi?" Sani yace "Alhamdullahi ina cikin koshin lafiya kamar yadda kike" Zeenart tace "Ma sha Allah" Nan suka cigaba da wayarsu zuciyarsu cike da farin ciki, sai wajen bakwai da arba'in da biyar suka yi wa junansu sallama kowannansu ya ajiye wayarsa zuciyarsu cike da annashuwa.
*#SHARE*
*NASMA & DIJARTY鉂わ笍*
_AMINAN JUNA馃珎_