Free chapter 路 Read without an account

Page 19 & 20

by Aishatu Abdullahi Idris 路 Twist of fate

TWIST OF FATE

 (Karkatarwan 茦addara)





 By

REAL ESHAA



2/March/2020 ranace da bazan ta蓳a mancewa ba atarihin rayuwata馃槶馃槶馃槶馃槶馃槶Ranan da narasa bango majinginar rayuwata ranan dana rasa Uba kuma jigo acikin rayuwata Yau itace ranan da mahaifina ya cika shekara biyu da barin duniya tabbas munyi rashi wanda baza mu ta蓳a mancewa dashi ba ina matu茩ar kewarka mahaifina Ubangiji Allah yagafarta maka zunubanka Allah ya haskaka makwancinka Allah yabamu sa'an taraddaku...馃槶馃槶馃槶馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎馃憦馃徎


 Free Page 19&20


________________________________茦afa ya Sanya ya tura 茩ofar dake corridor still hannunsa 蓷aya nakan bakinta 蓷aya na ri茩e da hannunta,Baki 蓷aya 蓷akin duhu ne dashi,wani irin bugawa zuciyar ta yashiga yi da sauri-da sauri, Ahankali ya sassauta ri茩on da yayiwa hannunta tare da bu蓷e bakinta Ajiyar zuciya ta sau茩e tare da juya Idanunta anna koda tafin hannunta bata iya gani saboda duhu daya mamaye ilahirin 蓷akin."Cikin rawan murya tace"Who are you and what do you want from me??,Banza akayi da ita se saurin AC dake tashi"Please talk to me ta sake fa蓷a cikin rawan murya.Kafa蓷arta mutumin da bata iya ganin fuskarsa ya ri茩e tare da zaunar da ita awani kujera,Cike da tsiwa ta mi茩e duk da yanda zuciyar ta ke bugawa hakan be hanata fa蓷in"Open the door for me before I give you slap Cikin tsawa ta 茩arashe maganan.Lallausan Murmushi ya saki tare da shafa tulin sumar kansa wani waje ya danna atake haske ya zagaye da蓷in,Da sauri tasa Hannu ta tare fuskarta jin yanda Idanunta sukayi, ta 蓷auki kimanin minti uku ahaka kafin ta sau茩e hannunta saurin waigawa tayi jin motsi anma bataga kowa ba se cool music dake tashi ahankali,Kallon 蓷akin dake kama da office tayi cike da al'ajabi take Kallon babban frame 蓷inta wanda take sanye da wando palazo fari da riga pinch color sosai tayi kyau se kuma wanda take sanye da half gownt blue black kanta yane da farin veil gashinta ya zubo ta gaba Ahankali take kallon hotunanta wanda zasu kai kala biyar a茩asan ko wanne hoto an rubuta _WILL YOU BE MY FRIEND?_ da manyan harufa se kuma wani 茩aton cake dake kan center table,Jikin labulayen 蓷akin anyi musu ado da white and sky blue balloons komai na 蓷akin White and sky blue ne irin shigar dake jikinta,Sannu Ahankali take Jin sanyayyan 茩amshi na ratsa hancinta,Cikin sauri ta juya bayanta Jin inda 茩amshin ke fitowa,Akan mutumin da bata iya Kallon fuskarsa ta sau茩e manyan Idanunta da tsoro da fargaba suka cika Tafiyarsa ka蓷ai yasa ta fahimci jarumin namiji ne me cike da 茩warjini da haiba,Daf da ita ya 茩araso tamkar ze ha蓷a jikinsu da sauri taja baya batare data 蓷auke Idanunta akansa ba zuciyarta na cigaba da bugawa,Cikin ha蓷a murya tamkar me koyon magana tace"Who are you??Hannu ya sanya tare da cire facemask dake fuskarsa kana ya sakar mata da lallausan Murmushi.Zama tayi akujeran dake gefenta batare data shirya ba with so much surprise take Kallonsa bakinta na motsi alamar magana take sonyi anma ta gagara.Dur茩usawa yayi agabanta still fuskarsa dau茩e da 茩ayataccen Murmushi yace"Ainatyyyyyy...Runtse Idanunta tayi zuciyar ta yashiga bugawa da mugun sauri she can't bleive RK ne yayi duk wannan abubuwan, Lallausan tafin hannunsa yasa ya kamo nata cikin ra蓷a yace"Please Ainatyyyyyy don't reject me!."Ture hannunsa tayi tare da mi茩ewa tsayayyun Idanunta masu girma ta zuba acikin nasa babu walwala atare da ita tace"Meyesa ka saceni?,Mekake bu茩ata atare dani wanda yasa kayi kidnapping 蓷ina?. Lumsassun Idanunsa ya lumshe kana ya bu蓷e su akanta Clamly yace"Babu abinda nake nema awajenki face Abota Just freind Ina so mukasance Abokan juna Inaso mudena wannan fa蓷an inaso musamu jituwa atsakanin mu ko kina so ace munyi Aure da sister ki bama jituwa dake kinga idan hakan yakasance ba zaki samu confidence na zuwan wajenta ako yaushe ba.Banzan kallo ta watsa masa tare da ta蓳e baki cikin rashin bawa maganan sa muhimmanci tace"Ko muna jituwa ko bamu jituwa hakan bazesa in fasa zuwa wajen 'yar uwata ba wannan ba hujja bace kawai kawai ka satoni.Kai ya dafe yace"Please Ainatyyyyyy dan Allah ki fahimceni Ni basato ki nayiba kawai so nake ki zama babbar 茩awata kuma aminyata sannan abokiyar shawata inaso ki kasance mafi kusanci da rayuwata Ina so muzama tsintsiya ma蓷aurin ki 蓷aya,Cike da Mamaki tace"Aganina ba nice nacancanci wannan matsayin ba sister Sajnah ce ta dace da hakan.Murmushi ya sakar Mata tare da matsowa daf da ita har suna sha茩an numfashi juna tafin hannunta ya ri茩e da fa蓷in"Of cause but ko wacce matsayinta daban sannan da Sanin Sajnah na aikata haka, Please kibani dama mu zamu Abokai ya 茩arashe yana langwa蓳ar da kai kamin 茩aramin yaro.Murmushine ya kufce mata ganin yanda yake langwa蓳ar da kai zare hannunta dake cikin nasa tayi ta ha蓷a yatsunta biyu dake kusa ta mi茩a masa,da sauri shima ya sanya ya tsanansa 蓷aya yace"mun Zama friends??,Kai ta jinjina masa alamar eh, Hannunta ya ri茩e suka isa wajen cake dake zagaye da Candor dake 蓷auke da launin White and sky blue, Wu茩a ya nuna Mata 蓷auka tayi, hannunsa ya 蓷aura Akan nata suka yanka cake 蓷in se kuma ta hure Candor 蓷in,Juyawa tayi da cake din takai setin bakinsa tasa masa, Murmushi yayi tare da yankawa ya Kai saitin bakinta seda ta bu蓷e ya dangwala mata agoshi da saman hanci ya yana 茩yal茩yala da Dariya,Manya Idanunta ta Wara tare da tura madedecin bakinta tace"Allah sena rama, Lumsassun Idanunsa ya lumshe yace"ok rama cake 蓷in ta sake yanka ta kawo hancinsa da sauri ya zame Yana mata Dariya.Da gudu tabisa suka ri茩a zagaye office 蓷in.Da kyar ta kamasa tare da sama afuska, Ashagwa蓳e yace"Gaskiya ban yadda ba,Gwalo ta masa tana 茩yal茩yala dariya wanda ya bayyana fararen ha茩oranta. 

Kamar wacce akace ta 蓷aga kanta taga 9:00pm da sauri ta mi茩e tace"Ohh my God cike da kulawa yace"What happened??.Kamar za tayi kuka tace"Lokaci ya wuce,zan tafi ta fa蓷a tana 蓷aukar pos 蓷inta, Marerece fuska yayi yace"A ruwan nan Zaki tafi baki tsoron sanyi?.Kai ta girgiza tare da fa蓷in"Ni ruwa be sanyini mura ko zazza蓳i ta fa蓷a tare da ficewa, Cak ta tsaya ganin yanda ake she茩a ruwan ga wajen ba hayaniya,Tsayawa yayi daga bayanta yace"Ki bari ruwan ya tsaya se musamu taxi drop wanda ze 蓷auke mu kinga banzo da motana ba,Kai ta girgiza tace"Abbey zeyi fa蓷a ya kamata na tafi,Ok mu tafi se ki rage min hanya,Kallonsa tayi tace"bangane ba,Kai ya dafe da fa蓷in"I mean muje na rakaki,Kai ta gya蓷a suka fita aruwan, key Bike 蓷in ta bashi, Langwa蓳ar da Kai yayi yace"Ban iya hawa Bike ana ruwa ba,Batace komiba ta hau Bike 蓷in tare da yimasa keyi ta tayar,Hawa bayanta yayi ruwan na dukansu Ahankali kamar me tsoron wani abu yasa hannu ya ri茩e 茩ugunta,Jin batayi magana ba yasa ya kwantar da kansa abayanta tare da rungumeta,da sauri tajuya tace"me kakeyi haka?,Batare daya raba jikinsu ba yace"Am scared kina gudu ga ruwa Kuma sanyi nake ji,Bata sake cewa Komai ba ta cigaba da gudu tana jin wani iri ajikinta,Hannun Bike 蓷in ne ya 茩wace ahannunta cikin tashin hankali tashiga 茩o茩arin tsayarwa anma ta gagara,Kan express Bike 蓷in ya nufa ga wata 茩atuwar mota da tayo kansu,Cikin kuzari da jarumta RK ya janyo 茩ugunta tare da tsalle suka zube agefen titin,Motar tabi kan Bike 蓷in, Kasancewar babu hayaniya awajen ga ruwan da ake tsugawa yasa babu Wanda ya fahimci abinda ke faruwa me motar kuwa yayi wucewarsa batare da yabi takansu ba,Da sauri RK ya taso zuwa gefen da Ainah take ya tallafo kanta zuwa cinyarsa cikin ikon Allah ba taji ciwo ba se gefen hannunta daya kuje,hannun ya ri茩e cike da damuwa yace"Sannu Ainatyyyyyy Ina yake Miki ciwo kin bugune kan ki meke damun ki ko wani wajen na miki ciwone?,Duk alokaci 蓷aya ya jero Mata tambayoyin yana shafa kanta.Da 茩yar ta mi茩e tare da gyara zama ajikinsa tana kallon yanda hannunsa ya kuje da Kuma goshinsa dake fidda jini,Veil 蓷in kanta tayaga tare da 蓷aure masa goshin da hannunsa,Ido suka 茩urawa juna na wasu sa konni Kafin,ya janye Idanunsa daga nata Veiln 蓷in ya yanka tare da 蓷aure mata hannun idanunta ta Runtse tare da fa蓷in"Auochhh Jin zafi daya ratsata,Sumar kanta da ruwa ya ji茩a suka manne afuskarta yasa hannu ya gyara kana ya Mi茩e kamar baby ya dau茩e ta kanta ta manna afaffa蓷an 茩irjinsa tanajin sanyin na ratsata hannu tasanya a bayansa ta rungumesa tana saki ajiyar zuciya akai-akai, 茦ayataccen Murmushi ya saki ganin yanda ta lafe ajikinsa har suka isa 茩ofar gidan Idanunta alumshe. Ahankali RK ya ajiyeta tare da ri茩e tafin hannunta acikin nasa ya tsira mata lumsassun Idanunsa.Lumshe Idanunta tayi jikinta na rawan sanyi dake ratsata, Fisgo hannunta dake cikin nasa yayi ya rungumeta ajikinsa,Janye jikinta daga nasa tayi ta juya masa baya muryanta na rawa tace"Good night dede zata shiga gida jiri ya 蓷ebeta da wani irin mugun gudu RK ya Isa gareta tare da tallafo ts jikinsa yana kallon yanda Idanunta ke lumshewa.Batare da tunanin komai ba ya 蓷auketa suka shiga gidan Granny data fito dan dau茩ar mayafinta ta tsaya cak cike da 蓷umbin mamaki take kallon RK dake Rungume da Ainah a茩irjinsa,Kai tsaye sashen Ummu yanufa da ita knoking 茩ofar yayi Ummu dake zaune ta zabga ta gumi ta mi茩e da sauri da fa蓷in"Waye Kai tsaye RK yace"Nine Ummu bu蓷e 茩ofar tayi arikice tace"Subhanallah Meyesa meta Abdul??,Bece komai ba ya wuce akan kujeran falon ya ajiyeta se asan ya kalli Ummu da tayi zuru-zuru da ita yace"Calm down Ummu ba wani serious ciwo bane ruwan daya daketa ne yasata Suma,"Kasa cewa komai Ummu tayi se Ido data zubawa 'yar ta,"Acanza Mata Kaya se inyi treatment 蓷in ta yayi maganan idanunsa akanta, Kai Ummu ta gya蓷a tallafa Mata yayi suka Kai Ainah da茩i Sannan ya fito,Da sauri ya juya Jin yanda aka banko 茩ofar falon Umbrella Granny ta ajiye Cikin tsare RK da Ido tace"daga Ina kuke acikin tsohon daren nan sannan meyesa meta??, Lumsassun Idanunsa dake ji茩e da ruwa ya lumshe kamar beson magana yace"Accident ta samu,"Zata sake magana Ummu ta fito daga bedroom 蓷in tace"Na canza Mata,"Ok yace"Sannan ya nufi bedroom 蓷in.Tagumi Granny tayi tace"meke damunta Kuma daga Ina take atsohon Daren nan??, Asanyaye Ummu tace"Bansan meke damunta ba,dama taje duba Dada ce to nayi zaton ma acan zata kwana kuma se naganta da Abdul.Ta蓳e baki Granny tayi tace"Dama Mahaifiyar taki ba lafiya shine baki sanar Dani ba saboda banida muhimmancin da zaki fa蓷a min ko??,Cikin sanyin Ummu tace"kiyi Ha茩uri nima bata da蓷e da sanar mimbari,banza Granny tayi da ita tare da amsa wayarta dake ruri...

Anute ya zauna abakin gadon tare da zubawa lafiyyun cinyoyinta idanu,hannu yasa ya janye hular net da Ummu ta sanya Mata ya 蓷agota zuwa cinyarsa,gashinta daya zubo yasa hannu ya gyara Ahankali yakai bakinsa kan nata tare da toshe mata hanci ya shiga hura mata iska,Dogon numfashi taja se kuma tari ya sar茩afeta,hannu yasa abayanta yashiga shafawa Yana bugawa ahankali,Sannu Ahankali tafara bu蓷e Idanunta da sukayi jaa har ta sau茩e akan RK da take iya sha茩ar numfashinsa,Sexy eyes 蓷inta ta zuba acikin nasa da shima ya kafeta da nasa.Azabure ya Mi茩e yaja baya Jin takun takalmi Granny ce tafara shigowa se Ummu da Abbey dake biye da ita,Hannu Abbey ya mi茩awa RK da fa蓷in"Sannu Abdul mungode Allah yasaka da alkhairi,Akunya ce RK ya amsa da"Ameen kansa a茩asa.茦arasawa bakin gadon Abbey yayi ya zauna tare da ri茩e hannun Ainah da Idanunta ke lumshe,kanta yashafa yace"Sannu Ainatah.Bu蓷e Idanunta tayi tace"Good evening Abbeyna."evening ya jiki..."Muryanta na rawa tace"Am getting better,"Seda safen ku muryan RK ya katsesu,Godiya suka masa Sannan Abbey ya bashi kin motarsa da 茩yar RK ya kar蓳a.Kallon Granny Abbey yayi yace"Ina Sajnah?, Murmushi tayi tace" 蓷azun Fatima ta kirani kancewa ayi ha茩uri acan Sajnah zata kwana idan yaso gobe seta dawo!,Shiru Abbey yayi na wasu sekonnin sekuma yace"Allah ya kaimu"Ameen ta amsa tare da mi茩ewa tayi musu seda safe kana ta fice har zuwa Lokacin ruwan ake yi sosai.Juye take aciki duvert 蓷in baki 蓷aya ta gagara bacci tunani sunyiwa 茩wa茩walwar ta yawa cikin wani irin yanayi tace"Ya Allah help me tare da lumshe manyan Idanunta da taji babu alamar bacci acikinsu...




 AYI SHARING SABODA ALLAH MASOYA





 Ya Allah Ubangiji kaji'kan mahaifina ya Allah kagafar tamasa zunubansa ya Allah ka Kai Haske kabarin sa ya Allah kaji'kan duk kan musulman da suka rigamu gidan gaskiya ya Allah kasa idan namu yazo mucika da Imani





             ESHAA CE馃

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.