Free chapter 路 Read without an account
Page 7
by Fatima 路 K'ANINA NE
馃拝 *K'ANINA NE* 馃拝
*Story and written*
*By Fatima Mrs Ahfat*
*Bismillahir rahmanin Rahim*
*Page 7*
______________ Yace " uban me ya kawuka gidan nan?" Murmushi Sapwan yay tare da mika mishi hannu yace " sunana Sapwan kuma nazo gun kanwarka ce Yasmeen"
Da wani irin kallo yabi hannun dashi cikin b'acin rai yace " Sapwan kake kowa? To idan na sake ganin kaja kafar ka kazo gidan ranka sai ya baci domin Yasmeen dai matata ce, don haka ka kama gaban ka tunkan na sauyama k'amanni"
Sapwan dai kallonsa domin yaga sansar kishin sa a fili , Murmushi yay yace " am so sorry abun bazai kai haka ba na barka lafiya yana fad'ar haka ya shige motar yabar gidan" wani wawan ajiyar zuciya ya sauke tare da shigewa cikin gidan, a parlor ya sameta zaune ta d'aura kafa daya kan daya tana lasa wayar ta da alama dai chart take" zama yay kusada ita yace " uhmm! Me wanan mutumin yazoyi gunki?" Dago da idanunta tay ta sauke su cikin nasa tare da tabe baki tace " meyen damuwar ka idan kagan ni dashi?"
yace " uhmm ba komai kawai dai inason na baki wani sharawace idan zaki yarda"
Tace " oho ni Yasmeen yau ga kani zai bawa Yayar sa shawara, ina jinka wani irin shawara kenan?"
Yace " kinsan fa samarin yanzu ba hankali ne dasuba, shiyasa nake son na baki shawara ki rage wanan samarin naki kar suna zuwa suna hure miki kunne"
Dage geran tay tare da ware idanunta tace " toh fa waya ga samarin d'a na bada shawara"
Murmushi yay yace " am serious dear karki yanda dasu fa"
Tom Abba na naji" ta fad'a tare da mikewa, yace " ina kuma zaki?" A fusace tace " sama zanje, ka zauna baka da aikin yi sai son mgn k'amar wani dan daudu"
Mikewa yay tare da ware idanunsa yace " ni zaki cewa dan daudu daga baki shawara"
Eh din ko akoi abunda zakayi ne?"uhmm bazan iya miki komai don ke Yayata ce amma zan iya yin wanan, da sauri ya karbe wayan hannunta ya fice daga parlor da gudu" itama da gudu ta bishi tana kwala mishi kira Mahmud! Mahmud!! Ka bani wayata bana son mgn dakai'
Yace " wlh karma ki bini domin bazan baki ba" wayar kace da zakace baka bayar ba, wlh ka bani abuna ko na fad'uwa Abba"
Be kulata ba ya wuce part dinsa da sauri ya rufe kofar" tana k'arasa bakin kofar da sauri ta murd'a da niyar bud'ewa amma ta jita a rufe, tsaki taja ta fara kai wa kofar bugu tana cewa " Mahmud ka fito ka bani wayata"
Shiko saman kujera ya fada ya fara mata bincike a cikin wayar, yana jinta tana bugawa yay banza da ita daman ya dad'e yana son ya dauki wayarta don yay bincike yaga dasuwa take mgn"
Yasmeen kuwa ranta ne ya baci sosai hakan ya sata fashewa da kuka ta wuce part din kaka don ta hadashi da ita"
Da kuka ta shega bedroom din kaka, kaka na ganinta da sauri tace " meke faruwa kike kuka?" Kara sautin kukan tay tace" wlh kakus ba kinga wanna yaron ba"
Kaka najin tace yaro tasan dawa take zancen amma sai tace " wani Yaron kenan?"
Tace " wanan fitsarenren jikan nan naki mana ya kwace min wayata ya gudu dashi, shene dana bisa ya bani wayata shine fa yarufe kofarsa da karfi har fa sanda ya bugemin hannu" ta fada tana me yarfa hannu da kukan karya, domin tasan kaka ce kawai zata goya mata baya"
Kaka tace " innalillahi! Mahmud dinne ya miki haka?" Daga kanta tay" kaka tace " yau kuwa zai gane kurensa harya isah ya doki Yayar sa, maza huce muje part din nan nasa"
Wucewa gaba tay kaka na binta a baya tana zuba kwandon masifa har suka k'araso part din, knocking kaka tay, tare da buga kofar tana cewa " zaka fito kosai na balla kofar, Mahmud dake zaune yan bincika wayar ne yaji muryar kaka nata zuba kwandon masifa ne ya sashi dafe kansa yace " kai wanan tsuhuwar akoi ta da problem wlh"
Mikewa yay ya bude kofar tare da cewa" ya akayi Matar yau kuma waya taboki?"
Kallonsa kaka tay cikin masifa tace " baa saniba yau da baka bude kofar nan ba da sai na b'allata nashi ga sameka tukunna zaka gane"
Zaro ido waje yay yace " b'allawa?" Eh maza ka bani wayar Yasmeen daka karbe" ta fada tare da mika masa hannu" kallon Yasmeen yay dake tsaye tana kallonsu, suna hada ido ta daga masa geran daya, shike murmushi yay a ransa yace " hmmm na fiki iskanci wlh"
Marairai ce Fuska yay yace " haba Anty Yasmeen don kawai kin bani wayarki na tura miki waka shine zaki kiramin wanan jarumar Matar tawa don kawai ki hadamu ya karisa mgnr shima yana dage mata geran daya"
Da sauri Yasmeen ta fashe da kuka tace " wlh karya yeke min kakus ni ban bashi ba kwata yay ya gudu"
Shima da sauri yace " kakus itace da karya"
Hada fuska kaka tay tace " koma me ka bata wayarta mu tafi banason mgn ace ku ko yaushe sai kun dinga fada tsakanin ku kamar kananun yara, kai Allah ya nunamin randa zaku shirya da zanfi kowa jin dad'in hakan"
Murmushi Mahmud yay yace " insha Allah wata rana zamu shirya ai ko yanzun ma itace bata jin mgn na"
Kodai nace Kai ne baka jin mgn naba ina Yayarka kana min rashin kunya"
Yace " Ba'a bunda kika iya sai idan anyi mgn kice ina masayin Yayar ka, k'amar wani shekaru daiwa kika bani, shekara ukune fa kawai shima ba wanda zai yanda idan aka gammu, domin kowa a matsayin Yayan ki suke ganina"
Tsaki taja tace " ni don Allah bani wata karka cikamin kunne da wanan surutun banzan naka"
Murmushi yay ya mika mata wayarta yace " sbd Matata na baki"
Fisge wayar tayi tace " dama karka bayar mana kaga abunda zanma" tana fad'ar haka tayi ficewar ta ta barsu tsaye, kaka dake tsaye rikeda haba tana kallonsu tace " ohoo ni Aisha naga ta kaina"
Murmushi Mahmud yay yace " bake kike goya mata baya ba"
Daga hannu kaka tay da niyar kai masa duka yay saurin shigewa parlor sa yana dariya, itama wucewa part dinta tay"
Hakafa rayuwa taci gaba da tafiya ko yaushe sai kaka ta raba fada domin su Ummi dai basa shiga harkan su gara ma Anty Amarya wani lokacin tana shiga idan taga abun nasu na neman fin karfin kaka"
Bangaren daya kuma abunda Yasmeen bata sani ba duk saurayin daya zo wayenta sai Mahmud ya kore tare da fada mishi mgn,
Yau ta kama Mahmud ya fara zuwa sabon asibitin da Abba ya bude musu duk da yace su tafi tare Yasmeen tace " itafa bazata fara aiki yanzu ba, shiyasa ma yaje Bai dad'e ba ya dawo, yana dawowa ya sami su Ummi a parlor suna hira"
Murmushi yay tare da mikewa ya wuce part dinsa domin ya zuba ruwa ya wuce masjeed domin yaji ana kiraye 虏n Sallah"
Yana fitowa daga parlor kenan ya hango Yasmeen tsaye da wani Baban mutun sai washe baki mutumin yake, nan take annurin fuskar sa ya dauke wani irin abu yaji ya soki k'irjinsa da sauri ya dafe satin, yana mai furzar wani iska ta cikin b....!
Comment and sharen fisabilliah Habibaty 馃グ