Free chapter ยท Read without an account

Part 8

by Salis M Reza ยท UWATA CE SILA

๐Ÿ™†โ€โ™‚๏ธ *UWATA CE SILA* ๐Ÿ™†โ€โ™€๏ธ

      

     *(True lef storry* )

            *By* 

      ( *SALIS M REZA)*







โ˜€๏ธ *FIRST CLASS WRITER'S ASSO...*โ˜€๏ธ


 _LOVE ALL MY FAN'Sโค๏ธ WANDA NA SANI DA MA WAD'AN DA BAN SANIBA, INA GODIYA SOSAI!!!!._ 



 *UWATA CE SILA* 

         *PAGE๐Ÿ‘‰0๏ธโƒฃ8๏ธโƒฃ


............. Ameera d'aki ta shiga ta cirowa wayar ta domin yin kira, number da zata kira d'in tanemo a wayar sannan ta danna kira had'i da kara wayar a kunne. "Meyasa yau bakije school ba"? Kuma na kira number ki bata shiga? "Ta cikin wayar a kace "MEERA wallahi da matsala". Meera ta zaro ido waje ta ce "Ban gane ba kina nufin kice ya kama ki?


"Eh wallahi Daddy ya kamani kuma wallahi yamin shegen duka, sannan kuma ya kwace mi waya, kuma ya ce in ya sake ganina tare da kye wallahi sai ya ci ubana, sannan kuma ya hanani fita daga yau, kuma ya ce zai cireni da ga school d'in mu, sannan kuma "Ya isa haka wawiya sokuwa ban za... wallahi kin bani mamaki duk yanda muka shirya saida kika bari ya ganki kuma har kike ce min wai kar ya 'kara ganin mu tare ko? To Nusee bari kiji na fad'amiki...


Babu ruwana da Daddyinki kuma in ya hanaki zuwa gurin na wannan ma duk ke ya dama, amma ki sani duk abin da ya biyo baya bubu ruwana. Nusee ta ce "Haba Meera ko dai kin man ta da ko nid'in wa cece ne"? Jira nake ya saki jikidani na nuna masa kamar na daina fita sai kawai mu ci gaba. "Dariya Meera ta yi dama tasan Nusee ba zata ji maganar Daddy ba. Nan dai suka shirya yanda zasu cigaba da kasan cewa tare.


Mom kuwa dama tin jiya ta kira uncle ta sanar da shi cewa daga wannan satin kar ya 'kara zuwa domin kuwa Ameera zata bar 'kasar ne. Abin da ya baiwa Mom mamaki shine, lokacin da tagama sanar wa da Uncle d'in sai taga ya bada goyan bayan sa sosai, sannan kuma ya ce mata dama shima yana son ya sanar da ita cewar ya samu ai ki yan zu, ba zai dinga samun da mar zuwa ba.


Amma Mom ta share ta ce ma sa "Tom Allah ya taimaka yasa a fara a sa'a, amma bata tam bayeshi wani irin aiki bane, sannan ta bashi duk abin da ta tanadar masa d'in, kuma sukayi sallama a kan ba zai sake zuwa ba. Wani abun da ya sake baiwa Mom mamaki kuwa shine... Tin ba yanzu ba ta lura kaman Uncle d'in yana tsoran Ameera ne, domin kuwa taga yanzu ko gida zai je baya cewa ina Ameera ta ke zasuyi sallama...


Amma kuma da a baya in har zai d'an yi tafiya ko na kwana d'aya ne ko biyu sai ya sa an kirata sunyi sallama. Yanzu kan Mom bata hak'ura ba sai da ta tam baye shi ta ce "Baza kuyi sallama da Ameeran ba ne yau"? Cikin jin kunya da kuma tsoran da ya baiyana a fuskasa ya ce "Amm ummm dama tana cik ci ci kine"? Ya 'karasa ma ganar cikin in'i'na.


Ita kuwa Mom ganin dama yanzu Ameera ta zama mara kunyane yasa tayi tinanin ko dai shima tana masa rashin kunyar ne!!. Mom tayi murmushi sannan ta ce "Eh tana ciki amma kuma na ga alamar kaman kaima tana maka rashin kunyar ne ko"? Cikin jin cewa ba a bin da yake tsoran ta sani ba ne ta sani ya ce "Hajiya ai sai haguri halin Ameera amma duk yarin tane zata daina.


Cikin zuciyar ta kuwa Mom ta ce "Ni nasan haka ai shima har dashi a cikin rashin kunyar, ko dan ma tin da tamin waye bazata ma ba!!? Mom ta ce "Tom Uncle mun gode a gai da gida da kuma mutan gida Allah ya biya ya saka da al'kairi. "Uncle kuwa sai amsawa ya keyi da amin amin amin, burin sa kawai ya bargidan kafin Ameera tazo. har ya bar gidan kuwa bata fitoba.


 *WAI SHIN ME YA FARU TSAKANIN UNCLE DA AMEERA NE?? HAR YAKE TSORAN TA??.*


Tin daga lokacin da uncle ya rabani da budurcina saida mukayi kwana kusan goma baya ganina. Bayan hakane kuma ya sake samun damar yi a karo na biyu, to bayan wannan ne, kuma ya keson mayar dani kaman wata matar sa, kullum sai ya ce zai sakeyi ni kuma na 'kiyarda, in ya dage kuma ta fashe da kuka, to tun daga nann ne nagane cewa ashe baya son kowa ya sanine kuma a she ba zai iya yan kaniba. Tin daga nann nima nafara nawa wasan.


Abun da na fara masa na farko kuwa shine... Daga yanzu tare da IRO Maigadi zamu dinga zuwa gurin koyan karatun, da bai yarda ba amma na ce masa wallahi zan sanar wa da Mom komai, nan take ya a'min ce. Nayi hakane domin na tsira daga abin da ya kemin, tom bayan nan kuma, na ce masa daga yanzu duk abin da nace masa to wallahi dole yayi nan ma yace min ya yarda.


Haka zan ce masa ya bani kud'i dubu biyar ko goma, in ya bani kuma na baiwa IRO Maigadi, haka wata rana mun dawo daga school na ga wata yarinya 'karama kamar dai ni, ta na ri'ke da waya babba sai kawai nima naje na sameshi na ce masa, Uncle kasan mai na keso da Kai? ya ce "a'a. na ce "Kuma bana son abin ya huce gobe"? Ya ce "Ina jinki" na ce masa... 


"Waya na keso ka sayomin kuma sabu a kwalinta, sannan kuma kaje ka samu Mom ka ce mata kaine ka siyamin domin mu din ga yin karatu ta ciki, kace mata watarana in baka samu zuwa ba to ta wayar zamuyi karatu, haka babu tsoro ko wani tausayi nake kallon sa, domin kuwa yanzu na gama sanin ko shidin waye. Shiru Uncle d'in yayi sannan ya ce, "Kibari zuwa satin sama wato (next week) Amma Ameera ta ce wallahi ka sayamin gobe kokuma yanzu na je na sanar da mom komai.


Haka kuwa a kayi washe gari ban san a ina ya samo kud'in ba nidai naga ya kawo min waya sabuwa harda kwalin ta. Na ce masa tom yazu muje ka bani a gabam Mom d'in da kanka. Lokacin da Mom taga wayar 'kin yarda tayi tace Ameera bazata fara ri'ke waya yanzuba sai ta 'kara girma, Amma da taji saboda karatu a ka siya sai ta hak'ura tana ma uncle d'in godiya sannan ta mayar masa da kud'in wayar harda 'kari. Ameera tana ganin lokacin da aka bashi kud'in tayi murmushi sannan ta Kar'bi wayar ta tayi sama.


Tin daga ranar Ameera ta fara abun da ra gadama, duk wanda yake gidan ya fara ganin sauyin halai yarta, kuma wannan kud'in da Mom ta baiwa Uncle saida ta rabashi da su, ta ajiye wasu a gurinta sannan ta baiwa IRO Maigadi wani. Haka suke rayuwar su a gidan babu wanda ya isa ya mata maga wacce bata mata ba take zata mayar makaa. Sannan bata bin maza ko d'aya sai dai tarin samari a online.( AWAN CEN LOKACIN FA KENAN) Itace Whasoop feesbook tik tork Instagram. Kud'in DATA kuwa uncle ne ya keyi.


 *TA YA SOKA FARA 'KAWANCE DA NUSAIBA WACCE TA KE KIRA DA NUSEE???*.


Nusaiba da Ameera class ment ne. Halai yarsu ce tazo d'aya domin kuwa itama Nusaiba bata son karatu. Unguwar su ba d'aya ba ne, Ita Nusaiba tana unguwar AKEJA STARTET dake Cikin WADATA Benue steta. Sukuma Ameera a JIBATA ne. Nusaiba tana zaune a gurin kishiyar uwa ne. Mom d'in ta an saketa amma ta ce Wai bazata tafi da ita ba. Haka dai ta cigaba da zaman ta a gidan. Matar baban ta bata sonta ko d'aya, koda a gaban Daddy ne kuwa.


Ita ma kanta Nusaiba bata raga mata, in ta mata ramawa ta keyi, domin kuwa itama bata tashi da soyayyar uwa ko na uba ba. Daddy ba wani zama ya keyiba. Tin tana yar 'karama Mom ta barta a gidan ubanta taje tayi auranta. Nusaiba babu irin wahalar da bata sha a hannu Rakiya ba wato matar baban ta. Rakiya bata tab'a aihuwa ba, kuma tana son ta haihu da Daddy. Rakiya ba wata babbar mace bace, domin yanzu in ka ganta suna rikice da Nusaiba sai rantse yayar ta ce.


 Yanzu haka Daddy bai san cewa Nusaiba tana tare da Ameera ba. Saida ya kamata da waya a hannu tana kallon film din banza. Ranar kuwa ta cu duka, sannan ya ce a ina ta samu waya? Shine ta sanar masa da 'karya, to fa bai yarda saida ya ganota.


Tin yana dukan ta a kan ta rabu da Ameeran amma tagi har watarana suka Kai qarfe koma basu dawo ba, to shine yace zai cireata da ga makaran tar, kuma bazata sake fitaba. Yanzu dai Nusaiba tana daure a gida. Ameera kuwa itace tasa uncle ya sayawa Nusaiba irin wayarta. Ko makaran ta zasuje to da wayoyin su suke zuwa.*NUSEE DA MEERA* Sune suka mayar da sunansu haka. Yanzu haka suna son su cewa Uncle ya sake musu waya ne, kuma gashi Mom ta koreshi...


 Suna son su Kar'bi kud'i a hannun sa domin siyan wasu kaya, gashi mom ta koreshi. Shikuwa dama naiman mafita ya keyi. Kuma gashi yasamu. MEERA DA NUSEE. Basa bin maza ( Wannan lokacin) Amma Yan zu abin tam bayar mai zai biyo baya???


 *MUKOMA CIKIN LABARIN MU. WATO JIN TAYAYA MEERA TA FARA KARUWAN CI.*


Mom kuwa ta gama shiryawa akan tafiyar Ameera LONDON ( wato England). Haurawa tayi har d'akin Ameera din, ta sameta tana kollo a waya tana ganin Mom d'in ta kifa wayar a kan gado domin kar Mom d'in ta gani. Ita kuwa Mom ba wannan ne ya kawo taba, zuwa tayi har gurinda Ameera ta ke sannan ta ce "Ameera ranar Monday zaku tashi da safe saboda haka ki rubuta dik abin da kikeso ki bani sai a sayo Miki, kinji? Mom tayi maganar ne cikin kwantar da murya, sannan ta kamo hannun Ameeran...


Ita kuwa Ameera sai binta ta keyi da kallo ta rasa mai zata ce mata, Mom ta ci gaba da cewa "Na sallami Uncle d'in ki, yanzu haka ba zai sake zuwa ba, saboda haka bana son jin komai kin ji Ameera ta. Ita Mom a tinanin ta har yanzu Ameera bata son Uncle ne, shi yasa tayi amfani da korar sa domin shawo kan ta.


Abin da Mom bata saniba ku shine... Yanzune ma ta tsokano rikicin. "Da sauri cikin firgici ta jiyo ta kalli Mom d'in jin abin da ta ce Wai ta kori Uncle!!


Ameera ta ce "Mom wallhi bazanje ko inaba kuma wallhi tin yanzu ki je ki dawo da uncle in ba hakaba wallahi... sai kuma tayi shiru ta na ciro wayar ta, take ta nemo number Uncle d'in ta kira amma bata shiga, ta sake kira amma bata shiga, a ta 'kaice saita takira sama da goma amma wayar tana kashe.


Mom kuwa sai kallon mamaki ta ke bin ta dashi, ita duk bama wannan ba, babu ruwanta da kiran Uncle da takeyi ita damuwar ta, ta amin ce da tafiyar. Mom ta ce "To wallhi dole sai kin je ko bakiso "ko rife baki mom batayi ba Ameera ta ce...


"To sai naga wacce zatasa na tafi, haka kawai ban san ko waba a ce wai naje wani gari to wallahi babu wanda ya isa ya sakani. Mom kuwa dawo wa tayi ta rufe Ameera da duka tana cewa wallahi sai ta je. Itama Ameera bakin ta bai mutuba, tana cewa wallahi bazata ba.


Haka dai Mom tana dukan Ameera amma itace take kuka. Ameera kuwa ta samu ta kwace jikinta ta bar d'akin tana cewa wallahi bazata je ko ina ba ta uban da zai sakara taje. Ita Ameera da muwata ba wai maganar Mom ba, domin kuwa tasan wannan ba mai yuwa bane, shin yanzu yazatayi ta ga Uncle, domin wallahi bata gama d'aukar fansaba, ga kuma Nusee ba dama ta fito, nan dai ta dinga tufka da warwara a kan samo mafita.


Mom kuwa uncle Bala ta keson kira amma tasan shima in yazo ba zai goyi bayan taba, haka dai tasha kuka tana tinanin mafita, tana cewa inama d'a namiji Allah ya bata ba mace ba. Macan ma irin Ameera da'ki'kiya, wacce bata son ciwon kantaba, haka dai Mom ta ci gaba da kuka.


Ameera kuwa gidan Uncle Bala taje ta sanar masa da komai game da tafiyarta England, ai kuwa tin a gaban ta yafara zuba masafa. Haka ta bar gidan cike da jin cewar ta kawar da wannan matsalar. Saura d'ayar, ita kuwa d'aya dole sai da Nusee, itace zata bata shawara mai kyu, yanzu ya zatayi!!!, sai kuma ta tina cewa Daddyin Nusee baya zama'a gida saboda haka kawai bari taje gidan...


Dama tasan tsakanin Nusaiba da matar babannata babu shirine ma yasa ko da zata shiga gidan Bata ji tsoran komai ba, domin kuwa yanzu yanda take jin kanta wallahi in ta mata shirme har duka zata iya mata. Abin da Ameeran bata saniba shine tin d'azu ma Rakiya ta kunce Nusee a kan zata bata dubu biyar, dama ita Rakiya ba dai son kud'i ba.


Ai kuwa tana shiga gidan suka had'u da Rakiya suna rikice da Nusaiba akan kud'in, domin kuwa ita Nusaiba bata da ko naira biyar, ita kuwa Rakiya ta ce Wallahi sai ta bata, nan fa Meera ta shigo ta gansu. Kai da ka gansu kasan dukkanin su basuda kunya, domin kuwa ita Nusaiba ma wandone a jikin ta Wanda ko cinyarta ma bai rufeba, sai wata singlet mai 'karamin hannu, Kuma gashi Rakiya ta ri'keshi sai kawai yazama tam kar ba rigar, ga kuma yan 'kananan nonuwan ta da suka fito fili. 


Itama Rakiya haka ne babu wasu kayan arzi'ki ajikin ta, dama kuma itama ba wata babbar mace mace. Nann take Meera ta tsaya tana kallon su cikin son yin dariya, ganin rigimar tasu kaman wasu sa'anyeeeee.......๐Ÿ“






 *KAI JAMA'A ๐Ÿค”๐Ÿค” WALLHI LABARIN NAN FA DA WATA A 'KASA* 


 *SHIN WAI. INA ANTY ZAINAB DA SAURARIN TA HABIBU??*๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ



To be continue...


Please abin da a ka saba wato comment and shre .



S REZA.......NE

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.