Free chapter Β· Read without an account
EPISODE 04
π§ββοΈπ§ββοΈβ οΈβ οΈπ§ββοΈπ§ββοΈ
*RUHI BIYU*
_[a gaangar jiki daya]_
*RETURNS*
π§ββοΈπ§ββοΈβ οΈβ οΈπ§ββοΈ π§ββοΈ β
*πMANAZARTA WRITERS ASSOCIATION πποΈ*
_Kungiya d'aya tamkar da dubu._
*_SPECIAL EDIT 2021/2022_*
*Written*
Abdul Alhaji musa 10k
*Phone no:*
***
*REPORTS*
*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*
*π£π£π£SANARWA SANARWAπ£π£π£*
_Ga masu Bin littafin Kofar aljali littafi na biyu Ina Mai Baku hakuri game da rashin posting da kuka ga ba'ayi gaskiya abubuwa ne sukayi yawwa..._
_dan hakan Ina Mai Mika sakon ban hakuri ga fans inshallah bada jimawa ba zaku jini love you all_
*π·π·STAY SAFE... STAY AT HOMEπ·π·*
*FREE BOOKπ―β *
*πLITTAFI NA BIYU*
*EPISODE_0οΈβ£4οΈβ£*
π
*Ramlah* kuwa taku tace cikin sauri bayan ta iso asibitin ta shige ciki,cikin yanayin sauri.....
Kai tsaye ta tsusa kai cikin wata daki hade da cewa......
"Ni zan taimaka muku ku sami abinda kuke bukata,Harun"
Bayan tayi ido hudu da wayenda suke cikin dakin kuwa ta zura idanu.....hade da ambatar
*OH NO*
juyo hakan da bokan yayi yasaka shi dago Kai daga aikin dayake ya hada ido hudu da Ramlah nan da Nan ya taka cikin kasaita har ya Karasa wajenta......
"Long time no see,malama Ramlah".....
Cikin Hadin baki bokan da Faruq suka furta hakan
Ramlah ko tayi shiru ta gagara cewa komi illa data ambaci "Faruq" tayi Tsit..
Al'amarin Su Harun kuwa komawa gida suka dukkan ninsu ukun,shigarsu falo keda wuya abokin nasa ya zaro waya ya daura a kunnen sa ya soma cewa.....
"Morning,.....Eh,tare da abokina Harun Zan Yini yau din.... sa'annan kuma na kwana a side nasu,Dan haka karku tsaya jirana".
Bayan ya gama furta hakan ya karasa da "Okay Tohm bye"
Juyawa yayi ya koma kan kujera ya zauna inda Harun da Raihana suke zaman jiran sa........
"Yanzu ta inane zamu bullo ma wannan lamarin..? Yan uwa"
Abokin Harun ne ya furta hakan itako Raihana tace dashi
"Gano hakan na bukatar nutsuwa guys,gashi bamu da isheshen lokaci amma dukda haka zamu kokarta."
"Karku damu da batun lokaci,komai zai zo mana a saukake Dan haka zamu soma da 1st target......"
Ajiyar zuci yayi sannan ya cigaba da cewa
"Ta 'bangarena *3target* nake dashi Dan haka zakusan kowanne idan muka soma aikin"
Gyad'a Kai sukayi,sai Raihana ta sako hannu cikin jaka ta zaro wata paper sannan tace dasu....
"Maganar Da mukayi d'azun nan Harun,nayi bincike akan tawa mafarkin da naka naga adukka dukka gurare uku kacal tazo daya cikin mafarken namu,amma kuma muna da jerin gurare daban daban har Talatin da uku da mukayi ta mafarkin Safras ya kaimu."
"Hold on, Wannan ai shirmen banza ne,taya zaku jero sunayen gurare iri daban daban da kukayi ta makarki dasu kuce acikin su zamu sami wacce muke bukata,wannan ai maganar banzace"
Furta hakan dayayi ya saka suka kura masa ido,Raihana kuma tayi saurin cewa Dashi...
"Ya zamanto mana tilas muyi amfani da mafarki"
"Kwarai kuwa,maybe aciki Safras yakeson sanar damu hanyar samun wannan labari"
Harun ne ya furta hakan shiko abokin yace dasu....
"Hmm Masu iyya magana sunyi gaskiya,Duk wanda yayi Nisa bazaiji Kira ba"
"Safwan nasan Mai kake tunani,amma ya kamata ka kyalemu muyi hakan Dan itace kadai mafita"
Raihana ce ta furta hakan.....
*8:32AM*
*Ramlah* kwashe labarin komi daya faru tsakanin ta da aljanin nan ta zaiyana ma boka bakin bawa,inda yayi mamaki kwarai da gaske sa'annan yace da ita
"Inason ki sanar dani ranar ki ta karshe da kikayi ido hudu da Shi aljanin"
"Awanni goma da suka wuce"
Haka Ramlah ta bashi ansa Faruq ko yayi furucin *TIRKASHI* bokan Nan ko ya sake da cewa......
"Tunda kinzo garemu just fill free,babu ta yadda zaiyi ya iyya karasowa idda kike"
Baifa kammala furta hakan ba sai sukaji wata bakar guguwa ta ratsa cikin asibitin....
Kai tsaye ta wuce dakin da suke ta buge kofar hade da shigewa ciki saida tayi dakiku goma kafin nan ta yaye....
Ganin haka kuwa yasa *ramlah* ta rikice hade da mikewa tsaye tace dasu....
"Yazanmini dole na naimi inda Raihana suke na sanar dasu komi"
Aikuwa datasan abinda zai biyo baya da bata furta hakan ba....
Jitayi kawai ta fadi kasa asume ta sanadiyar allurar barcin da Faruq yayi Mata a gadon baya..
"I'm sorry Ramlah,but no one is going to find it out"
πππ
Soma kallon cikin idanun juna bokan da Faruq sukayi hade da murtuke fuska.....
*HMM DA LAUJE CIKIN NA'DI*
*BAGAREN SU HARUN KUWA*
β¬β¬β¬β¬β¬β¬β¬β¬β¬β¬β¬
*11:00AM*
*Safwan* cewa yayi....
"Guys bayan guraren nan uku da akwai gurare shida da muke dasu wacce muka Kasa samun su,a wannan gari Dan haka zamu zubar dasu"
"Yeah haka za'ayi"
Harun ne ya furta haka,Raihana dake saman Dani ko tace dasu...
"Sai kuma wani Hanzari ba gudu ba,naga wata location,da aka daina anfani dashi tun shekaru shida da suka wuce......
Shin meye za'ayi da wannan naga ka wareshi guri guda Harun?"
"Gurin zamu soma ziyarta and I want you to get ready,sabida zamu wuce yanzun nan"
Suna kan wannan maganan kuwa *Safwan* ya Saki jiki ya wuce dakin Raihana....bayan ya dudduba ya wuce next door,shigewa dakin da suka rufe mu'azz a ciki....yayi,shigarsa kuwa ya Kwarma bagidajiyar ihu hade da rugawa waje yana Kuma cewa ku kawomin agaji....wallahi ghost na gani....
Da jiyo hakanko Raihana da Harun suka karaso izuwa garesa a guje....
A daidai wannan lokacin kuwa both mu'azz's din suka farka hatta daga hannu a lokaci daya suke d'agawa duk da long distance dake tsakanin su.
Shigarsu dakin suka tarar da mu'azz din a zaune,Dan kuwa basu ma tsaya wajen Safwan din ba...
Tsallakeshi sukayi izuwa dakin......
Kura musu ido yayi hade da cewa
"What's going on,waye wancen daya fice a gujen?"
Harun and Raihana suka kalli juna hade da cewa....
"How are you feeling,Yaya mu'azz" cikin hadin baki"
Kafin ya budi baki yace wani abu saiga kiran mahaifinsu ya shigo wayar Raihana,nan da nan ta daga kiran....
Shiko yace da ita....
"Mu'azz ya farka"
Dajiyo haka ta zura idanu hade da ambatar *What* cikin Kara...
"Eh Raihana,yama matsa mu koma gida domin ya ganki danko yace yayi missing naki"
π²π²π²π²
*boka bakin bawa da Faruq* tsaye suke a gaban wata gidi wacce aka daina anfani da ita tun da dadewa......
Da dukkan alamu gidi itace wacce Raihana da Harun ke shirin ziyarta.....
ππΌββ
ββββββββββββββββ
*TIRKASHI*
*YAYA ZATA KASANCE ACIKIN PAGE NA GABA*
*TODAI ABASAN YAYA ZATA KAYABA KUDAI KAWAI KU KASANCE TARE DANI 10K DOMIN JIN YA ZATA KASANCE*
*QUESTION*
1. Shin mu'azz1 and mu'azz2 yazasu kasance da juna idan har boka bakin bawa ya basu damar tafiya gida....?
2. Shin ina Ramlah tasan bokan tare da Faruq?
3. Shin kwana daya dayini guda zata ishesu naimo wannan labari kuwa?...
*ANSAR HAKA NA TARE DANI COMMENT SHARE NAKE SO SOSAI FREE BOOK*