Free chapter · Read without an account

EPISODE 10

by Abdull Alhaji Musa · RUHI BIYU! RETURN

🧟‍♂️🧟‍♀️☠️☠️🧟‍♂️🧟‍♀️


    

        *RUHI BIYU*

  _[a gaangar jiki daya]_

                       *RETURNS*


                       🧟‍♀️🧟‍♂️☠️☠️🧟‍♀️ 🧟‍♂️      ‍


*🌎MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION 📚🖊️*

      _Kungiya d'aya tamkar da dubu._


        *_SPECIAL EDIT 2021/2022_*


*Written*

Abdul Alhaji musa 10k

*Phone no:*

***


         *REPORTS*


*In the name of Allah, the most gracious and the most merciful, may Allah sustain me with courage and comfort from the starting point to the last chapter*


  *⬆️💵📦DONATION DONATION📦💵⬆️*

*Donation naku muke bukata abokan aiziki domin ceton rayuwar wannan Yarinyar*

*SADAKA Bata yawa Kuma Bata kadan Dan Allah readers ku taimaka mu ceto rayuwar wannan Yarinyar.*


_*Ga masu bukatar Tallafawa zaku iyya turowa ta wannan Acc No.2207522253 Abdullahi Musa UBA Bank,M🤝u hada hannu domin ceto rayuwar wannan Zuri'a Dan Allah*_


*😷😷STAY SAFE...  STAY AT HOME😷😷*


EPISODE_1️⃣0️⃣*


⬇️⬇️⬇️

"Shin Waye Kai?"


Tambayar da Bokan yayi kenan inda Safwan ya basa ansar cewa.


"Wannan itace burinka ta karshe?,wato sanin koni waye?.


Wata y'ar mitsitsiyar murmushi Safwan ya saki a fuska wacce Wannan murmushi na daukene da labarin bayan ta,Danko da kaga wannan murmushi kasan cewa ba anyita Dan burgewa ba A'a anyi tane da zunzurutun muguntar da'aka tsara aaka.

Bayan yayi wannan murmushi ya gama sai ya hada fuska sa'annan ya sake da cewa.


"wanda zai kawo karshen wannan kitimurmurar ya kuma kawo karshen ka Haka zalika ya karashe daukar fansar.. *Rizwan.*"


Cikin mamaki Raiha da Harun suka zura idanu Hadi da juyawa suka dubi juna,cikin muryar mamaki ko Raiha Tace.


"Rizwan kuma?."


"Eh Rizwan."


Aiko sake juyawa sukayi suka dubi juna a Karo na biyu,Nan sai Safwan din ya maida ganinsa Kan Bakin bawa Wanda yake Shure Shure a hannun sa Danko still ya shake Masa wuya kafafunsa ko Basu iyya taba kasa.


#Faruq ko Fadiwar da yayi sai ya tadda Sunusi na kokarin mikewa tsaye bayan Alhaji Sunusi ya Mike tsayen kuwa saiya basa hannu shima ya tashi tsaye,aiko mikewar tasa keda wuya sai yayi arba da bindigar sa a yashe Wanda yayi missing a baya,Aiko cikin sauri yasa hannu ya dauka yayinda ya duba harsashen dake ciki,bayan Nan ya daga yayi arresting na Safwan din dashi Hadi kuma da cewa..


"Safwan tsayar da wannan hauka Now..."


Aiko wannan furucin da Faruq yayine yasa Safwan din ya juyo fuskar sa.


"Safwan Tsayar da abinda kake kokarin aikatawa,ka sauke Malan or else I will shoot you."


Aiko kafin ya rufe Baki sai Safwan ya mayar Masa da cewa....


"Really Da gaske zaka iyya Harbina na?."

Bayan yayi wannan furuci saiya dad'a shake wuyar Bokan Nan...

Faruq ko loda arsashi yayi Hadi da sake cewa "Ina Mai ja maka kunne,na karshe karka hassalani Safwan!."


Wait ooo shin wai Faruq bai amince da fadar Safwan na cewa shine Rizwan bane ko Kaka?

Alhaji Sunusi ganinsu cikin wannan yanayi ne yasaka shi tafiya cikin sand'a ya bar gurin...


_A tunanina duk karfin mutum bazai iyya d'aga abu Mai nawi da hannu Daya na mituna goma ba Amma Faruq saiya kasa banbanta Karfin Zarar Dan Adam da kuma na jinni domin har Yanzu a matsayin Safwan yake kallonsa dukda ya daga Bokan da hannu Daya hakan baisa ya saka wani tunani cikin Ransa ba._


Juyawa Raiha tayi ta kalli cikin idanun Harun hade Kuma da tambayarsa cewa "Dagaske Safwan shine Rizwan,Kuma tayaya ma yazo Nan?."


"Ah Raiha Hauka kikayi ko kuwa,Nasan yayi hakan ne Dan ya 'batawa bokan lokaci Dan Haka Muna da lokaci ceto rayuwar Mu'azz muyi anfani da wannan Damar."


"But"

Haka Raiha ta furta tana Kuma kokarin karawa Amma sai yayi saurin cewa da ita..


"No But, just follow my lead mu iyya ceto rayuwar Mu'azz."


Kura Masa idanu tayi daga cen sai ta jiyo karar harbi,zura idanu tayi Hadi da furta sunan Safwan cikin Sauri.


Al'amarin Alhaji Sunusi ko cikin sauri yake takawa izuwa farfajiyar wannan Gini,ganin kansa a farfajiyar gidan ne yasaka shi rugawa domin a tunaninsa Tunda Wanda ya kawosa wannan guri is down Yana da Damar guduwa,Kumafa Haka ne saidai Allah baiyi zai tsire na har abada ba Danko fitar sa daga kofar wannan gini keda wuya sai wata mota ta bugeshi domin kuwa ya baiyana a gabansu yayi ba zato ba tsammani.


"Innalillahi Wa'inna ilaihi Raju'un!."


"What's wrong?."

Tambayar da na zaune a back seat yayi kenan yayinda Mai Jan motar ko yayi wannan salatin.


Aiko bai basa ansa ba ya sauka daga motar yayinda sauran Suma suka bisa a baya..... Cikin wannan mota ko dauke take da mutane uku mace daya da Kuma maza biyu.


Aiko a sume suka tarar da Sunusi ganin sa kwance cikin jini ne yasa Y'ar tayi salati Hadi da lumshe Idanu yayinda samarinnan biyu ko suka yanke shawarar Daukar sa izuwa asibiti cikin gari domin Babu kafar sadarwa a gurin bare su naimi tallafin gaggawa..Babu Bata lokaci suka wuce dashi.


Idan muka sake lekawa bangaren Raiha ko take biriki tayi hade da zura idanu...


"Na Gaya maka Kar tura takai bango Amma kaki saurarata,kaga irinta ai,I shoot you for not reason."


Haka Raiha ta jiyo Nan da Nan ta juyo idanun ta inda tayi arba da Safwan tare kuma Faruq tsaye,zura idanu tayi danko cike take da mamaki... Taya hakan zata kasance?.


Aiko gani Jini ya soma bulbullowa daga kafadar Safwan ne yasa Harun yayi sauri karasawa yayinda Safwan din ya sauke Bokan ya Fadi kasa Harun cewa yayi.


"Faruq Have you lost it?,Taya zaka sa bindiga ka harbi Safwan."


Aiko fadar hakan keda wuya sai Harun yaga wani Abu Mai saurin gaske wacce idanunsa suka kasa gani dan zunzurutun saurin sa ya kwashe kafafun Faruq ya hadasa da kasa...


Bokan nanko Kwance yake yayinda yaketa shashafa makogoronsa Danko yasha bakar kamu Nan sai ya budi baki yace da Harun...


"Shine,shine Wanda ya aikata wannan."

Ganin Harun din ya susuce yanata waige waige.


Aiko mikewa Faruq yayi ya sake Daukar bindigar ya rike a hannu...


"Who's that?."


Hmm Wai tambayar Aljani ake who's that 😆😅


"It most be him."


"Waye wai?."


Raiha ko tsaye take gefe guda ta kasa motsawa yayinda ta zura idanu....

Harun ko juyawa yayi baya da niyar ya dubi halinda Safwan ke ciki Amma ko Mai zai tarar Daya wuce empty place,zura idanu yayi yayinda ya cika kwakwalwarsa da tambayar inane Kuma abokin nasa ya shige ba tare da yasan wannan abinda yayi sama da Faruq shine abokin nasa ba.


Raiha ko a Idanun ta akayi Komi,Danko taga yayinda yayi sama da Faruq din...


"Dagaske Safwan shine Rizwan,Amma Taya hakan ta kasance?."


Tambayar dake yawo a kwakwalwar Raiha kenan yayinda boka bakin bawa tare da Faruq ke kokarin cetar kansu daga hannun wannan hassabibin Aljani Amma ya suka iyya Bayan Basu da both mu'azz da Kuma Safwan Dan dukkan ninsu sun Riga sun bace daga ganin su...


"Komi Ya tabarbare Malan ya kamata Muyi saurin barin Nan gurin..."

Haka Faruq ya furta, Harun ko juyawar da zaiyi saiya tarar da wata yageggen pepa a aljuhun Faruq. Nan da Nan ya tuno da fadar Raiha na cewa.


"Wani ya rigamu zuwa Nan gurin,Kuma ya lalata komin,Babu abinda ya rage."


Aiko Bayan Nan sai yayi wani Batu kasan Ransa cewar..


"That's means Faruq da Bakin Bawa ne suka shiga izuwa waccen dakin kafin mu muyi hakan,Amma sai suka cenza da cewa Sun zone domin su ceto rayuwar Mu'azz,Gaskiya hakan ba Alama bane Mai kyau ya kamata mu gano Labarin Safras."


Yayinda Harun ke tsara wannan a kwakwalwar sa Raiha ko tunaninta ya koma kacokal Kan Safwan Taya shima ya kasance Daya daga cikin Jerin sunayenda Safras ke fadar saiya Daukar musu fansa.

Gaskiya wannan Akwai labari Mai matukar rikitarwa ya zama lailai mu binciko Koda boka tare da Faruq Basu amince da hakan ba.


Tsinkewa sukaji Safwan yayi da dariya Hadi da Kuma cewa...


"Shin a tuna ninku Zaku iyya dakatar da nine A'a hakan ba Mai yuwa bane."


Aiko fadar hakan keda wuya sai Safwan ya baiyana gabansu Nanfa Harun ya zura idanu domin banyi zaton da gaske Safwan yake ba na cewa shine Rizwan Amma ganin ya baiyana cikin kankanin lokaci gabansa sai kwakwalwar sa ta kasa ganewa shin Da gaskene ko kuwa mafarkine yake Taya Abokinsa na kud da kud zai kasance Aljani,kodai Aljanu ne suka shafesa?.


Ruwan alburusai Faruq yayiwa Safwan but then shakosa yayi sa'annan yace dashi..


"Bazan kashe ka ba yanzun Dan hallau bansan waye Bz ba,Dan Haka ka gaggauta sanar Dani waye Bz?."


Ji sukayi a buge kofar wannan gini Nan da Nan suka juya ganin su izuwa gurin inda suka tarar da Ramla tsaye gefenta Kuma Malamin Rukiyar nata da Kuma Almajirin sa ne tsaye.


Zura Idanu Safwan yayi Bayan yayi arba da Malamin Nan ko wannan malami ya soma karatu cikin Alkur'ani Mai girma.


Aiko ko motsawa Safwan bai yiba wannan Malamin ko yayi addu'a ya gama,sai ya budi baki da niyar yayi magana Amma sai Safwan yace dashi...


"Yah Haka,Mai yasa kake kokarin dakatar Dani?."

Aiko ganin Haka yasa Bokan yayi wup yasa wata igiya Mai tsini Wanda ya zare daga kugunsa ya daure Safwan dashi...


Bayan Nan saiya dauko wata farar kelle ya lullube Safwan din dashi Hadi da zaunar dashi Kan wata kujerar katako...Almajirin Malan ko yace...


"Wai Mai kake kokarin aikatawa ne?."

Dajiyo hakanko Malamin ya daga Masa tafin hannun alamar yayi shiru da Bakin sa,shiko yabi umurnin sa yaja Baki yayi shiru.


Ramla hada Idanu tayi da Harun sai ta ruga izuwa wajensa tace dashi...


"Kana lafiya dai Kam?."


Harun ko bai iyya cewa Komi ba Danko ya cike da mamaki,Taya ta San suna Nan gurin?.

Abinda ke kwakwalwarsa kenan...


Wata kara mai razanarwa Safwan ke zabgawa yayinda yake kokarin kwatar kansa daga hannun su...


"Mai kuke kokarin aikatawa a gareni,Karku manta bazan ragarwa duk Wanda yayi kokarin cutar Dani da Kuma Safras ba."

Cikin Murya uku uku hakan ke fita yayinda Bokan ya Sami bakin fadar cewa...


"Rufe Mana Baki,ko na kasheka na har abada."


"Ah Mai kake fadane Haka?"

Tambayar da Malamin Rukiyar yayi kenan ga boka bakin bawa,inda Bokan ya juya Hadi Kuma da cewa.


"Waya saka ka malam?,waye Kai Kuma Mai yasa kake da shishigi da yawa ne?."

Fadar Bokan kenan inda Malamin yayi saurin cewa..


"Babu hanyar da za'abi a maganice wannan matsala har sai anji daga bakin Wannan da aka daure,shin kasan Babu ta yadda jinnu ke hakura da Daukar fansa harsai in anji dalilinsu nayin hakan?."


"Meye Kuma za'ayi da labarin bayan Ansan Abu marar kyau yake aikatawa, sa'annan Kuma Mai za'ayi da makashi irin wannan,kasheshi shine daidai?."


Dajiyo hakan sai Safwan dake daure akan kujerar ya fashe da muguwar dariya Hadi kuma da cewa...


"Har tsahon wani lokaci zaku iyya tareni anan Gurin,kwana,wata,Koko shekarar,Kuma taya zaku iyya hakan bayan haryanzu Baku iyya tsaida magana Daya ba?."


Bayan ya furta hakan sai ya sake da cewa "Kamar yadda kayi anfani da karfinka ka wajen boye Tarihin Safras bayan kasan idan akasan labarin nasa zai ci galaba akanku Taya zaka iyya Hana dare Yin yanzu domin kuwa tanayi Zan kubuce daga wannan karamar tarkon naka sai Kuma mu gani Taya zaka Hana kanka mutum?."


Juyawa Raiha tayi ta kalli Idanu Harun sa'annan tace dashi....

"Yanzu Taya zamu Samo gangar jikin Safras?."

Bayan tayi wannan tambaya sai taji Safwan ya fashe da muguwar dariya Hadi da Bata ansar cewa..


"Hanya Daya ce shine sanin labarin Safras,idan kuwa bakuyi hakan ba zasu tafine na har abada."


Dajiyo wannan batu na Safwan ko sai Faruq yace dashi

"taya zamu dakatar da wannan kafin daren yayi?."


"Shine mu naimo inda aka birne gawarsa mu kona ta."

Aiko fadar hakan sai Malamin Rukiyar yace dasu..


"Karfa kuyi ganganci wajen aikata wannan aika aikar domin bazaku cimma ga ci ba."


Safwan ko da jiyo wannan zance saiya ce dashi...


"Malan Kaidai ka kyalesu man su iyya naimo Gangar jikin nawa kafin Nan su ce wani abun."


Aiko fadar hakan ne yayi matukar batawa Bokan Rai ganin Safwan din ya magana cikin kasaita....juyawar da zaiyi sai yayi arba da wata tsumma wacce ya daura garin maganin a ciki.

Nan da Nan ya dauka sa'annan ya watsa Ma Safwan a fuska,Aiko kwarma bagidajiyar ihu yayi yayinda ya soma rada da wannan kujera kamar zata balle Nan da Nan wannan farar mayafi da aka yafa Masa ta soma yagewa yayinda ta rikide ta dawo Baki Kirin.


Nanfa idonsa Daya ta baiyana,aiko sai kaga idon nasa yadda kasan na Dodo ne Haka zalika fuskar hade da idanun suka lulluba duk gashi.


Al'amarin Alhaji Sunusi ko kwance yake Kan gadon asibiti yayinda Wayenda suka kawosan suke zaune bakin kofa aiko cikin firgici ya farka, alamar dai Mummunar mafarki yayi....


Ganinsa cikin wannan Halin yasa likitoci suka shige cikin sauri domin Kai Masa agaji,Amman shi Kuma Alhaji Sanusi idanuwan sa wasu muggan hallitu take nuna Masa a matsayin likitocin👹👺


Aiko a guje ya fice daga dakin yayinda likitocin da Kuma wayenda suka kawosa asibitin suka bisa a baya... Biye dashi abaya ba tare da sunsan Mai yake gani cikin idanun sa ba....


Shiko yasan Halin Tsoratar da yake ciki,he keeps Running away from them Amma Mai makon ya naimi hanyar fita daga wannan asibiti A'a sai hayewa sama yakeyi... Har Saida yakai tololuwar karshe na Wannan gini sa'annan ya taka biriki.


Juyawar da zaiyi saiya tarar da wayenda muggan hallitu masu Kama da zombie na zagaye dashi suna Kuma cewa...


"Raruyar tazo karshe karkayi gardama."


A zahirance ko ba Haka likitocin suke furtawa ba abinda suke cewa shine....


"Ka dakata,kuma ka kwantar da hankalin ka,ba cutar da Kai zakuyi ba."


Haka ko yasashi fadowa daga Hawa Goman karshe izuwa kasa ta dalilin sabani abinda yake jiyowa daga garesu...🥺🥺🥺



_*R.I.P Alhaji Sunusi Mu hade a next Episode Ranar asabar da Misalin karfe 8akwas na dare*_



Want the next chapter?

ui.create_a_free_arewapen_account_to_save_progress_unlock_paid_chapters_fol