Free chapter · Read without an account
chapter 9&10
💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖RAYUWAR MU AYAU 💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
Typing & writing
BY
Salma(AUTAR MAMA)
*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}
***
```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) / 💪💪💪💪
UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```
*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*
Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚♂️🧚♂️🧚♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.
littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇
Umma Salma Sani access bank 1499884120
idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number ***
Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.
idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number ***
Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana
Special group 300
zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.
bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.
1)Rayuwarmu Ayau.
2)Bara gurbi.
3)Amaryar Zamani.
4)Rayuwar Farouq.
Free page
9️⃣ & 1️⃣ 0️⃣
(Bisimillahir rahamanun rahim) Da Sunan Allah mai rahama mai jin ka'i
Washe gari............
Da sassafe "Ammar yake shirin tafiyar sa saboda flight din 8 zai hau zuwa Lagos.......
Bayan ya gama Shirin shi ya nufi part din "Momma d'in shi, yana shiga yaga tafito daga kitchen da sauri ya nufe ta yana cewa good morning my dear Momma... Kallon shi Tayi tasaki murmushi Ta ce" morning son katashi Lafiya? Ya ce "Lafiya 'kalau, Momma ya "ya Daddy? Ta ce Daddyn ka Lafiya 'kalau...Ya ce" Masha Allah..
Wai harka gama shirin ne? Ya ce "eh" Momma na gama.. Ta ce "to" jeka denning kajira mu.
Ya ce" toh Momma......
Ya:nufi denning ya zau na yana latsa wayar shi , chan kuma naji yana Magana kasa_ kasa, hakan yasa na matsa kusa dashi dan naji mai yake cewa
Naji yana cewa "ganinan zuwa Sadeeq Momma nake jira tazo ta bani breakfast.... Daga can b'an garen naji Sadeeq d'in na cewa "dallah chan Malam kayi sauri ,, kasan jirgi dai ba jiran ka zaiyi ba, ka wani je Gida ka zau na...
Kashe wayar naga Ya yi yana ya mutsa fuska da alama bayason damuwar "Abokin nashi kuma Abokin aikin shi"
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Da safe bayan salmeert tavgama aikace_aikacen ta na Gida da tasaba kamar su shara wanke_wanke gyaran Gida daga nan ta shiga wanka...
Bayan ta fito ta shirya cikin kayan Makarantar ta ruwan navy blue (dark blue) and milk..
Tana gama shirin ta je gurin Mama Tabce "Mama na gama shirin Makaranta zan tafi..."Mama Ta ce toh " 'yar albarka ga wannan idan kinje Makarantar kisiya wainar kalallaba (wainar flower) kici tamika mata naira talatin... Ta ansa " tana godiya tafita....
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°° bayan su Momma sun fito da Daddy da kuma Su Mus'ab da Muhammad..
Kallon Muhammad Ya yi dayabke shine karami Yabce kai ena "su Ilham?
Ya ce Yaya "suna can Ameera na musu shirin school...
Ya ce" Ok, bai gama rufe bakin sa ba sai gasu sun fito suna yar rige_rigen zuwa denning...
Kallon Yaran Ya yi su ukkun Wanda da ka kallesu zaka Ga alamar basu da tazara sosai gurin haihuwa, dan dama kuma tseraiyarbsu bata wace ta shekara daya da rabiba ........ Ilham kenan
(Su bakwai ne Momma ta haifah, Ammar shine Babba sai Mus'ab, sai Muhammad, sai Ameera, sai Ilham, sai Amsad, dabkuma Ayman shine AUTA kamar yarda nima nice AUTA 😊😊😊)
Tsawa ya daka musu take " suka natsu suna zare idanu ....
Yaja tsaki yana cewa da idanu sai kace na mujiya kun wani tsaya sai zazzarema mutane su kuke...
Da sauri suka isa gurin su suna agaishe su
Sukabce "Yaya ina kwana... Ya ce" da ban kwana ba da kunganni...
Shiru sukayi baki daya
Yana gama breakfast d'in shi yabtashi yana cewa Momma Daddy ni zan wuce Ana jirana.. Suka ce "toh son Allah ya tsare Allah ya kare adawo Lafiya.. Yance" Allah yasa..
Suma k'annen shi su kamai Addu'a, ya ansaya yana fita daga pallon........
Direct part d'in Kaka ya huce yama ta Sallama ita ma ta mai Addu'a ya fito, yabshiga part dinsu Baffah yasa maisu sunayi breakfast suma...
(Y'an Gidan Baffah sukuma, Abdallah shine Babba sai Aisha (aysha) sai kuma Haneef auta)
Da dan murmushi fuskar Umma Ta ce ah ah d'an Baffa "zau na azuba ma break d'in... Ya ce a a barshi kawai nayi break.....
Dama Sallama nazo muku zan tafi... "Umma Ta ce wai har ka gama shiryawa? "Yance eh nabgama Baffah. Ya ce" Allah ya tsare. Ya ce Ameen Baffah. Umma Ta ce adawo Lafiya, sauran Yaran ma sukace Yaya adawo Lafiya.. Ya ce Allah yasa. "Haneef Ya ce Yaya ayomin tsaraba. Ya ce "toh shikenan Haneef Mai kakeso? Ya ce Yaya Chocolate. Ya ce shi kada'i? " Ya ce" eh Yaya. Ya ce toh shikenan yafito daga part d'in ....
Yana fitowa dama driver na jiranshi yakai shi air port, yashiga suka wuce
"Drive yana kaishi ya dawo domin kai Yara school
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Salmeert na fita Mama ta dauki gyalen ta shi_shiga Makwabta ta fad'a musu tana saida kayan miya (irin su citta albasa maggi tarugu bushashe da su tattasai bushashe, kubewa, kuka da kuma su kanun fara, masoro, daddawa, dadai sau ransu irin kananan katan saidawa namata na cikin gida) aiko tana dawowa aka fara zuwa siye
°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°
Bayan ya sauka..................................
Kar a Manta wannan litafin na kud'i ne
Naira 200 ne
Amma yanzu muna free page ne daga page na talatin 30 free zai kare
Ga mai son fara biyan kud'in shi zai iya tura min tawan account number din 1499884120 umma salma sani access bank
Gawanda zai turomin kati kuma zaku iya turomin ta wannan number *** nagode 🙏🙏🙏🙏
Ina godiya masu sharing da masu comment allah ya biya
Kar amanta readers pls ruwan comment nakeson gani nagode 🙏🙏🙏
Writing by salmeert (autar mama)