Free chapter · Read without an account

chapter 11&12

by salmeert sani salman · RAYUWARMU AYAU

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖RAYUWAR MU AYAU 💖💖💖💖💖💖💖

    Typing & writing 

       By 

Salma (AUTAR MAMA)


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*

    {R.S.W.A}


***

  

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊAN TARWA GAMIDA WA'AZANTARWA HUNMM WANI ABU SAI ROYAL STAR'S WRITE'S     ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A)    /     💪💪💪💪 

     UP-UP-UP BEST WRITTE'S EVER💖 ```  

*ALƘALAMINMU ƳANCINMU*



Assalamu alaikum,ma Abota bibiyar litattafan Salmeert Sani Salman(Autar Mama, Ƴar Lelen Royal Star🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️)to yanzu ma ina farin cikin sanar daku littafin na , na YAR GAN-GAN.


littafin na kuɗine idan kina bukata zaki iya fara biya tunkafin free page yaƙare,gamai son littafin Yar gan-gan zai turo da kuɗinsa ta wannan account din👇


Umma Salma Sani access bank 1499884120


idan kuma kati ne zaku turo katin MTN ta wannan number ***


Bamu son VTU ba zamu kar ɓaba.


idan kin turo kuɗin zaki turo mana da shaidan kin biya ta wannan number ***


Normal group 200 only zakuna samun page daya (1) a rana 


Special group 300

zakuna samun page (2) a rana duk wanda ki kaga ya miki sai ki shiga.


bashi kaɗaiba zaku ringa samun litattafai na irin su.

1)Rayuwarmu Ayau.

2)Bara gurbi.

3)Amaryar Zamani.

4)Rayuwar Farouq.

 Free Page 1️⃣ 1️⃣ &1️⃣ 2️⃣  





(Bisimillahir rahamanun rahim) Da sunan Allah mai rahama mai jin ka'i



Bayan ya sauka........... 


Bayan ya sauka ya k'ira Daddy da Momma da kuma Baffah ya gaya masu cewa ya sauka lpy suka Madallah da kuma godiya ga Allah


Bayan nan ya k'ira Hajiya Kaka itama ya gaya mata ya sauka Lpy Tace Masha Allah Alhamdulillah tafiya tayi riba daga nan suka cigaba da hirar su irinta jika da Kaka



°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

 bayan salmeert ta dawo daga Makaranta tacire kayan ta tazuba ruwa taje tayi wanka ko sabulu babu 


Tana fitowa Mama tace "yar albarka taho ga Abinci tace "toh Mama  

Ta zau na kusa da Mama, Mama tamiko mata wata tsohowar roba da duk ta fara nuna alamar fashe wa 


Ta ansa robar tana duba cikin ta taga ashema gari kwaki (garin rogo) ne ciki jike da ruwa da sugar "haka salmeert ta fara shan garin na da babu alamar dadi a tattare da shi............. 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


Ammar suna gama waya da Kaka ya tashi ya shiga bathroom din dakin yayi wanka ya fito ya yi Sallah da ake binshi, yana gama Sallar yaci Abinci ya fito zaga gari.............. Cikin Barikin sojojin dake garin Lagos suna tafiya suna fira shida Sadeeq har sukazo gurin wani shago provision dake cikin Barikin suka tsaya gurin shagon suka siyi abinda suke Bukata suka koma gida 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


Bayan salmeert ta gama cin Abincin ta ta dauko jikar Islamiyar ta tana duba darasin da akamusi jiya Wanda bata ida iyawaba "Mama ta biya mata harta iya daga nan ta dauko jakar bokon ta itama ta dan du_duba tamai da 


Suna zau ne ita da Mama sukaji anfara kiran Sallah la'asar 


Suna gama Sallah ta fara shirin Makaranta tana gamawa ta juyo gurin Mama tace "Mama ni zan tafi Mama ta juyo tace toh " 'yar albarka saikin dawo tace "toh shikenan Mama"

 

Tana fita ta had'u da Ruqayyat suka tafi tare suna hirar su irin ta yarinta


Har suka iyasa Makaranta........ 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Suna gama siyayyar abinda suke da bukata suka koma gida 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°° 

Tachan kuwa bangaren gidan su Ammar bayan yan Makaranta sun dawo direct bangaren Kaka suka nufa 


Dayake dama suna da komai chan.... Suna gama wanka da Sallah suka fito pallor gurin Kaka suka zau na suna fira har la'asar tayi suka tashi sukayi shirin Makaranta suka tafi........... 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Salmeert lokacin da suka dawo daga Makaranta har an fara kiran Sallah magrib 


Tana shiga gida ta d'auki buta tayi alwala tayi Sallah daganan taci Abinci bayan ta gama ta danyi bitar karatunta tana gamawa Ana kiran isha'i ta tashi tayi Sallah daga nan tafara shirin bacci ( inda Mama da Salmeert suke birgeni duk yadda RAYUWAR MU AYAU ta juya musu baya hakan baisa sunyi fatali da Addinnin suba) bayan sun gama komai da yazama al adarsu kafin suyi bacci saida sukayi shi irin su (addi'o'i dakuma alwalla wannan dabi'ar suce tun dama) 


°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°


Ammar sunayin Sallah isha'i suka kwanta saboda sun gaji,shiyasa ko Abinci basu nema ba suka kwanta 

Aiko suna kwanciya bacci ya yi gaba da su 



Washe gari................ 




Kar kumanta wannan litafin na kud'i ne 

Naira 200 ne kud'in shi 


Amma yanzu free page ne daga page na talatin 30 free page zai Kare



Gawanda zasu fara biyan kud'in su ta wannan account number din 1499884120 umma salma sani access bank 

Zaku iya turomin shaidar biyan kudin ku domin tabbatar da kunbiya kudin 


Gawanda zasu turo kati kuma zasu iya turowa ta wannan number *** nagode 🙏🙏🙏


Ina godiya masu sharing da kuma masu comment Allah ya biya 


Kar amanta Readers' pls aringa comment nagode 🙏🙏



Writing by salmeert (autar mama)

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.