Free chapter 路 Read without an account

5

by Na'ima sulaiman Sarauta 路 ZAIN_ABEED

*馃寛 ZAIN ABEED馃寛*



_By Nimcyluv Sarauta_


Page 5



Abeed ya 蓷an shafa fuskarsa zuwa gemunsa, feeling happy yace "Naila ko kallo na bana son tayi,tsoro nake" Naila ta 茩ara fashewa da kuka tace "A'a wlh masifa ce da maita irin ta matan yanzu, yanzu fisabilillahi kallon na mene? Koda yake muna zaune da ita ne amma wlh babu da tabbaci da Zuciyarta, rufin asiri dai yana da da蓷i amma da nace Audil ya jawo mana masifa ya kawo mana Mayya" Ta 茩are zan can tana matse hawaye, ganin hakan yasa Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ya 蓷an lumshe idanunsa cikin nutsuwar sa, da kamewa yace "Naila kiyi hqr" Kallonsa tayi tsaf tace "A'a bana son munafurci meye hqr kuma? Ina raga maka ne sbd wannan tafkeken rawanin, maza ka kira min Audillahi (Waziri). Shiru kawai Mai martaba ya yi domin ya san rikicin mahaifiyar tasa, Wayarsa ya 蓷auka kasancewar ya bar fada ya 蓷an nemi hutu, kiran Waziri ya yi, bayan sun gama waya ya 蓷auki Apple a hankali yana ci, can ya nisa yace "Naila Oumarar fa?" Tace "Ai dole naje gaban ma'aiki, na kai masa kuka na, Wannan yaran da baya 茩aunar aure 茩ilan shafar aljanu ce billahil lazi, ai su mugwayen mutane ne, basu da kama babu mamaki wata matashiyar aljanarsa ta aure sa" Shiru Mai martaba ya yi idanunsa a lumshe, yana sauraran yadda take zuba magana ta rikici, Sallamar Amintacciyar kuyangar Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas ne ya katse wa Naila Maganar ta, ta蓳e baki tayi tace "Ke kuwa kiyiwa kanki li蓷ifi, ko masilin ne kina shafawa, haba wannan ba茩i kamar an maki baki" Kuyanga Bira tace "Allah ya 茩arawa Naila lafiya da nisan kwana, daman Wazirin Masarautar Bilhira ke neman iso" Naila tace "Shidai wannan da nema min mgn yake, wallahi wasu sai suce bani na haifesa mene iso kuma Allah na tuba?" Numfashi Mai martaba yaja ya 蓷anyi gyaran Murya hakan ya tabbatar da cewa ya bada dama, Fita Kuyanga Bira tayi, tana zuwa ta samu Waziri tsaye cikin shigarsa ta wata alkyabba mai taushi, rusunawa tayi tace "Allah ya taimaki Waziri Mai martaba uban manyan goben wannan masarautar ya bada dama" Jinjina Kai Waziri ya yi yace "Gdy nake Bira" yana fa蓷in hakan ya shige cikin 茩yakkyawar tirakar ta Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas, yana zuwa ya samu Naila zaune tana lumshe idanu, Sallama ya yi Mai martaba ya amsa a ladabce, yana 蓷an gyara muryarsa, Gaisawa sukai, Waziri yace "Barka da hutawa Naila" Naila tace "yanzu nake cewa sashinka zani, gari da yawa ai maye ba zai ci kansa ba, tunda na shigo Yake ha蓷e fuskarsa, shine nace to ka dan nace a ha蓷e zumunci ne wannan yaran da Riya take masifar so a bata shi kada ta mutu taja mana masifa, Itama dai 拼ar wallahi ru蓳a蓳蓳ciya ce me zatai da wani Tagwaye fisabilillahi, nidai ba zan hana ba idan na hana sai na mutu ayi ai" da mamaki Mai martaba Abdul-Jabbar Abbas yake kallon mahaifiyarsa, yanzu tace idan Abeed ya auri Riya Allah ya tsine amma yanzu ga abinda take fa蓷a, shi dai bai ce komai ba, domin yana fa蓷a zai jawo wata maganar, Naila tace "Yanzu kaje ka tattaro abinda Allah ya baka ka fara shirin biki, shi kuma wancan tunda 茩addararsa ke nan, sai dai ya dawo yaji na kai masa ku蓷in na gani ina so" Waziri yace "Amma Naila a bari su fara ha蓷a kansu mana, ban sani ba ko Abeed baya son Riya kada a shiga ha茩茩in sa" Naila tace "Nice na haifi iyayen yaran, kuma nice nace a ha蓷an auren duk wanda zai mutu ya mutu mana billahi wa'adinsa ne ya yi" tana fa蓷in hakan ya mi茩e tare da 蓷aukan sandarta tayi waje, gaba 蓷aya suka bita da ido, Waziri yace "Bana son wannan ha蓷in, za'a shiga ha茩茩in Abeed, nasan Riya na sonsa, amma shi fa?" Mai martaba yay shiru kamar ba zai magana ba sai kuma yace "Nikam ba ruwa na, abinda tace shi za'ai ina da tabbacin komai zai daidai" Waziri yace "To Allah ya tabbatar da alkairi, amma kada a fa蓷awa Abeed" Mai martaba ya jinjina kai tare da yin shiru.


Abeed ya ta蓳a baki yace "Class zero, beauty zero, girki zero, Mtwss" wayar ya ajjiye can gefe, sannu a hankali kuma tunanin Masarautar Zahel ya shiga yi masa yawo cikin tunaninsa, Ya san har abada Zain ba zai hqr da zuwa binciken ba, an yarda dashi a matsayin na gartaccen lawyer, wannan dalilin yasa aka ha蓷a shi da wasu police na state Cid. Mi茩ewa ya yi tsaye zuwa wajan fridge ya 蓷auki ruwa mai sanyi zai sha yaji ance "Ohh! Hello" juyawa yay da sauri, Zain ne tsaye hannunsa zube cikin Aljihu sai rigar suit 蓷in daya cire ya 蓷ura saman shoulder 蓷in sa, he looks so worried, na ganin abinda Abeed 蓷in yake, cikin damuwa yace "Baka jin magana Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas" ya fa蓷a yana bu蓷e wani fridge 蓷in nada ban, ya 蓷auko masa bottle of water mai 蓷an dama, tare da tsiyaya masa a cup yana fa蓷in "drink this, and drp that..." Amsa ya yi idanunsa akan Zain so yake yace "how was the show going..?" Amma kalmar tayi masa nauyi da girma a baki, after ya gama shan ruwan ne, ya kalli Zain 蓷in wanda yake cewa "Is Riya called?" Gently Abeed ya 蓷aga kansa alamar "Eh" Zain yace "I see" Abeed ya bu蓷e baki da 茩yar yace "Ykk, i mean ya show 蓷in?" Zain yace "Ohhhu, ashe mahaukaci mutum yake zama a wajan?" Abeed yay cute smile yace "kaso ka zama dai" Zain yace "pardon?" Shiru kawai Abeed yay tare da 蓷aukan ruwa mai sanyi ya bawa Zain, Zain kuma ya girgiza kai yace "murya nake bani mara sanyi" ya yi hakan ne sbd bazai iya hana Abeed sha ba, shi kuma ya sha, Zama Abeed 蓷in ya yi kusa da Zain, shi kuma ya shiga bashi labari yana cewa "ban san haka ka tara fans ba, wata budurwa kam wlh na 蓷auka rungome ni zatai" ta蓳e baki Abeed yay kana yace "Oops, nace shari'ar nan, ba zaka iya bawa wani case 蓷in ba?" Zain yace "bani na amsa ba, bani akai sbd an yarda dani kuma dole zan tabbatar da gsky tayi halinta" Abeed yace "to kace ba zakai ba mana?"... "Kana hauka? Tabbas zanyi" "Owk" kawai Abeed yace yana lumshe idanunsa, can ya nisa yace "Zunaiddeen Abdul-Jabbar Abbas" Zain yace "Na'am" Abeed yace "kana son yin aure ko?" "Of course" A hankali Abeed yace "To Promise me" Zain yace "About?" Kai tsaye Abeed yace "Ni da kai na zan nema maka matar aure, kaban wannan damar" Murmushi kawai Zain yay domin ya san Abeed baya hul蓷a da mata, tayaya zai gane nagartacciyar mace har ta zama matarsa? A fili kuma yace "Promise, ko wacce kaban zan aura zan kula da ita daidai iyawa ta"... Washe gari da safe Abeed ya fito cikin voyal irin na sarakai mai masifar kyau, Black colour ya haska fatarsa, sumarsa har baya, cikin nutsuwa yake tafiya a hankali without making any sound, a haka ya fice daga cikin bedroom 蓷in zuwa reception, kai tsaye kuma waje yay tare da shiga motar hotel 蓷in, gudu yake sosai a tsakiyar titin da zai kaisa hospital, can ya 蓷auki Wayarsa ya kira wata number, babu jimawa akai answering yana shiga hospital 蓷in yace "Something new?" Dr Adyan dake zaune a office 蓷in sa na 茩asar 9ja yace "till now ba wani labari,buhh I'll try my own best, u don't have to be worried za'a nemo." "Ok" kawai Abeed yace yana kashe wayar, zuciyarsa a cunkushe babu da蓷i, har farkar tambayar Dr Adyan yake yaji yace masa ba wani labari. parking yay kana ya fito bayan ya sanya maras har office 蓷in Dr Siya ya shiga... Dr Siya yace "me zakai da allurar kwana biyu Mutum yana bacci?" Ha蓷e fuska Abeed yay yace "stop asking too much" Dr Siya yace "Ok, bari na rubutu maka akwai a pharmacy idan akai allurar mutum zai kai kwana uku har hu蓷u yana bacci ba zai fahimci komai ba" rubuta masa yay kana yaje pharmacy ya siya, daga nan ya nufi hotel ba. Misalin 11 na safe jirgin su Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas da Zunaiddeen Abdul-Jabbar Abbas ya 蓷aga zuwa Nigeria.


Masarautar Zahel.

Tsananin Wahala ya sanya Sairah ko gabanta bata gani, tayi kuka ta kira sunan twin babu adadi, hakan yasa ta fara tafiya ba tare data san inda take zuwa ba, har ta iso 茩ofar shiga Masarautar Zahel. Daga can taji ance "Kamar ba茩uwa ce?" Gimbiya Noro wacce take cikin keken sarautar ta dakatar da kuyanginta, tare da masu izinin sauke ta, a wahale suka sauke keken da yake wuyansu, Kallon Tsaf Gimbiya Noro tayi mata tana 茩ara ware idanunta, gabanta ne ya fa蓷i kanta ya shiga sarawa, da 蓷an sauri ta shafa cikinta, can tace "ku kirata" Wata Kuyanga ta 茩arasa Wajan Sairah wacce take shirin fa蓷uwa, hannunta tasa ta shiga janta wata 茩yakkyawar tsawa Gimbiya Noro tayiwa kuyangar hakan yasa ta daina jan Sairah wacce bata gane komai, tana zuwa Gimbiya Noro ta kama hannun Sairah tare da shigar da ita cikin keken, hakan yasa wata Amintacciyar kuyangar ta tace "Abin bauta ya taimake ki, amma hakan ya sa蓳a dokar masarautar Zahel" Gimbiya Noro tace "na sani, ki tabbatar wannan mganar bata isa wajan Mabus ba, zan ajjiye ta a waje na akwai amfanin da Zatai min" tana fa蓷in hakan suka 蓷aga keken zuwa cikin Masarautar daman ta fita shan iska ne a lambun Kan'an. Mabus na zaune yace "Ba'a fito da sanyin idaniya ta bane? Dodo ne zai sanya mata albarka" Wani dogari yace "Ana shirya ta ne" Mabus yace "tsoro nake kada Dodo ya bu茩aci jininta a yanzu, domin ina jin ta a 茩o茩on zuciyata, wai ashe daman haka ake jin Soyayyar, fuskarta ka蓷ai ta isa tasa na samu nutsuwa, kamar Abin bauta yay min zalunci daya sanya naji ina son wata 茩abilar ba 茩abilar Zahel ba, maza jeka tawo min da ita" dogarin ya koma wani sashe inda a nan ne aka ajjiye Sara, tana zaune kan wata kujera an dasa mata madubi a gabanta, wani irin kayan ado ake sanya mata na gwala-gwalai, idanunta sunyi jajir kuma sam ba kuka tayi ba, kawai jarumta ce, fuskarta babu walwala sam, tunda tazo 茩ala bata ce ba da idanu kawai take kallon kowa, matar dake shirya ta tace "Abin bauta ya saka maki jarumta yake Sarauniyar Zahel ta gobe tashi muje" ta fa蓷a tana kama hannunta, mi茩ewa tayi tsaye suka fita waje, kamar Mabus zai hauka haka yaji, gaba 蓷aya wajan Dodo sukai, suna zuwa wajan ya 蓷auki wata girgiza da 茩ara can suka ji ance "Kada a bari ta 茩ara yin Sallah.....




Follow my account

Comment

Add it on your library

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.