Free chapter 路 Read without an account

9

by Na'ima sulaiman Sarauta 路 ZAIN_ABEED

*馃寛 ZAIN_ABEED馃寛*


_By Nimcyluv sarauta_


Page 9...

_Elegant Online Writers_



_Nevertheless, I'm so fucking glad You decided to click on this book..I hope you're ready because this book is like nothing I've been written before. The entire story takes place in a short amount of time and the characters may frustrate you frm start to finish鉂わ笍馃憣馃従_


_I'll keep this Author's note short馃様馃槖dan girman Allah a daina tambaya ta complete Zain Abeed, naga dai ko ba makafi bane ehhhh? Masu cewa na baso saboda Allah, kullum ina sada茩a akwai free book kaca kaca a media suna ta gantali why Zain Abeed??? Zain Abeed is mine, the story is mine kawai biya ku蓷i ka siya a nasaka a original grp, bayan na Kammala Zain Abeed free book zan mku billahi ha蓷a蓷蓷e irin ehhhh 蓷in nan...._





Zain ya 茩arasa maganar yana kallon Abeed, yana ri茩e hannunsa yace "how do you feel now..?" Abeed ya rufe idanuna yace "Allahamdulillah" jinjina kai Zain yay yace "I'm scared, ina ta bacci i donno What wrong with me" Shi dai Abeed shiru yay kawai, Zain kuma ya kalli Dr Adyan yace "What about the result?" Dr Adyan yace "result for...." Zain yace "ba ai scanning nasa ba? Gudun matsala" Dr Adyan yace "Oops, i almost frgt, lemme bring it.." Zain yace "Owk, ka taho da Yarinyar i wanted interview with her" Dr Adyan yace "Owk" Dr Adyan class mate 蓷insu ne tun a primary school, har zuwa scndry, still har zuwa U.k. Zain ya kalli Abeed daya rufe idanunsa a hankali kuma ya sanya hannunsa wajan ciwon da sauri Abeed yace "Aucchhh" Zain yace "Sorry! Sorry!" Cikin serious tone Zain yace "tell me the truth, Dr Adyan lying to me" Idanun Abeed ya rufe har lokacin, bai kuma ce komai ba, Zain ya daki kafa蓷arsa yace "inaji" Juyawa yay sukai farcing juna, kana ya bu蓷e idanunsa cikin nutsuwa ya bawa Zain labarin komai, amma ya 蓳oye masa zan can caka wu茩a, tunda ya fara magana Zain looking at his face baki bu蓷e je can't believe cewa Biyuninsa zai iya wannan sadaukarwar. "Kayi wannan saboda ni?" Abeed ya 蓷an kwa蓳e fuska sai bai ce Komai ba, Zain yace "You're mad Abeddeen Abdul-Jabbar Abbas, kai tunaninka idan ka mutu ni kuma nutsuwa zan samu? Ashe baka da wani hankali?" 苼ata fuska Abeed yace "heyyy young man, ina da kai" Zain yace "wlh baka dashi, kasan matsalar dake cikin abinda ka aikata? Tab" Abeed yace "bafa laifi na bane" Zain yace "to! Na Uban waye?" Cikin 蓳acin rai Abeed yace "I'd like to point out that none of this is my fault.." Wani irin kallon baka da hankali Zain yabi Abeed dashi, idanunsa gaba 蓷aya ya cika da 茩walla na zallar Soyayyar Biyunin nasa, cikin rawar Murya yace "To yanzu idan da sun kashe fa?" Abeed yace "time 蓷ina ne ya yi" Zain yace "A gidan Ubanwa lokacin naka ya yi, stop all these noise" Abeed ya kalli Zain yace "Look! I don't wanna still your freedom, I don't wanna change your mind, I don't have to make you love me, I just want to take your time" Shiru kawai Zain yay, domin ya san Abeed da kafiya da kuma zuciyar tausayi, zai iya komai a kansa, Calmy yace "Thank you dear" Murmushi 茩arfin hali Abeed yay, domin wani irin ciwo kansa ke masa, ga nauyin da 茩irjinsa yay, daidai shigowar Dr Adyan Zain yace "My phone's zan kira, Abba" Abeed na 茩o茩arin Mgna ya hangota a bayan Dr Adyan, ta 茩an茩ame jikinta waje guda, ta rame sosai tayi ba茩i da alama ko wanka ba tayi, she forgot everything da yadda ake yinsa abincin ma sai ance taci, gashi ba lose memory tayi ba, Allah ka 蓷ai yasan halin da take jin kanta a ciki, in few minutes ya Gama 茩arewa yanayinta kallo, kana ya ta蓳e baki tare da juya musu baya yana dafe da 茩irjinsa. Zain yay Murmushi yace "Allah sarki, ya sunanki?" Shiru tayi masa sai kallonsa da take sai kuma ta juya ta kalli Abeed irin ya haka naga kamarku 蓷aya, Dr Adyan yace "Sara her name" Zain yace "Ohh nice name, Sara come here" ka fa蓷a ta ma茩ale, idanunta akan Abeed, Zain yace "ok, shine yazo dake za'a nuna min 拼an ubanci, to jeki wajansa" kamar me jira tayi saurin matsawa wajan Abeed tana fa蓷in "Twin" Abeed saurin mi茩ewa zaune yay, fuskarsa a 蓷aure kamar zaice ya shiga uku, Cikin damuwa yace "Za'a iya sauyamin 蓷aki, wari na keji zan iya amai wlh fa" daga Dr Adyan har Zain kallon Abeed sukai, cike da mmki domin sam ba suji wani wari ba, Dr Adyan yace "Eh bbu mmki iya kai ka蓷ai kkeji domin wata kusar tafi wata, daman ai...." Cike da tsawa Abeed yace "Shut up Adyan, zan iya barin hospital 蓷in nan wlh, What noise" sanin halin Abeed yasa Zain yace "Dr Adyan go with her, idan zan tafi zan maka mgn" Dr Adyan yace "Come Sara" shiru ita tayi tana ma茩ale kafa蓷a, hannunsa ya mi茩a zai ri茩e hannunta ganin hakan yasa Abeed daka nata uwar tsawa yace "get lost..." da gudu tayi waje tana fashewa da kuka one time tsoransa ya shige ta, Murmushi kawai Dr Adyan yay yabi bayanta, Abeed ji yay duk shirar da Zain ke masa ya isheta abin duniya duk ya ishesa ba tare da sanin dalili ba, tun yana pretending na bacci har na gaske ya 蓷auke sa. Mi茩ewa Zain yay tare da gyara wa Abeed kwanciyar sa, gaba 蓷aya ya rame yanayinsa ya sauya alamar da akwai abinda yake damunsa, he looks so lean, ajjiyar zuciya ya sauke tare da 蓷aukan Wayarsa ya fita zuwa office 蓷in Dr Adyan. A zaune ya samesa yana duba mara lafiya, jira yyi har ya gama kafin yace "Dr Adyan Are You sure Abeed yana lafiya ina tsorata da yanayinsa" Dr Adyan yace "Sure.... he's fine kawai wu茩ar ce ta shigesa amma zuwa gobe ma zai iya tafiya, tunda bai son zaman asibiti" Zain ya jinjina kai yace "Owk.." sai a lokacin ganinsa ya sauka akan Sara wacce bacci ya 蓷auke ta akan kujera, sosai yake kallon ta, yana yabawa da kyanta, numfashi ya sauke yace "Bari na tafi da ita can zuwa gida" Dr Adyan ya tashi Sara tana tashi ta saka musu kuka tare da kiran sunan "Twin" Zain yace "Sorry Saraa, yanzu zan kaiki wajansa zaki?" Gently ta 蓷aga kanta yace "Good gal" hannunta ya kama zuwa harabar asibitin, Sara is a cleaver girl, gaba 蓷aya 17yrs take, tana da girman jiki ne kawai da tsarin halitta mai kyau, ga shagwa蓳a da take da ita, komai nata a nutse, Amma yanzu duk ta zama wata iriya, shagwa蓳ar ta 茩aro ga tsoro, wani lokacin lafiya da taurin kai. Mota ya shiga ita kuma ta 蓷ura kanta jikin glass 蓷in motar a haka bacci ya 蓷auke ta...


Kuyangin da borori, da hadimai suka shiga zubewa suna gaisar da Zain, shi kuma yana 蓷aga musu hannu tare da amsawa, fuska sake, har lokacin yana ri茩e da hannun Sara, musamman da yaga ta tsorata da ganin mutane, sai take ganin kamar jama'ar Zahel ne, Ba kowa a parlon sai Amma ita da tarin Kuyangin da suke hidinmata mata, sai Jakadiya Abar, suna ganin shigowar Zain duk suka mi茩e tare da gaishesa suka fita, zama yyi yace "Barka da hutawa Fulanin Bilhira" A nutse Amma tace "Yawwa" shiru tayi masa domin yasan ba lallai ta tambayesa komai, can ya numfasa yace "Amma daman Abeed baya nan" kanta ta 蓷ago ta kallesa can tace "Ok" kansa ya shafa yace "I'm sorry Amma na maku 茩arya 蓷azo" murmushi tayi tace "Inda Abeed ya fika ke nan, baya 茩arya ko za'a kashesa zai fa蓷i gsky" Cikin 茩asa da murya yace "Ayyah Amma kiyi hqr" shiru tai masa a hankali kuma ya shiga fa蓷a mata komai da Abeed ya fa蓷a masa, numfashi ta sauke tace "Allah ya kyauta, but kuna kuskure ina yarinyar?" Zain ya juya ya kalli Sara data ma茩ale waje guda, yace "Zonan" 茩in motsawa tayi Amma tace "Wannan sai anyi da gske a kanta, zan saka ai mata rubutu a fara sauke mata Alqur'ani" Zain yace "that's good, amma ta 蓷an fi jin maganar Abeed" Murmushi kawai Amma tayi tace "Zonan takwara" Zain yace "Amma ai shiyasa naji ta kwanta min tunda naji sunanta Saraa" yana 茩o茩arin fita Naila ta shigo tana cewa "To ba sai dai kunci kanku ba, wata masifa ce ta samu sailolar sai tayi ta mgn ita ka蓷ai, 茩ilan wannan ba a kano aka 茩ir茩ireta ba, a can wata uwa duniyar ne" Zain yace "Ke kuma ke dawa" Ta fashe da kuka tace "wlh tun 蓷azo wannan sailolar take ihu ta ka蓷ai, ina can ina lalubu Muryar shalele" Zain yay dry yace "Cewa suke lokacin mutuwar ki ya kusa" Dafe 茩irji tayi tace "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, baza rakani gidan Waziri Ubangiji yasa bashi da Wannan siyan asarar, wlh yanzu yanzu ba sai na kaita hisba ba aimin iyaka da ita, ni daman tunda naga wannan sailolar naji bata kwanta min ba" Sai a lokacin Amma tace "Naila wasa yake miki" Naila tace "A'a idan haka ne ai kam zai mune maka adda'a ka zama gantalalle, kuma Alkur'an ma茩aryaci a 茩ona shi a wuta" Rungome ta Zain yayi yace "Haba Naila ai mutuwa ba yanzu ba, yanzu dai me akai maki" tana goge hawaye tace "A'a daman, nombar wannan ba茩in Mutumin mai 茩aton bakin nan? Ywwa 蓷an hisba shi zaka danno min muryarsa yanzu na gaya masa mun nemi shalele mun rasa, to dan wa yake dashi wanda zai gwada masa imanin nan ai sai ni蓷in tunda nice dolensa" Zain yace "Lallai matar nan, au kinfi kowa sonsa ne? To ai ya dawo bacci yake" da sauri Naila tace "kace Allah yana nan?" Yace "to 茩arya zan maki?" Tace "Alkur'an ma茩aryaci ne kai, idan ina yadda da mgnar ka Allah ya tsine" Lalla蓳a ta yay ta koma gida domin yana lura da Sara wacce jikinta tuni ya fara rawa da ihun Naila, hannunta ya kama zuwa wajan Amma, Amma ta ri茩e ta tace "Come closer Namesake" Zain yace "Amma da an taimaka tai wanka ta sauya kaya an mata abinci" yana fa蓷in hakan ya nufi sashen su. Da taimakon Amma Saraa ta 蓷an goge jikinta da ruwa shima sai taga Amma tayi zatai, tana matsa mata zata fara cewa Abin bauta kabas ya taimake ta, rasa kayan da zata bata tayi sai kawai ta 蓷auki farar lafaya ta na蓷a mata, sosai kuma ta mata kyau, suna zaune a Parlo Sara na kusa da Amma tana 蓷an mata surutai, har aka kawowa Saraa abinci, fatan dankali ne wanda yaji kifi da kayan lambu, sai cow head da yaji kayan 茩amshi, da kayan fruits, Apple, mango, inibi, gauva. Jikin Saraa har rawa yake Wajan 蓷aukan Soyayya naman kazar data gani, Amma ta ware idanunta tace "Ohh! Baiwar Allah, Saraa ci a hankali" Saraa bata ma san abinda Amma ke fa蓷a ba, Naman ta keci sosai, gaba 蓷aya kazar sai ta cinye ta, tana gamawa ta fara hamma, tare da 茩o茩arin ma茩ale wa jikin Amma, ganin hakan yasa Amma bu蓷e bottle of water ta bata tasha, kana ta jawota jikinta, Saraa idanunta a rufe ta shiga kiran sunan "Twin" har bacci ya 蓷auke ta jikin Amma. Suna tare har dare cikin dare kowa Saraa tace sam bata san wannan ba, banda abin bauta kabas ba abinda take kira, sai da Zain ya shigo da kansa ya fara yi mata addu'a amma a banza, gaba 蓷aya ta cika bedroom da koka da ihu, Zain yaja numfashi yace "Amma call Abeed" Amma tace "Abeed kuma?" Yace "Eh, may be he can't help" wayarta ta 蓷auka tayi dailing number, lokacin Abeed na zaune kan pra mat, ya lumshe idanunsa yana tunanin sabuwar wa茩ar da ta fa蓷o masa 蓷azo, mai sunan *Makomata* Wayarsa dake can gefe yaji ta fara 茩ara, algaita na tashi, banza yay da kiran har akai kira na uku, can yaja tsaki ka蓷an tare da mi茩a hannunsa ya 蓷auka, ganin sunan Amma yasa yyi picking call 蓷in, tare da fa蓷in "Assalamu alaiki" Amma tace "How are you feeling son?" Ta fa蓷a bayan ta amsa Sallamar yace "Good" tace "daman Saraa ta茩i bacci, sai kuka take da ihu kira ko waye abin bauta" ta蓳e baki yay kamar ba zai Mgna ba sai yace "Amma wace Sara kuma?" Ta 蓷an ha蓷e fuska tace "bana son haka, na kira Kane may be u can help" Murya can 茩asa yace "leave her mn" Amma tace "kada na sake mgn" ya kwa蓳e fuska tare da marai raicewa yace "to me zan ni" tace "Ohhu" shiru yay domin da gske bai san mene zai ce mata ba can yace "saka hands free" Amma ta saka Hands free yace "Ok ku barta hk kuje kawai" Amma ta fita Zain ma ya fita suka barta ita ka蓷ai ta kuka, numfashi ya sauke yana jin kukanta har tsakiyar kansa, can ya numfasa a hankali ya gyara muryarsa mai da蓷i golden voice musamman da yake mawa茩i, Karatu ya shiga yi mata a hankali, tun tana kuka har ta fara girgiza kai can kuma ta 蓷ura kanta daidai inda wayar take ta fara sakin ajjiyar zuciya tana fa蓷in "Twin" duk abinda take yana jinta shi dai karatu yake har kusan 3:50 sai a lokacin yaji numfashinta na sauka a hankali alamar bacci ya 蓷auke ta, shiru yay yana bin numfashinta shima nasa na sauka a hankali kamar me tsoran mgn ya bu蓷e baki da 茩yar yace 鈥淪aaaa.....


Follow

Comment please


Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.