Free chapter 路 Read without an account
17&18
*馃崁SILAR FYA茒E馃崁*
NA馃拫
*UMMU MAHER(MISS GREEN馃挌)*
Wattpad user name
Rabiatu333
Arewabooks
rabiattu0444
17馃煥18
Wani tsalle na yi na rungume Anty Rabi 茩anwar mahaifiyata wacce naci sunanta,kuka sosai mukayi a ranar tuno da Mama,sannan Anty Rabi ta ce"babu abinda ban sani ba ta茩wara na sanki tun kina 茩aramarki nasan abinda zaki aikata nasan wanda ba zaki aikata ba,amman ina mamakin yadda hakan ta faru".
Kuka ne ya 蓳alle min ina cewa"Anty Rabi wallahi ba laifina bane ban san sanda abinnan ya faru ba,na rasa yadda zan fassara abin,na rasa wa zai bani shawara".sai na fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.
Wani kallon rainin hankali su Khadija suke min don gani suke kawai raina wa mutane wayo na ke amman nasan komai,a ganinsu ta ya ya mace za tayi cikin shege sannan wai ta ce bata san wanda ya yi mata ba?.
A hankali na bawa Anty Rabi labarin komai ina kuka kamar raina zai fita.
Shiru ta yi tana 蓷an nazari na sannan ta ce"babu komai Rabi atu Allah n daya 蓷ora miki shine zai warware komai da yardarsa,abinda na keso da ke ki cire wannan tunanin a ranki ki cigaba da addu'ah Allah ya bayyana komai".
茦wananta 蓷aya ta ce za taje rijiyar zaki gidan kakaninmu sannan za ta dawo mu tafi Abuja tare da ita don zamana anan ba zai yiyu ba.
naji da蓷i ta wani 蓳angaren don nasan can babu mai zagi na ballan tana hantara,kuma ga su Laila 拼arta kusan sa a ta ce nasan zan samu nutsuwa.
Amman idan na tuno da barin gidanmu sai naji wani kuka ya kufcemin,ina tuno irin rayuwar da su Salimat zasuyi,don tun yanzu Salimat idan ta fita tun safe sai yamma ta ke dawowa,don tun safe idan Abbanmu ya fita sai dare ya ke dawowa,babu yadda ba ayi da Abbanmu ba akan ya yi aure amman ya yi banza da al'amarin.
da wuri na ha蓷a kaya na,na shirya twins cikin kayan sanyinsu wanda ya 茩ar蓳esu sosai gwanin sha'awa 蓷aya daga cikin wanda Anty Rabi ta kawo mana jiya da tazo.
Har gida naje na yiwa Mmn junior Sallama tana ta kuka,Mmn nusaiba kuwa cewa ta yi Allah ya raka ta ki gona,daga nan ma in huce birnin sin.
Da wuri Anty Rabi ta dawo alokacin Abbanmu yana shirin fita ta ke sanar dashi hukuncin da ta yanke,magana 蓷aya ya fa蓷a wacce sai da na zubar da hawaye ya ce"Allah ya tsare hanya idan taje ma kada ta 茩ara tunawa cewa ni ne ubanta".
abin y 茩ular da Anty Rabi sosai amman ba tace komai ba har ya tafi,su kuwa 茩annena su Khadija kallona kawai suke yi amman sun kasa cewa komai har muka rabu.
Idanuwa suna zubar da 茩wallar rabuwa da gida shekara 17 kenan da aka haifeni a wannan gida ban ta蓳a 茩wana awani waje ba idan ba gidanmu ba tunda ba a saba mana da 茩wanan wani waje ba,ko da kuwa Rijiyar zaki ne unguwar iyayen su Mamanmu.
Tun da na ke a rayuwata yau ne rana ta farko dana hau jirgi sai tsoro ya kamani Anty Rabi ta amshi Ammar ni kuma ina ri茩e da Afrah.
Cikin lokaci 茩an茩ani muka sauka A Abuja,masha Allah kawai na ke fa蓷a saboda yadda garin ya ke gwanin sha'awa ga shi luf luf da ya ke lokacin sanyi ne.
Ban 茩ara mamaki ba sai da muka shigo unguwarsu Anty Rabi ko wani gida da sunan mai gidan,duk gidan da ka gani sai ka 茩ara kallonshi saboda 茩yau da tsaruwarsa.
Gidansu Anty Rabi ma gida ne mai 茩yau ga shi 茩ato gwanin sha'awa sanyi da 茦anshin flowers suna ta yi maka barka da zuwa,ji na yi kawai an rungume ni Laila na gani a gaba na tana ta dariya ta amshi Afrah a hannuna ni kuwa sai kallonta na ke yadda ta 茩ara fari 茩al ga wata uwar 茩iba da ta yi,acikin lokaci 蓷aya na tuno da yadda na ke ada.
*** *** ****
Motoci ne sun kai goma suka shigo 茩ya茩yawar unguwar a cikin ta tsakiya ne na hango Admiral A.yana zaune da system 蓷insa a hannu,yana 蓷an wani nazari bisa wani bincike da ya ke.
Wayar sa ce ta 蓷auki 茩ara ganin mai kiran ya sa ya 蓷auka a hankali,cikin girmamawa ya ke gaishe da mahaifiyar ta sa cikin yaren yoruba.
Ta ke tambayarsa ya iso Nigeria ne? ya ce mata eh ya shigo?nan ta 茩ara yi masa nasiha akan ya kula da matansa musamman ma Rasheeda don ita ce 拼ar uwarsa,to kawai ya ce mata sannan sukayi sallama.
A cen 蓳angaren su Rasheeda da kuma Salimat kowaccensu taci 茩walliya ta alfarma don taron miji musamman ma da yau suka cika 茩wana biyar a 蓷akinsa ba tare da sun saka shi a idanuwansu ba.
*Ummu Maher ce*