Free chapter 路 Read without an account

Chapter 3 chapter 3

by autararewa101 路 SUDESS

馃寛馃寛 *SUDESS*馃寛馃寛





*Written story*



*By*



*AUTAR AREWA*



*Paid Book ne akan farashi mai sauki 500 kacal za ki sha krt cikin kwanciyar hankali.Ta wnn Account 3125654602 Rukayya Idris first Bank,ki turo shaidar biyan ki ta wnn Nomber ***,ko hoton katin MTN pls banda VTU 馃グ idan baki shirya ba kada mu 蓳ata time*.



*Bismallahi Rahamir Rahim*.



*Free page* 3锔忊儯




馃摑...............Tunda SUDESS ya fita daga 蓷akin bai kara waiwayar inda take ba,kayan break ma sai Salisu ya saka ya mikamata bayan ya siyo.Karfe 10:00 dai dai suka fita shida Salisu dan ganin kamfanin da ake ginawa shi ne wanda yake kula da kwangilar,wannan ne dalilin shi na shigowa Katsina dan ganin yadda aikin yake tafiya.Ita ko Jemima tana jin ya rufo kofar toilet 蓷in ta tsugunna tana sheshshekar kuka kasa- kasa jin yadda cikinta yake mur蓷awa.Ta da蓷e a wurin kafin ta share hawayenta kafin ta karasa wankan ta fito kugunta 蓷aure da rowel 蓷an madaidaici,sai wani a kanta tana goge ruwa,cikin san蓷a ta nufi bakin kofar tana jin fa蓷uwar gaba,saida ta ji ta rufe kofar kafin ta yi ajiyar zuciya ta nufi gaban mirror,riga ta gani saman bed black and pink haka ta 蓷auka ta saka,cif ta yimata daidai ta yafa mayafin rigar tana tattare hannun rigar saboda raunin hannunta.Zama ta yi tare da yin tagumi tana tunanin ina ne nan,tun bayan ta ji mota ta bugeta bata kara sanin inda kanta ya ke ba,shiyasa ta kasa tantance inda take.Jin yadda hanjin cikinta suke kugi yasa ta shafi lafafan cikinta tana kara jin wani sanyi yana ratsa bargon jikinta.Hango take away saman kafet da ta yi yasa ta rarrafo ta bu蓷e,lumshe fararen idanuwanta ta yi tana sha茩ar kamshin abincin.Cikin kakkarwa ta saka spoon 蓷in data ga ni a ciki ta yi bismalla ta fara ci,cikin natsuwa ta ci abincin sosai jin ta koshi yasa ta 蓷auki tessue ta goge bakinta sai ruwan faro mai sanyi ta sha,saman mirror ta nufa tare da 蓷aukar magunguna ta sha saita haye saman bed tana kara hamdala ga Ubangiji.


A bangaren SUDESS kuwa tunda suka shiga ma'aikatar bai samu halin zama ba,haka suka yi ta zagayawa suna duba ayyukan abubuwan da ake bukata ya rubuta da wa蓷anda basu isa ba,sosai suka sha aiki,sai gaf da sallar la'asar kafin ya samu damar zama,anan yake tambayar Salisu ya kaima yarinyar nan abincin rana da a a Salisu ya amsa,bai kara cewa komai ba ya fara tattara kayan shi Salisu ya ja motar suka nufi hanyar GRA a hanya suka yi take away kafin suka wuce.A gajiye suka karaso,dan haka a kagauce ya karasa 蓷akin shi bayan yaba Salisu umarnin ya kaima Jemima abinci,kafin ya wuce bedroom 蓷in shi,so yake ya shirya ya tambaye ta inda gidan su yake ya mayar da ita,shi hidima yawa zata yimai,shima daya yake kula da kan shi ballanta ya iya kula da wata,shiyasa ya kasa yin aure dan ya fahimci takura ne,shi ya fi son rayuwar shi a haka,da wannan tunanin SUDESS ya kimtsa kafin ya yi sallar la'asar ya ci abinci. Ba wani na kirki ya ci ba haka nan ya tsakura ya hau aiki a system. Karan phone 蓷in shi ya ji,kallan hasken screen 蓷in ya yi yana mayar da hankalin shi kan wani sako da ya shigo ta email 蓷in kamfanin su na Abuja.Har call 蓷in ya katse bai yi picking ba,a hankali yake kar蓳ar lemu mai san yi tare da lumshe idanuwan shi saboda yadda sanyin ya ha蓷e da sanyin fanka dana AC yana ratsa shi,wani abu yake ji yana yimai yawo amma ya kasa tantance ko meye,ha茩oran shi har hadewa suke yi,sanyin ACn ya rage ya ture system 蓷in gefe yana dafe kanshi,shi kam ya rasa meye matsalar shi,kuma idan an auna shi sai a ce lafiyar shi kalau,to kodai yana da mutanen 蓳oye ne bai sani ba?haka ya yi ta saka da warwara har bacci ya 蓷auke shi ba tare da ya sani ba.

Itama Jemima a nata 蓳angaren haka ta kasance koda Salisu ya kwankwasa kofar ya bata abinci tafiya ya yi ta koma ciki.Saida ta kara yin wanka ta yi salla kafin ta ci abinci,anan ta lula duniyar tunanin har bacci ya 蓷auke ta a wurin ba tare data sani ba.


Karfe 10:30 na dare a cikin garin Abuja.Ventor Hotel room 48, "Uhmmm"kyakykyar yarinyar ta fitar da sauri cikin siririyar murya tana kara kwanciya bisa faffa蓷an kirjin saurayin dake rungume da kugunta,ba komai a jikinta sai wata yar figigiyar riga da iya breas 蓷in ta ka蓷ai suka rufe, ta saman kirjinta ana ganin su farare tas,shiko saurayin ba riga a jikin shi sai kwantaccen ba茩in gashi kwance luf saman kirjin shi har zuwa marar shi,a hankali ya kara manna kugun shi da nata yana kara 蓷ora kanshi saman breas 蓷in ta.Cikin sexy voice ya furta "beby ina son ki da yawa,idan ba ke bazan iya rayuwa ba".

Saida ta shafo sumar kanshi mai tsantsi da yalwa ta kamo ha蓳ar shi suna kallan juna ganin yadda ya kureta da ido yasa ta 蓷ora tattausan la蓳蓳anta saman na shi,aiko kaman daman jira ya ke ya yi saurin cafkewa,wani zazzafan tsotsa ya ke yimata wanda yasa cikin lokaci 茩alilan ya rikita mata lissafi,tuni ta fara mika tare da kara shigewa jikin shi,ya fahimci ta hau network cikin zafi-zafi yake sarrafata,yar rigar ya ciremata nan take cikakku kuma tsayayyun breas 蓷inta suka bayyana,da sauri ya kai masu cafka yana wani irin gurnani kamar rago,sosai yake caku蓷ata saida ya tabbatar ya kaita makura sannan ya nemi janye jikin shi,da sauri ta dago rinanun idanuwanta ta zuba mai su,yasan abinda take nufi amma ya yi fuska yana neman ta shi,rike shi ta yi gam tana kara cusa fuskarta cikin kirjin shi.Ganin da gaske idan ta kyale shi tashi zai yi yasa ta yi saurin cafko bananar shi. "Ooooshhhhhhhh" Mus'ab ya bada wani irin sauti jin yadda 蓷umin hannunta ya ratsa shi,cikin kyarma ya kankameta yana goga kanshi saman breas 蓷inta,a hankali ya fara lasar su jin yadda take yimai wani irin salo da girman shi,kamar zata tsinke haka yake ji saboda tsabar da蓷in da yake 蓷ibar shi.A hankali ya kwantar da ita yana shinshinar jikinta kamar wani tsohon maye,tun daga fuskarta harya gangaro kan cibiyar ta,harshen shi ya zira cikin ramin yana lasa tare da karka蓷awa,itako banda mika ba abinda take yi,sosai ya yi wasa da ramin wurin kafin ya fara gangarowa kasan mararta bakin shi ya kai wurin yana 蓷an lasa yana 蓷aukewa "washhhhhhhh"ta ja sautin tana shafa sumar kan shi tare da kara matse kan shi a tsakanin cinyoyinta,sosai Mus'ab ya kurawa wurin ido ganin yadda ruwa ya kwanta sai walkiya yake yi,lasa ya fara yi yana karka蓷a harshen a cikin wurin,sosai suke gurnani,ta shi ya yi a hankali ya kama bananar shi ya saita gaban meema da yake yimai gwalo,gogawa ya fara yi yana zagaye wurin saida ya ga ta kawo sosai kafin ya fara zirawa yana shafa gefen cinyarta,saida ya gama tsirawa kafin ya dakata yana kallan kyakkyawar fuskarta,a hankali ya fara motsa jikin shi yana yin sama da kasa "washhhhhhhh Dear da蓷i".ta furta a hankali.






*kada ku manta wnn Book na ku蓷i ne* 馃グ




*By*


*AUTAR AREWA*



鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍鉁嶏笍

Want the next chapter?

Create a free ArewaPen account to save progress, unlock paid chapters, follow this author, and keep reading across web and the Android app.